Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
16.4K subscribers
160 photos
138 videos
18 files
860 links
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
Download Telegram
YIMA KANKA GARKUWA
🎙 TSOKACI 🎙
🔊 TSOKACI 🔊
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤

11 - 11 - 1444 AH
(31-05-2023 CE)

Mai Taken:
🕋 Guzurin Alhazai 🕋



Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:

Facebook
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram:

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg


🕌 Islamic Propagation Council,
Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=====================
WhatsApp
08065527420
09045421104
📚 SUNAN AN-NASAA'I
________


12 - 11 - 1444 AH
(01-06-2023 CE)

Majlisi Na 53

Babi Na 185 - 190
Hadith Na 292 - 304

Daga:
Masallacin Mu'aaz Bin Jabal Kundila Housing Estate Zaria Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council,
Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=====================
WhatsApp
08065527420
09045421104
🕌 KHUTBAH - JUMU'AH
______

13 - 11 - 1444 AH
(02-06-2023 CE)

Mai Taken:
Biyartattu A Zango Biyu
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/


Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council,
Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
🕌   TAFSIIRIN - JUMU'AH  🕌


13 - 11 - 1444 AH
(02/06/2023 CE)

Darasi Na 03
                         
Surah:  Al-An'aam
Ayah:  (19 - 28)

                        Daga:
Masallacin Sahaba Kundila, Maiduguri Road, Kano  
                    
                      Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafukanmu danna wadannan links din na kasa -

Facebook -
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council,
                       Kano
        Karkashi Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=========================
WhatsApp
08065527420
09045421104
📚 *SIIRATUR ⛓ RASUUL*

*Tarihin Manzon Allah*

📗 *صلى الله عليه وسلم* 📙
*______*

Majlisi Na 93

14 - 11 - 1444 AH
(03-06-2023 CE)

- Musluntar Dammaad, (wato mutumin da yazo wai zai yiwa Manzon Allah Ruqya wai ya cire masa iskokin da suke damunsa);
- Hijirar Farko Zuwa Habasha
- Da sauransu.

Daga:
Masallacin Sahaba Kundila, Maiduguri Road, Kano

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafukanmu danna wadannan links dake kasa-

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council,
Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
Patience in its positive meaning in all we do is the key to all manners of success here and hereafter

Read the GQ 39:10

•••
Shaykh Muhammad Bin Uthman
(Abuu Asim)
[HafizahuL-Laah]
Abubuwa guda biyar na da muhimmanci ga kowa amma sun fi kyau ga nau'ukan mutane biyar (5):
1- Tuba wajiba ce ga dukkanin masu Imani amma ta fi kyau ga matashi wanda ke kan ganiyarshi yana jin annashuwar aikata zunubin. Shi ya sa a wani Hadiithi tabbatacce Annabi- sallal Laahu 'alayhi wa sallama- ya ambaci nau'ukan mutane bakwai da Allah zai inuwantar da su a inuwarSHI ranar da babu wata inuwa in ba taSHI ba. Cikin jerin mutanen bakwai na biyu shi ne yaro da ya taso kan bin Allah. Hadiithin bai ce da tsoho ba.. wanda wannan ke nuna mana a fili muhimmancin lokacin yaranta in dai in tafiyar da ita yanda ya kamata.

2-Kyauta ko sadaka suna da kyau ga kowa yayi su amma sun fi kyau ga talaka mai samun dubu goma ( 10) kacal - misali - a wata. Idan mawadaci mai samun milyan 500 a wata ya bada sadaka ko kyautar dubu goma (10) kacal, wace jarunta ce a nan? Amma shi wancan talakan idan ya bada naira dubu biyar daga cikin abinda yake samu wato dubu goma kacal, anya, a ce bai yi jarunta ba?
Akawai Hadiithi a cikin Sahiihul Bukhaari(lamba 1419) haka kuma cikin Sahiihu Muslim wato mai (lamba 1032) daga Abu Hurairah(RA) cewa Mafi alkhairin sadaka ita ce wadda mutum zai yi yana cikin isasshiyar lafiya kuma yana da matsananciyar bukata yana kuma tsoron talauci...
Wannan Hadiithi ya dace da wannan ma'anar.

3- Yafiya/yin afuwa: Yin afuwa Abu mai muhimmanci sosai amm ya fi kyau ga wanda ke da damar ikon daukar mataki. Amma kaga wanda babu yanda zai yi sai dai yace: "Allah Ya isa"- kuma tabbas Allah SHI ne isasshe, wannan dan ya ce ya yafe ai yafiyarshi tabbas ba ta da armashi kamar ta shi wancan mai damar iya aiwatar da mataki nan take.

4-Kunya: ita kunya aba ce mai kyau kowa ya siffatu da ita. Amma ta fi kyau ga 'ya mace. Malam Bahaushe kan yi karin magana cewa:
"KUNYA ADON 'YA MACE"

5- Taqawa. Tsoron Allah wajibi ne ga kowa amma kuma ta fi kyau (taqawar) ga Malamai domin su koyi ake da su. Idan malami ya lalace to abu ne mara wahala wasu ma su bishi kan wannan lalacewar tashi domin za su ga cewa Malam ne fa yayi kaza kuma inda ba daidai ba ne ai da bai yi ba. Da irin haka da yawa 'yan bid'ah suka kautar da mabiyansu ga barin hanyar tsira.

Buwayi Gagara misali Yana cewa:
"Ai Malamai ne kawai ke tsoron Allah cikin bayinSHI"
Suurah Faatiir 35: 28
In kana jin
biyar sun fi kyau ga mutane biyar, to su ne nan.
Allah Ya sa mu dace.

•••
Shaykh Muhammad Bin Uthman
(Abuu Asim)
[HafizahuL-Laahu]
🕌 KHUTBAH - JUMU'AH 🕌
______

20 - 11 - 1444 AH
(09-06-2023 CE)

Mai Taken:
Mutane Bakwai Wadanda Allah Zai Inwantar Ranar Alkiyama
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
Malam Auwal Akil Zakirai
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/


Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

🕌 Islamic Propagation Council,
Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
'Diligence enveloped in good manner is a pre-requisite for accomplishing success in life.'

•••
✍🏼 Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]