Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
16.4K subscribers
160 photos
138 videos
18 files
860 links
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
Download Telegram
πŸŽ™οΈ RAMADAN⛓️TAFSIIR πŸŽ™οΈ
1441 (2020)
πŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“Ό

Hausa

Rana Ta 2⃣7⃣
27 - Ramadaan - 1441 AH
20-05-2020 CE

Suurah: Al-Baqarah
Aya: 275 - 281


Masallacin Sahaba Kundila Maiduguri Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž
Ku biyo mu ta Shafukanmu:

Facebook -

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic -Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg


πŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”Έ

πŸ•Œ Islamic Propagation Council (IPC), Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
==========================
WhatsApp
08065527420
08025750239
πŸŽ™οΈ RAMADAAN⛓️TAFSIIR πŸŽ™οΈ
1441 (2020)
πŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“Ό

English Version

Day 2⃣8⃣
28-Ramadaan - 1441 AH
21-05-2020 CE

Closing Day

Remarks on:
- I'tikaaf;
- Zakaat al-Fitr;
- Salaat al- Eid;
- Eid Etiquette And
- Q&A


Masjid Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria

By:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž
Follow and subscribe to our links below:

YouTube Channel -
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

Facebook -

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telagram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

πŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”Έ

πŸ•Œ Islamic Propagation Council, Kano
Council's Guide:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
08025750239
πŸŽ™οΈ RAMADAN⛓️TAFSIIR πŸŽ™οΈ
1441 (2020)
πŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“ΌπŸ“Ό

Hausa

Rana Ta 2⃣8⃣
(Ranar rufewa)

28 - Ramadaan - 1441 AH
21-05-2020 CE

Suurah: Al-Baqarah
Aya: 282 - 286
(Karshen Suurah)


Masallacin Sahaba Kundila Maiduguri Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž
Ku biyo mu ta Shafukanmu:

Facebook -

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic -Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg


πŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”ΈπŸ”Έ

πŸ•Œ Islamic Propagation Council (IPC), Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
==========================
WhatsApp
08065527420
08025750239
Live Streaming

Khudbah Jumu'ah

29-Ramadaan-1441
22-05-2020
Shaykh Muhammad Bin Uthman

https://www.facebook.com/shaykhbnuthman/videos/478571289578029/
πŸ•Œ KHUTBAH - JUMU'AH πŸ•Œ
_______________________________

29 - Ramadaan - 1441 A H
(22/05/2020 C E)

Mai Taken:
Idan Annoba Tazo A Koma Ga Allah

Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Maiduguri Road, Kano

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž

Don Shiga Shafukanmu danna wadannan links din dake kasa -

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg


πŸ•Œ Islamic Propagation Council (IPC), Kano

Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
============================
WhatsApp
08065527420
08025750239
MUHIMMACIN HADIN KAI

Biyayya Ga Shugaba

Tare Da:

Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
πŸ•Œ KHUTBAH EID-UL-FITR πŸ•Œ
____________________________

01- Shawwal - 1441 A H
(24/05/2020 C E)



Daga:
Masjidus-Sahaba Kundila Maiduguri Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž

Don Shiga Shafukanmu danna wadannan links din dake kasa -

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg


πŸ•Œ Islamic Propagation Council (IPC), Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
============================
08065527420
08025750239
As-salamu alaykum,

TaqabbalaL-Lahu minnaa wa minkum saalihal a'amaal_ May Allah ta'ala accept from all of us all our good deeds, Eid Mubaarak!
Pre-Khudbah Kafin Sallar Idi

Bayanai da aka gabatar kafin Sallar Idi-

01-Shawwal-1441 A H
24-05-2020 C E

Masallacin Sahaba, Kundila Maiduguri Road, Kano

Tare Da:
Dr Abdullah Muhammad Getso
[HafizahuL-Laah]
AZUMIN SITTA SHAWWAAL

Abu ne muhimmi mu ci gaba da raya darussan watan Ramadan mai alfarma. Daga cikin wadannan darussan akwai yin azumin kwanaki shida na watan Shawwal
Babban Malami wato Imaamu Muslim (RL) ya fitar da hadiithi a cikin littafinshi sahiihu Muslim (Kitaabus Siyaami: Babin mustahabbabcin azumtar kwanaki shida na Shawwal domin bibiyarwa ga Ramadan) hadiithi na 1164 daga Abii Ayyub al-Ansaary (RA) cewa Annabi-sallal Laahu β€˜alayhi wa sallama- ya gaya masa cewa:
β€œ DUK WANDA YA AZUMCI RAMADAN SANNAN YA BIBIYAR DA SHI DA KWANAKI SHIDA NA SHAWWAL, TO TAMKAR YA YI AZUMIN SHKARA NE”.

Akwai wannan hadiithin a sunan Abii Daawuuda 2433, haka ma Tirmidhy 759, haka ma Ibnu Majah 1716, haka ma sunanud Daarimy 1795, ja ka hada da wurare uku a Musnad na al-Imaamu Ahmad 23533, 23556 da kuma 23561
A cikin sharhin da an-Nawawy (RL) yayi wa Muslim, wato al-Minhaaj- yana cewa duk wanda wai ya karhanta wannan Azumin wai gudun kar a dauka wajijbi ne, to wannan magana ta rushe in ba haka ba, dole ne mai irin wannan magana ya karhanta azumin ranar Arafah, da Taasuu’ah da kuma Ashuura, dan gudun kada su ma a dauka wajibi ne yinsu!!

Sa’du Bin Sa’iidu al-Ansaary ko da yake Da’iifi ne amma yana da mutaaba’aat da yawa. Hadiithin kuma yana da shaidu dan haka ne ma Muslim da Tirmidhy suka fitar da Hadiithin.

Allah Ya ba mu ikon kiyayewa

Shaykh Muhammad Bin Uthman
ABUBUWA GUDA BIYAR (5) NA HABAKA HANKALI:

1- Mayar da al’amura ga Allah kan duk abin da ya dame ka
2- Samar wa zuciya yaqiini wanda zai saukaka maka radadin kaddara mai daci
3- Qana’a da yalwar zuci: mai qana’a sai ka iske shi da cikar hankali ba za ka iske shi cikin kidimewa da daburcewa ba. Yana da girmama kai amma ba girman kai ba!
4- Sanin bambanci tsakanin masoyi da makiyi domin mu’amalantar kowane cikinsu bisa doron karantarwar Shari’ah.
5- Zaben abokiyar rayuwa(wato matar aure) bisa la’akari da iymaninta da kuma addininta kamar yanda Manzon tsira- sallal Laahu β€˜alayhi wa sallam- ya koyar da mu.

Wadannan kadan ne daga cikinsu.

Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]