Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
16.4K subscribers
160 photos
138 videos
18 files
860 links
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
Download Telegram
HAƘURI GA BARIN SAƁO ('IFFAH)

Haƙuri ga barin saɓo('iffah/kamun kai) shi yafi alkhairi sama da yin nadama bayan saɓon. Allah KA yi mana baiwa da irin wannan haƙurin.

Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
🎙 MUHAADARA 🎙

🔊 MUHAADARA 🔊

🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤

Mai Taken:
Sunnar Magabata A Lokacin Fitintinu

Daga:
Garin Gombe

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council (IPC), Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=====================
WhatsApp
08065527420
____________________
🎙 MUHAADARA 🎙
🔊 MUHAADARA 🔊
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤

Mai Taken:
Siyasa A Mahangar Shari'ah 1&2

Daga:
Masallacin Jumu'ah Na Kofar Hakimin Fantami, Garin Gombe

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN, KANO
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:

Facebook
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram:

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
*===================
WhatsApp
08065527420
📗📓 Littafin:

📖 عدة الصابرين ... 🎤🎤

Majlisi 12

Tare Da:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council (IPC), Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
📗📓 Littafin:

📖 عدة الصابرين ... 🎤🎤

Majlisi 13

KWANAKIN DAN ADAM GUDA BIYAR(5) NE

Wadannan kwanakin su ne:
يوم مفقود- يوم مشهود- يوم مورود- يوم موعود- يوم ممدود

Ga bayani a kansu:

١-يوم مفقود
Wato rana wadda aka rasa, ta shude.
Wannan rana ita ce 'jiya' har ma da duk wani lokaci naka da ya riga ya wuce tun lokacin balagha. Ita wannan rana, يوم مفقود takan kasance an rasa ta a yanayi biyu: Ko dai ta shude kuma ta tafi kenan har abada. Idan kuma ta tashi tafiya, za ta tafi ne da fayil-fayil din ayyukan mutum masu kyau-Allah Yasa mu dace- ko kuma marasa kyau-Allah Ya tsare mu.

٢- يوم مشهود
Wato rana wadda muke a cikinta. Ma'ana dai, dukkanin wani yanayi da kake ciki
a yanzu, to yana cikin يوم مشهود. Ita wannan rana ita ce take rikidewa ta zama يوم مفقود ga mutum. Dan haka, yana da matukar alfanu ga mumini ya dage wajen cin amfanin 'halartacciyar rana' يوم مشهود kafin rikidewarta ta zame masa 'rana rasasshiya' يوم مفقود

٣- يوم مورود
Wato rana wadda za'a shigeta. Ita wannan rana
ita ce gobe. Ita ba'a so ma ka jirata har tazo. Ma'ana, idan ka kai maraice, kada ka jira wayewar gari. Wato ka dauka a ranka cewa kafin wayewar gari mutuwa za ta iya kawowa
gareka. Ita wannan rana ita ce wadda take
rikedewa ta zamo maka يوم مشهود daga baya kuma ta zamo يوم مفقود.

٤- يوم موعود
Wato ranar mutuwa kenan. Rana ce wadda a ka yi alkawarin zuwanta. An fahimci cewa lallai wannan ranar ita ce rana wadda a ka yi alkawarin zuwanta saboda fadin
Allah (SWT) a cikin Surah ta biyu aayah ta 281:
" Kuma ku ji tsoron WATA RANA WADDA A CIKINTA AKE MAYAR DA KU ZUWA GA ALLAH"

٥- يوم ممدود
Wato rana wadda take mikakkiya wadda ba ta da iyaka. In ni'ma ce, to ni'mar
ba ta da iyaka; in wahala ce, to ita ma ba ta da iyaka. Dan haka aka kira ta يوم ممدود

Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
SHIRI NA MUSAMMAN AKAN CIKAR NIGERIA SHEKARA 61 DA SAMUN 'YANCIN KAI
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤

Tare Da:

- Shaykh Ibrahim Khalil;
- Shaykh Muhammad Bin Uthman;
- Dr. Sa'idu Dukawa

Gabatarwa:
Ammar Bn Isa Nuhu
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:

Facebook
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram:

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
===================
08065527420
🎙 MUHAADARA 🎙
🔊 MUHAADARA 🔊
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤

Mai Taken:
Mata Iyayen Giji
1&2

Daga:
Masallacin Jumu'ah, Miyetti Bolari A Garin Gombe