Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
16.4K subscribers
160 photos
138 videos
18 files
860 links
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
Download Telegram
๐ŸŽ™๏ธ RAMADANโ›“๏ธTAFSIIR ๐ŸŽ™๏ธ
             1444 (2023)
๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ

Rana Ta 19

19 - Ramadan - 1444 AH
(10-04-2023 CE)

Masallacin Sahaba Kundila Maiduguri Road, Kano-Nigeria

                        Tare Da:
Dr. Abdullahi Muhammad 'Yankaba
[HafizahuL-Laah]
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
Ku biyo mu ta Shafukanmu:

Facebook -

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ

๐Ÿ•Œ Islamic Propagation Council,
                   Kano
     Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
====================
WhatsApp
09045421104
08065527420
๐ŸŽ™๏ธ RAMADANโ›“๏ธTAFSIIR ๐ŸŽ™๏ธ
             1444 (2023)
๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ

Rana Ta 20

20 - Ramadan - 1444 AH
(11-04-2023 CE)

Rana Ta 21

21 - Ramadan - 1444 AH
(12-04-2023 CE)

Rana Ta 22

22 - Ramadan - 1444 AH
(13-04-2023 CE)

Rana Ta 23

23 - Ramadan - 1444 AH
(14-04-2023 CE)

Rana Ta 24

24 - Ramadan - 1444 AH
(15-04-2023 CE)

Suurah: Al-Kahf
Aya: 37 - 44

Rana Ta 25

25 - Ramadan - 1444 AH
(16-04-2023 CE)

Suurah: Al-Kahf
Aya: 45 - 49

Rana Ta 26

26 - Ramadan - 1444 AH
(17-04-2023 CE)

Suurah: Al-Kahf
Aya: 50 - 59

ุฅุฐุง ูƒุงู† ุงู„ู‚ุงุฆู„ูˆู† ุจุฅุฎุฑุญ ุฒูƒุงุฉ ุงู„ูุทุฑ ู†ู‚ุฏุง ุนู„ู‰ ุญุจ ุชุญู‚ูŠู‚ ุงู„ู…ุตู„ุญุฉ ู„ู„ูู‚ูŠุฑ ูู„ู…ุงุฐุง ู„ุง ูŠู‚ูˆู„ูˆู† ุจุฌู…ุน ุงู„ุดูŠุฆูŠู† ู…ุนุงุŸ:
ุฅุฎุฑุงุฌู‡ุง ุทุนุงู…ุง (ูˆู‡ูˆ ุงู„ู…ู†ุตูˆุต ุนู„ูŠู‡) ูˆูŠุนุทูˆู† ุงู„ู†ู‚ุฏ ู„ู„ูู‚ูŠุฑ ููŠ ุขู† ูˆุงุญุฏุŸ ู…ูˆุงุณุฉ ู„ู‡ุŸ
ูƒูŠู ูŠุชุฑูƒ ุงู„ู†ุต ุงู„ุตุฑูŠุญ ู„ู…ุฌุฑุฏ ุฑุฃูŠ ู…ู† ุบูŠุฑ ู…ุนุตูˆู…ุŸ ู‡ู„ ุฎููŠุช ุชู„ูƒ "ุงู„ู…ุตู„ุญุฉ" ุงู„ุชูŠ ุฑุฃูˆู‡ุง ุนู† ุงู„ู†ุจูŠ ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู…ุŸ
ู„ู„ู‡ ุฏุฑ ุงู„ู‚ุงุฆู„:

**ุฏุนูˆุง ูƒู„ ู‚ูˆู„ ุนู†ุฏ ู‚ูˆู„ ู…ุญู…ุฏ*
*ูู…ุง ุขู…ู† ููŠ ุฏูŠู†ู‡ ูƒุงู„ู…ุฎุงุทุฑ*

โ€ขโ€ขโ€ขโ€ข
ุจุงู„ู‚ู„ู…
ุดูŠุฎู†ุง ู…ุญู…ุฏ ุจู† ุนุซู…ุงู†
_ุฎูุธู‡ ุงู„ู„ู‡ ุชุนุงู„ู‰_
ZAKKAR FIDDAKAI, KUฦŠI KO ABINCI?

Dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Allah ุฌู„ ุฌู„ุงู„ู‡ Tsira da Aminci su ฦ™ara tabbata ga Shugban halitta gaba ษ—aya, Annabi Muhammd (SAW) tare da iyalan gidanshi tsarkaka da kuma sahabbanshi gwaraza da kuma waษ—anda suka bi turbarsu bisa kyautatawa har zuwa ranar ฦ™arshe.
Bayan haka, hadisan Annabi (SAW) ingantattu ฦ™arara sun yi umarni da fidda zakkar kono- wato fidda kai-daga abinci ne ba daga kuษ—i ba
Daga cikin ire-iren waษ—annan hadisan akwai:

1-
ุนู† ุฃุจูŠ ุณุนูŠุฏู ุงู„ุฎูุฏุฑูŠู‘ู ุฑูŽุถููŠูŽ ุงู„ู„ู‡ู ุนู†ู‡ุŒ ู‚ุงู„: ((ูƒู†ู‘ูŽุง ู†ูุฎุฑูุฌู ููŠ ุนู‡ุฏู ุฑูŽุณูˆู„ู ุงู„ู„ู‡ ุตู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡
ูˆุณู„ู‘ูŽู… ูŠูˆู…ูŽ ุงู„ููุทุฑู ุตุงุนู‹ุง ู…ู† ุทุนุงู…ู....
Fassara:
Abuu Sa'iid al-Khudry (RA) yana vewa:
"MUN KASANCE MUNA BADA SA'I NA ABINCI NE A MATSAYIN ZAKKAR FIDDA KAI A ZAMANIN MANZON ALLAH(SAW)

-Albukhary (1510) da kuma Muslim (986)

2-
ุนู† ุงุจู†ู ุนุจู‘ูŽุงุณู ุฑูŽุถููŠูŽ ุงู„ู„ู‡ู ุนู†ู‡ู…ุง ู‚ุงู„: ((ูุฑูŽุถ
ุฑุณูˆู„ู ุงู„ู„ู‡ ุตู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู‘ูŽู… ุฒูƒุงุฉูŽ ุงู„ููุทุฑูุ› ุทูู‡ุฑุฉู‹ ู„ู„ุตู‘ูŽุงุฆูู…ู ู…ูู†ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽุบูˆ ูˆุงู„ุฑู‘ูŽููŽุซุŒ ูˆุทูุนู…ุฉู‹ ู„ู„ู…ุณุงูƒูŠู†ูุ› ู…ูŽู† ุฃุฏู‘ูŽุงู‡ุง ู‚ุจู„ ุงู„ุตู‘ูŽู„ุงุฉู ูู‡ูŠ ุฒูƒุงุฉ ู…ู‚ุจูˆู„ุฉุŒ ูˆู…ูŽู† ุฃุฏู‘ูŽุงู‡ุง ุจุนุฏ ุงู„ุตู‘ูŽู„ุงุฉู ูู‡ูŠ ุตุฏู‚ุฉูŒ ู…ูู†ูŽ ุงู„ุตู‘ูŽุฏูŽู‚ุงุชู
Fassara:
An samo daga 'Abdullahi ฦŠan 'Abbaas(RA) yana cewa:

"Manzon Allah(SAW) ya farlanta zakkar fidda kai a matsayin tsarkakewa ga mai azumi daga wargi da kuma ฦ™azantar harshe kuma a matsayin ABINCI ga miskinai.........."

- Abuu Dawuuda (1609)
-Ibnu Majah (1827)
- al-Albaany, Sahiihul Jaami' (3570)

Akwai wasu hadisan banda waษ—annan biyun kan bayani ฦ™arara cewa abinci ake fitarwa ba kuษ—i ba.

Ga wasu daga cikin "dalilai" ko shubuhohi na masu cewa ana iya bada kuษ—i ba abinci ba, da kuma raddi a kansu.

Suna cewa:

1- Ai tunda maฦ™asudin bayar da zakkar ga talakawa shi ne a wadatar da su ga barin talauci da kuma roฦ™on mutane a wannan ranar, to ai kuwa kuษ—i shi ne zai fi cancanta- wato ฦ™imar shi abincin.

Amsa:
To ai Annabi(SAW) ya san da wannan bukatar ta talakawan amma me ya sa bai ce a basu kuษ—in ba? Ko babu talakawa ne a zamaninshi?
ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุขู„ู‡ ูˆุณู„ู…ุŸ
Wani hangen nesa ne masu wannan su ke da shi da babu irin haka a gun Mazon da Allah ke mishi wahayi?!!
2- Suna cewa idan kaba talaka abinci a matsayin zakkar fidda kai, to ina yaga kuษ—in sarrafa shi abincin?

Amsa:
Sai nace to me zai hana ku haษ—a mishi fa'idodi biyu: ku bashi zakkar abincin yanda Sunnah ฦ™arara kuma tabbatacciya ta umarta sannan kuma sai ku haษ—a mishi da kuษ—in a matsayin taimako da agaji, in dai da gaske ne taimaka mishi a ke so a yi?

3-
Ai cikin manya magabata - Allah Ya rahamshe su- akwai masu irin wannan fahimtar.

Amsa: Shin akwai wani magabaci da yake da gabata sama da gabatar Annabi Muhammad(SAW) Abinda Allah Yace shi ne:
"Duk abinda Manzo(SAW) yazo muku da shi ku riฦ™e, kuma duk abinda ya hane ku ga barinshi ...al-Qur'ani 59:7
Na ke cewa, shin Allah Maษ—aukaki a nan Ya ce: "duk abinda magabata suka zo da shi ku riฦ™e"?!!!
Akwai azanci wajen barin zancen wanda a ke mishi wahayi kuma "Ma'suumi"zuwa ga ijtihadin wanda yake ba ma'suumi ba?

Dan haka, ra'ayi kawai cewa wai a iya bayar da kuษ—i madadin abinci.

Allah Ya saka ma wanda ya faษ—i wannan baiti na waฦ™e a ฦ™asa domin kuwa baitin ya dace da wannan gaษ“ar. Yana cewa:

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
ุฏุนูˆุง ูƒู„ ู‚ูˆู„ู ุนู†ุฏ ู‚ูˆู„ ู…ุญู…ุฏู
‏ูู…ุง ุขู…ู†ูŒ ููŠ ุฏูŠู†ู‡ ูƒู…ุฎุงุทุฑู

Ma'ana:

"Ku ajiye zancen kowa idan yaci karo da zancen Annabi Muhammad
ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู…
Ai wanda yake da dahir kan addininshi ba kamar mai kasadar ษ—auko abinda ba shi da tabbas ba ne"

Allah Ka ฦ™ara mana ganewa.

โ€ขโ€ขโ€ข
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
๐ŸŽ™๏ธ RAMADANโ›“๏ธTAFSIIR ๐ŸŽ™๏ธ
             1444 (2023)
๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ๐Ÿ“ผ

Rana Ta 27

27 - Ramadan - 1444 AH
(18-04-2023 CE)

Suurah: Al-Kahf
Aya: 60 - 82