Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
16.4K subscribers
160 photos
138 videos
18 files
860 links
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
Download Telegram
πŸ“š  SIIRATUR β›“ RASUUL  

          Tarihin Manzon Allah
           
        πŸ“—  Ψ΅Ω„Ω‰ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ΨΉΩ„ΩŠΩ‡ ΩˆΨ³Ω„Ω…  πŸ“™
________

Majlisi Na 106

27 - 04 - 1445 AH
(11-11-2023 CE)

- Kayar Da Farisa Da Nasarar Rumawa;
- Azabar Da Allah Ya yiwa Masu Yiwa Manzon Allah (SAW) Izgili;
- Musluntar At-Tufail;
- Tambayoyi;
- Da Sauransu.

                         Daga:
Masallacin Sahaba Kundila, Maiduguri Road, Kano-Nigeria

                      Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž
Don shiga shafukanmu danna wadannan links dake kasa-

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

      Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=====================
WhatsApp
08065527420
09045421104
πŸ“š SIIRATUR β›“ RASUUL  

       Tarihin Manzon Allah
           
         πŸ“—  Ψ΅Ω„Ω‰ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ΨΉΩ„ΩŠΩ‡ ΩˆΨ³Ω„Ω…  πŸ“™
________

Majlisi Na 107

01 - 05 - 1445 AH
(16-11-2023 CE)

- Musluntar At-Tufail;
- Da Sauransu.

                         Daga:
Masallacin Sahaba Kundila, Maiduguri Road, Kano-Nigeria

                      Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž
Don shiga shafukanmu danna wadannan links dake kasa-

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

      Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=====================
WhatsApp
08065527420
09045421104
πŸ“š SUNAN AN-NASAA'I
_____

02 - 05 - 1445 AH
(16-11-2023 CE)

Majlisi Na 62

Kitaab: 03
Babi Na: 08-
Hadith Na 369 -

Daga:
Masallacin Mu'aaz Bin Jabal Kundila Housing Estate Zaria Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -
Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel:-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=====================
WhatsApp
08065527420
09045421104
ISLAAMIC⛓️BROADCAST
πŸ’½πŸ’½πŸ’½πŸ’½πŸ’½πŸ’½πŸ’½πŸ’½

Program:
Did You Know

Topic:
Doubt In Islaam, Doubt In Allaah

SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž

You can follow our links below-

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/profile.php?id=100063489589432

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421102
πŸŽ™  MUHAADARA   πŸŽ™
        πŸ”Š  MUHAADARA   πŸ”Š
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

08 - 05 - 1445 AH
(22-11-2023 CE)

                      Mai Taken:
Gudummuwar 'Yan Kasuwa A Muslunci

                                  Waje:
Masjid Jami'i Nuril Huda, Ungogo LGA , State Nigeria

                          Tare  Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž
Don shiga shafikanmu:

Facebook
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram:

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

    Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
πŸ•Œ  KHUTBAH - JUMU'AH
_______

10 - 05 - 1445 AH
(24-11-2023 CE)
                       
Mai Taken:
Tambaya Da Za a Yiwa 'Yan Wuta

Daga:
Maiduguri Borno State, Nigeria
                    
                                 Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg

    Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
09058713343
πŸŽ™  MUHAADARA   πŸŽ™
        πŸ”Š  MUHAADARA  πŸ”Š
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

10 - 05 - 1445 AH
(24-11-2023 CE)

                      Mai Taken:
Gudummuwar Matasa

                                  Waje:
Masjid Umar Bin Al-Khattab Opp. Legacy Housing, Bulunkutu/Ngomari, Maiduguri Borno State

                          Tare  Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž
Don shiga shafikanmu:

Facebook
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram:

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
09058713343
πŸŽ™  MUHAADARA   πŸŽ™
        πŸ”Š  MUHAADARA   πŸ”Š
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

11 - 05 - 1445 AH
(25-11-2023 CE)

                      Mai Taken:
Da'wah Da Jigoginta

                                  Waje:
Masallacin Alh. Muhammadu Indimi, Dambuwa Road, Maiduguri Borno State

                          Tare  Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
πŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’ŽπŸ’Ž
Don shiga shafikanmu:

Facebook
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram:

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
09058713343
Salaamun alaikum.

Na yi farin ciki kan Ζ™arin hasken da Dr Mustapha Shehu(State project co-ordinator KT) yayi kan Khutbata wadda na gabatar a Maiduguri Jumu'ah 24=11=2023

Ga nawa Ζ™arin hasken:

1- Babu wanda ya gaya min wani abu kan AGILE.

Tattaunawa ce tsakaninmu ta kai ni ga yin bincike kuma na bayyana abinda bincike ya gwada min. Kuma a takaice matuka na faΙ—a.
2- Maganar "Components" ai ba sai wani ya gaya min ba tunda rubutawa masu shirin suka yi kuma na karanta na kuma fahimci abinda suke nufi.

3- Ɗan uwa maigirma yana cewa:

"Amma gaskiyar magana babu wannan abun a cikin tsarin gudanar da shirin, a iya sani na"

Tambaya:
a/ Wani abu ne "WANNAN ABUN" da babu shi cikin maganata kan shirin? Ya kamata ya bayyana shi. Ko da yake ya ce a iya saninshi. Ma'abota ilimi suna cewa:
"Ψ₯Ω† ΨΉΨ―Ω… Ψ§Ω„ΨΉΩ„Ω… Ψ¨Ψ§Ω„Ψ΄ΩŠΨ‘ Ω„Ψ§ ΩŠΨΉΩ†ΩŠ Ψ§Ω„ΨΉΩ„Ω… Ψ¨ΨΉΨ―Ω…Ω‡"
Wato:
"Rashin sanin samuwar wani abu ba ya kore samuwarshi"

b/ A cikin Sub-component (na AGILE),
2 .1: ga abinda a ka ce:
"Promoting social and behavioural CHANGE(manyan baΖ™aΖ™en nawa ne) through communications....."
Tambaya:
πŸ‘‰ Wani irin canji a ke so a kawo mana a nan?
πŸ‘‰ Wani tsari ne a ke so a canza? Idan tsarin kuma ya dace da addinin musulunci fa?
Na san ku ba za ku yarda ba tunda kuna kishin Musulunci, to amma haka yake a kundin tsarin AGILE. To sai mu yi shiru?

Kundin kuma yaci gaba da cewa a Ζ™arΖ™ashin dai Sub-component 2.1:
"The objective of this component is to promote a SHIFT(upper cases mine) in social and cultural norms and perceptions which act as barriers to girls' schooling...."

Tambaya:
πŸ‘‰Mecece ma'anar SHIFT(mine)a nan?. A yi "shifting" daga ina zuwa ina? Bai kamata mu sa ido sosai ba dan kada "ayi mana shigo-shigo ba zurfi ba"?
Har wa yau a dai cikin shi wannan Ι“angare na kundin ga abinda suka rubuta:

"This sub-component seeks to address the cultural, social and RELIGIOUS NORMS (mine)that impeded girls' access to education...."

Tambaya:
πŸ‘‰Wane addinin ne a jihohin gwaji ko aiwatarwa (implementing states) na Arewa musamman Arewa maso yamma da kuma maso gabas ke da RELIGIOUS NORMS( dokoki na addini) waΙ—anda ke yi wa karatun 'ya mace tarnaΖ™i?
πŸ‘‰Kuma wani irin tarnaΖ™i(impeding) ne?
πŸ‘‰In ba Musulunci ake nufi ba, me ya sa babu jiha Ι—aya cikin jihohin South East ko na South South cikin jerin jihohin gwaji (implementing states?)
DaΙ—in daΙ—awa, ga wata Ζ™arfafawa da dai kundin ya sake jaddadawa a s/c 2.1 cewa:

"The purpose of sub-component 2.1 is to promote a shift in socio-cultural norms and RELIGIOUS BELIEFS(mine) that act as barriers to girl- child education. It hopes to CHANGE THE NARRATIVE through various communication campaign....."
Tambaya:
πŸ‘‰Kamar dai tambayar baya ne, ba sai na maimaita ba.

Dangane da tsokacin da Ι—an uwa maigirma yayi cewa ya kamata malamai da shugabanni su kira masu gudanar da shi wannan shiri domin tattaunawa, wannan shawara ce mai kyau amma a lokacin da masu gabatar da shirin suka Ι—auko shirin domin aiwatarwa, sun taΙ“a tsayawa sai sun gama tuntuΙ“ar malamai tsaf tukun suji hukuncin Allah kan kowace kalma da lafazi da kuma Ζ™uduri rubutacce ko magananne kafin su fara aiwatar wa?
Me yasa ba sa Ζ™imanta Musuluncin ta hanyar dakatar da kome sai sun ji fatawar Malamai tukun? Nan an Ζ™imanta addinin musulunci? Jihohin gwajiin nan duk Nigeria akwai inda ya kai su yawan musulmi ne. Kano, Kaduna, Katsina, Kebbi, Borno. Ko ba su ba ne? Akwai Musulmi ne a Plateau da Ekiti kamar waΙ—annan na saman da na ambata?

Duka wanda zai fara yin wani abu da ya shafi al'ummah ba sai ya bi dokokin Ζ™asa tukun ba?
Me yasa shi Musulunci ba a yi masa irin wannan girmamawar? Sai a fara aiwatar da abinda ake bukata gaba gaΙ—i sai in masana cikin Malamai sun ga wani abu ba daidai ba in sun yi magana sai kuma ka fara jin gunaguni. Dan haka ni a fahimtata, su masu Ι—auko ire-iren waΙ—annan shiry- shirye su kawo cikinmu ai muna musu kyakkyawan zato cewa ci gaban al'ummah suke nufi, to amma KADA A CIRE WANDO TA KA, TA ƘAFA ZA'A CIRE!
Ko shakka babu, in an yi shirin ta hanyar mutunta addininmu, Malamanmu da al'adunmu kyawawa, zai taimaka matuΖ™a gaya.
WaΙ—anda suka zuba/kuma suke zuba kuΙ—aΙ—ensu domin wai "ci gabanmu", anya:

YAUSHE KURA TA ZAMA TA GARI DA HAR ZA'A BATA TALLAR NAMA, KUMA KAYI TSAMMANIN WANYEWA DA ITA LAFIYA?!!

Daga Ζ™arshe ni kam da dukkanin al'ummar Musulmi wallahi muna kan gaba wajen ilmantar 'ya'ya musamman mata amma ba bisa fahimtar wasu ba waΙ—anda gabarsu da addininmu da suke yi a fili take. Karanta ayah ta 217 cikin BaΖ™arah da kuma ayah ta 89 cikin suratun Nisa da makamantarsu.

A yi haΖ™uri na Ι—an tsawaita amma gaskiya ban faΙ—i ma Ι—aya ba cikin uku 1/3 na abinda zan faΙ—a kan irin wannan mas'ala.

A shirye nake mu zauna domin gano bakin zare da duk wanda ke da bukatar haka.

ALLAH KA NUNA MANA GASKIYA KA KUMA BAMU IKON BINTA, KA KUMA NUNA MANA ƘARYA KA KUMA BAMU IKON KAUCE WA DA KUMA GUJE MATA, aamin.

- Abuu 'Aasim Muhammad Bin 'Uthman
πŸ“š SUNAN AN-NASAA'I
_____

15 - 05 - 1445 AH
(30-11-2023 CE)

Majlisi Na 63

Kitaab: 03
Babi Na: 14 - 17
Hadith Na 378 - 382