MUNAFUKAI MASU DA’AWAR KARE ‘YANCIN DAN ADAM
An sake samun wani fandararre a Kano ya saki baki kan Manzon Allah-Sallal Laahu ‘alayhi wa sallama. Hukuncin da mai alkalanci ya yanke masa shi ne hukuncin Sharii’ah kan mai batanci ga Annabi- sallal Laahu ‘alayhi wa sallama.
AMMA KASH!! SAI GA ‘YAN DAKON KAFIRCIN KAFIRAI MASU KARYAR MUSULUNCI WAI SU NE ‘YAN KARE ‘YANCIN DAN ADAM SUN FARA HAUSHI IRIN NA KARNUKAN FARAUTA SUNA GUNAGUNI KAN WANNAN HUKUNCIN!!! Wato Allah Kuke yaka?? Kuna jin za ku kai labari?. Irin wadannan munafukan masu kokarin faranta wa Kafiran duniya rai sune dai suke amfani da damar da suka samu wai su lauyoyi ne suke tarnaki wajen aiwatar da hukunce- hukuncen Sharii’ah tun lokacin fara aiki da ita- ko yaya take dai- har zuwa yanzu. ALLAH KA TSARE MU DA MUNAFUNCI.
Idan Kirista sun yi surutu, to ai dama abin da ake tsammani kenan, tun da ai kafirai ne. Hukuncin rajamu ai yana nan “Bible” Karanta littafin Lawiyyawa(Leviticus 24:14-16 alal misali. Wata kila wani cikinsu yace ai a wannan a tsohon alkawari ne, sai mu ce to ai a sabon alkawarin ma an tabbatar da wannan hukuncin. Karanta littafin Matta 5:17.
Allah Ta’aala YA ce mana: “Har abada Yahudu da Nasara ba za su taba yarda da kai ba har sai ka bi addininsu...” Albaqara2/120.
AMMA MAI KIRAN KAN SHI MUSULMI FA?!!.
Na’am dole a tabbatar da laifi kafin yanke hukunci, kuma ire-iren wadannan batattu da suke irin wannan katobara sai a duba a ga a ina suke samo irin wannan karantarwar ta kafirci. Su waye malamansu, wane matakin Sharii’ah suka dauka a kansu. Cewa: “ai mu ba da yawunmu ba a kayi..”, wannan ai bai kamata ya tsaya a nan ba kawai.
SHIN DA GASKE MUNA SON MANZON ALLAH KUWA-Sallal Laahu alayhi wa sallam-AMMA WANNAN JA’IRCI KE MAIMAITUWA?!
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]

👆🏽 👆🏽 👆🏽
Tunatarwa Dangane Da Muhimmancin Noma
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
Tunatarwa Dangane Da Muhimmancin Noma
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
🕌 KHUTBAH - JUMU'AH 🕌
___________________________
I6 - 01 - 1442 A H
(04/09/2020 C E)
Mai Taken:
Abubuwan Da Suke Taimakawa Wajen Yin Hakuri
Daga:
Masjidus-Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria
Tare Da:
Malam Auwal Akil Zakirai
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu danna wadanan links dake kasa -
Facebook-
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel:-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=========================
08065527420
08025750239

🎙 LACCA ⛓ LACCA🎙
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤
11-01-1442 A H
09-09-2020 C E
Mai Taken:
Internet Gidan Kwashe-Kwashe
Waje:
Masallacin Usamah Bin Zaid, A Unguwar Kawo, Kano
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga Shafinmu ko group a facebook, danna links na kasa -

Telagram Channel -
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel -

_Shaykh Muhammad Bin Uthman
=========================
WharsApp

حسبنا الله ونعم الوكيل
🕌 KHUTBAH - JUMU'AH 🕌
____________________
23 - 01 - 1442 A H
(11/09/2020 C E)
Mai Taken:
Magana Akan Hadarin Internet
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu danna wadannan links din dake kasa -
Facebook-
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel:-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
🕌 Islamic Propagation Council (IPC), Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
======================
WhatsApp

22-01-1442 A H
10-09-2020 C E
Mai Taken:
INTERNET, Nasara Ko Asara
Waje:
Masallacin Khaalid Bin Waliid, Kundila Phase III, Zaria Road, Kano
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga Shafinmu ko group a facebook, danna links na kasa -
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telagram Channel -
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel -
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
_Shaykh Muhammad Bin Uthman
=========================
WharsApp
08065527420
08025750239
_______________________

🎙️ EARNING A LEGITIMATE 🎙️
📟 LIVELIHOOD 📟
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤
By:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
To follow our pages and channels use the links below -
YouTube Channel -
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
Facebook-
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
🕌 Islamic Propagation Council (IPC), Kano
Council's Guide:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
*=========================

🕌 SUNAN⛓️AN-NASAA'I 🕌
___________________________
Majlisi Na (01)
07-02-1442 AH
(24/09/2020 CE)
Ranar Budewa:
- Muqaddima - Sharar Fage;
- Tarihin Imaam An-Nasaa'i;
- Nasihohi;
- Da Sauran Bayanai
Daga:
Masallacin Mu'aaz Bin Jabal Kundila Phase lll Zaria Road, Kano
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel-

Telegram
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
🕌 KHUTBAH - JUMU'AH 🕌
___________________________
07 - 02 - 1442 A H
(25/09/2020 C E)
Mai Taken:
Tarihi: Hijrar Sahabbai Zuwa Habasha
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Maiduguri Road, Kano
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu, danna links din dake kasa -
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=========================
08065527420
08025750239
___________________________
07 - 02 - 1442 A H
(25/09/2020 C E)
Mai Taken:
Tarihi: Hijrar Sahabbai Zuwa Habasha
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Maiduguri Road, Kano
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu, danna links din dake kasa -
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=========================
08065527420
08025750239
ARNA DA MUNAFUKAI, Zuwa gareku.
Kuna surutun wai ya kamata a sake nazartar Musulunci da kuma littafin Allah al-Qur’aani domin a gyara su domin dacewa da zamani (“to be in tune with modern realities”).
Ba zai taba yiwuwa wannan muguwar manufa wadda ta ginu a kan kafirci ta samu karbuwa ko gurbin zama a wurin Musulmai na kwarai ba. Duk wani “musulmi” mai ikirarin wai kare hakkin Dan Adam da ke da irin wannan shirmen, ya sani cewa-IN HAR YA YARDA DA WANNAN DA’AWA- to shi/ita/su RIDDADDU NE, KAFIRAI ga barin Addinin Allah.
Idan Kirista suna da sha’awar irin wannan harigidon, ai ba mamaki domin dama ai su kafirai ne. Amma mai kiran kansa musulmi fa?! Kuma idan suna cewa ai Musulunci bai daidaita mace da namiji ba. Ai ya kamata a sami limamiya ma- misali- a Haramin Makkah da Madinah. To ai doka daga gida take farawa: su suke da irin wannan tunanin ba mu ba. Dan haka sai su fara ta hanyar nada FAFAROMIYA wato wadda za ta shugabanci Cocin Katolika madadin FAFAROMOMI mazaje na shekaru aru-aru.

🎙 LACCA ⛓ LACCA 🎙
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤
12-02-1442 A H
30-09-2020 C E
Mai Taken:
Tabarbarewar Tarbiyya Da Makomar Ilimi A (2020) Akan Corona Virus
Muhimmancin Aure Da Hakuri Ga Ma'aurata
Waje:
Masallacin Abuu Hurayrah, Yar'Kasuwa Gyadi-Gyadi, Kano
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga Shafukanmu, danna links na kasa -