๐ KHUTBAH - JUMU'AH
_______
20 - 08 - 1445 AH
(01-03-2024 CE)
Hadithin Da Yake Magana Akan Mutane Uku Da Zasu Iya Neman Taimako
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
๐๐๐๐๐๐๐๐
Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -
Facebook-
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel:-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420

๐ฅ RAMADAANIYYAAT ๐ฅ
๐ฅฆ๐ฅฆ๐ฅฆ๐ฅฆ๐ฅฆ๐ฅฆ๐ฅฆ๐ฅฆ
Bayani Akan Azumin Watan Ramadaan
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
๐๐๐๐๐๐๐๐
Don shiga shafikanmu:
Facebook
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram:
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel -

This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Ramadaaniyyaat 01
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Ramadaaniyyaat
FAโIDODI SHA BIYAR (15) TATTARE DA WATAN RAMADAAN DA KUMA AZUMI.
1- Bautar Allaah, wato yin azumin bautar Allaah ne, karanta Suurah ta 2:183. Mafi girman faโidah ga mumini kuwa shi ne bauta ma Allaah.
2-Babu wani wata da Allaah Madaukaki Ya kebe da saukar da mafificin littafinSA in ba Ramadaan ba(Q2:185)
3-Yawan karanta da kuma tilawar al-Qurโaani maigirma. Babu wani wata da a ke karanta al-Qurโaani maigirma da yawa irin watan Ramadaan.
4-Samun dare wanda ya fi wata dubu wajen falala da al-Khairi wato daren Laylatul Qadri, al-Qurโaani 97:3 (wato wanda ya dace da yin Ibaadah cikin wannan dare, tamkar ya yi ibadar shekara tamanin (80) ne!
5-Kukkulle kofofin Wuta da kuma bubbude kofofin al-Jannah, wato ishara ga yawaitar Rahmah da kuma hanyoyin samunta da kuma tsukewar kofofin Azaba
6-Yawaitar tsayuwar dare wadda baโa samun haka in ba a watan Ramadaan ba.
7-An fi samun yawan ciyar da dukiya kan hanyoyi na alkhairi a Ramadaan sama da sauran watanni.
8-Majalisai na bayani da kuma fassara al-Qurโaani
maigirma sun fi yawaita a Ramadaan sama da ragowar watanni.
9-A dalilin watan Ramadaan, musulmin Duniya gaba daya kan samu wani yanayi na karin hakuri ga barin ci da sha da kuma dangogi na shaโawa.
10- Ibaadar Iโtikaafi-wadda Ibaada ce mai matukar romo da tsoka- a watan Ramadaan ne tafi kankama
11-A kwai wata kofa mai suna ar-Rayyaan masu azumi kadai ke shiga al-Jannah ta cikinta(Allaah KA sa muna cikinsu)- Hadiithin Bukhaary da Muslim. Ibaadar da ke ba mutum cancantar shiga al-Jannah ta wannan kofa ai a watan Ramadaan tafi bayyana kuma wadda take daya daga cikin shika-shikan Musulunci.
12- Yana daga cikin falalar watan Ramadaan cewa yin โUmrah a Ramadaan na daidai da Hajji tare da Manzon Allaah- sallal Laahu โalayhi wa sallama.
ูุนูู ุงุจูู ุนุจุงุณูุ ุฑุถู ุงููููู ุนูููู ุงุ ุฃููู ุงููููุจููู ๏ทบ ููุงูู: ุนูู ุฑูุฉู ูู ุฑู ูุถูุงูู ุชูุนุฏููู ุญุฌุฉ ุฃููู ุญูุฌููุฉู ู ูุนูู ู ุชููู ุนูููู
13-Bashin bakin mai azumi a wajen Allaah ya fi al-Miski kamshi(Bukhaary da Muslim). Watan Ramadaan shi ne kan gaba wajen samar wa Muminai wannan garabasa.
14-Sanya miyagun aljannu da ibilisai cikin sarka da dakawrori da sarkoki a daren farko na Ramadaan
(Ibnu Khuzaimah da Tirmidhy da Nasaโiy da Ibnu maajah kuma sahiihi ne)
15-Tace jini da kuma habaka lafiya da ke tattare da Azumi.
Da sauransu domin ire-iren wadannan darajoji da falala na Ramadaan na da yawa.
ALLAAH, KA NUNA MANA RAMADAAN KUMA KA BAMU IKON AZUMTARSA YANDA YA DACE.
___ โ๐ฝ

Gayyata Zuwa Bude
Sabon Masallacin Jumu'ah Na Sahaba, Kundila Maiduguri Road, Kano
- Babban Limami, Shugaba Kuma Jagoranmu
- Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
Ranar Jumu'ah
27- Sha'baan -1445
[08- March -2024].
Wanda A Y Maikifi Ya Gina- Allah Ya saka ma shi da alkhayri

"Wannan Limami na san shi sama da shekara goma sha bakwai, don haka Limanci ko na Harami ka cancanta bare na wannan Masallacin"
In ji Sarkin Musulmi.
In ji Sarkin Musulmi.