DAGA GWAGWARMAYAR MALAMINMU
🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
Tattaunawa A Wani Shafi Na Rayuwar Malaminmu:
(Imaam Abuu Āsim)
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:
Telegram:
https://t.me/SMBUIPC
Facebook
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
YouTube Channel -
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
=====================
WhatsApp
08065527420

Telegram
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Briefing
By The Commissioner,
North-West, NAHCOM-Nigeria
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah].
Hajj Camp, Kaduna State, Nigeria
(Hausa & English)
By The Commissioner,
North-West, NAHCOM-Nigeria
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah].
Hajj Camp, Kaduna State, Nigeria
(Hausa & English)
🕌 KHUTBAH - JUMU'AH
_____
23 - 11 - 1445 AH
(31-05-2024 CE)
Mai Taken:
"Kaci Ribar Abu Biyar Kafin Biyar"
[Al-Mustadrak (7846)]
Daga:
Sabon Masallacin Jumu'ah Kundila, Maiduguri Road, Kano-Nigeria
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -
Facebook-
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel:-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
===================

TSOKACI ⛓️ TSOKACI
Akan
CRYPTO CURRENCY
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
Akan
CRYPTO CURRENCY
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
🎙️ MUHAADARAH🎙️
🎙️ MUHAADARAH🎙️
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤
Jawabin A Wajen Taron A Ƙarƙashin Inuwar Muslim Professionals In Da'wah (MPD) Nigeria.
24 - 11 - 1445 AH
(01-06-2024 CE)
Mai Taken:
Ƙalubalen Da'wah A Jihar Kano
Waje:
Islamic Forum Of Nigeria, Farm Center Kano
(Imaam Abuu Āsim)
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:
Facebook
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
Telegram Channel:

This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
AZUMIN RANAR ARAFAAT
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
Allah Yasa anyi Hajji karɓaɓɓiya
Allah Ya dawo daku gida lafiya Yaa Shaykhanaa

MA'ANAR ARZIKI
Sau tari idan ana maganar arziki, tunani kan tafi nesa zuwa ga kuɗi da kayan alatu.
Ko shakka babu, ba'a musun cewa waɗannan suma suna shiga cikin ma'anar arziki.
Ai kuɗi ma shi ne jigo idan ana maganar biyan bukatu da suka shafi rayuwa ta nan duniya kai har ma da wadda take zuwa nan gaba.
Amma haƙikanin arziki shi ne samun shiriya daga MAHALICCINMU kan ɗorewa a kan turba miƙaƙƙiya har zuwa komawa ga Allah(SWT)
A faɗaɗe, ai shi arziki ya hɗa da abubuwa kamar haka:
1- Kwanciyar rai ko kace dai Kwanciyar hankali.
2- Lafiyar jiki
3-Samun dacewa cikin al'amura na alkhairi
4-Nesantar saɓo
5- Samun addu'o'i daga iyaye
6- Zaman lafiya
7- Mace tagari
8-Kintsattsu kuma shiryayyun 'ya'ya.
9- Samun kai a fagen neman ilimi mai amfani
10- Samun kai a fagen kira zuwa ga Allah(Da'wah) da makamantar waɗannan,
Allah Ya datar sa mu.
____ ✍🏼

RUKUNAN MORE RAYUWAR AURE
Fitowa ta farko
(أركان الاستفادة من الحياة الزوجية)
الحمدلله وكفى وسلام على عباده الذين اصطفى، أما بعد:
Da farko, menene aure?
A harshe idan aka ce 'aure', kalmar tana nufin shigar da wani abu cikin wani abu. Misali,
a kan ce:
نكحت الحصى أخفاف الإبل
wato tsakuwa ta auri kofoton raƙumi idan tsakuwar ta shige cikin kofoton raƙumin.
Haka kuma su kan ce
نكح العينّ النومُ
wato barci ya auri ido. Wato saboda haɗuwar barci da idanu.
Bahaushe ma kan ce: kai dai mantuwa ta aure ka, ma'ana yawan mantuwa ya shigi wanda ake nufi da haka, da dai sauran ire-irensu.
Wannan ma'ana kenan amma ta harshe.
Amma a ma'ana ta Sharii'ah(التعريف الاصطلاحي) kuwa, aure shi ne:
"Ƙulla alaƙar zamantakewa tsakanin namiji da mace wadda hakan ke halatta musu tanaasuli bisa ƙa'idar da Sharii'ah ta ajiye"
In shaa Allaahu, za mu ɗora a fitowa ta biyu(episode 2)
____ ✍
Shaykh Muhammad Bin Uthman Kano

RUKUNAN MORE RAYUWAR AURE.
Fitowa ta biyu (episode 2)
الحمد لله الذي
خلق الزوجين الذكر والأنثى والصلاة والسلام على خير البشر نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين.
أما بعد:
Wannan ita ce fitowa ta biyu kan batun "more rayuwar aure".
Shi fa aure wata rayuwa ce mai zaman kanta. Yarinya, wato amarya za ta bar gidan iyayenta da suka haife ta, suka rene ta zuwa sabon muhalli ƙarƙashin mijinta wanda za ta yi mushaaraka da shi wajen samar wa da kuma gina zurriyya nagartacciya in shaa Allaahu.
Shi ma saurayin da zai auro wata yarinyar daga wani gida dan ya kawo ta cikin nashi iyalin, sabuwar rayuwa fil ya buɗe(opening a new chapter, courtesy of matrimonial union). Ashe kenan rayuwa ce ta daban mai zaman kanta. Allah Maɗaukaki Yana cewa:
وَهُوَ ٱلَّذِى خَلَقَ مِنَ ٱلْمَآءِ بَشَرًا فَجَعَلَهُۥ نَسَبًا وَصِهْرًا ۗ وَكَانَ رَبُّكَ قَدِيرًا - الفرقان/٥٤
"Allah (SHI) ne WANDA YA halicci mutum daga ruwa sai YA sanya shi mai alaƙoƙi ta fuskar jini(نسبا) da kuma sarakuta, wato auratayya..."
Ga wasu daga cikin RUKUNAN MORE RAYUWAR AURE kamar haka :
1- Ikhlaasun Niyyah: dole ne ma'aura su ƙudurta a ƙoƙuwar zukatansu cewa shi fa wannan auren ba sun yi ne domin nuna wata isa ko fankama ko ko kuma kawai domin burgewa ta wani ɗan ƙanƙanen lokaci ba. A'a, dole ne su ɗauka dan neman yardar Allah ne tsantsa kuma domin koyi da Annabi Muhammadu صلى الله عليه وآله وسلم
2- Dole ne a yi koyi da tabbatacciyar Sunnah ta Manzo صلى الله عليه وآله وسلم
wajen gudanar da shi auren tun daga lokacin neman har lokacin tarewar amarya a ɗakin mijinta da kuma ɗorewar auren diman-da'iman.
Dole ne Musulmi na kirki ya zamanto yana da jagora kan kowane abu da zai yi. Aure kuma, kasancewarshi gagarumin jigo a rayuwa wanda kuma ya ginu a kan turba ta Sharii'ar Musulunci dole ne ya zamanto akwai shi da jagora abin koyi. Abin koyinmu kuwa shi ne Annabinmu Muhammad Bin 'Abdil Laahi عليه الصلاة والسلام
3- Abu na uku a wannnan gaɓa shi ne HAƘURI. Namu iyayen haka su ka yi mana wasiyya da yin HAƘURIN a ranarmu ta farkon aure. Ni kuma gashi ins muku wannnan wasiyyar da kuma nasihar tun ma kafin ranar auren naku. Wannan saƙo ne ga dukkanin masu shirin yin auren har ma da waɗanda suka kasance dama sun yi auren tuni.
Sai fitowa ta uku in shaa Allaahu
____ ✍🏼
Imaam Abuu Âsim

Fitowa ta uku:
الحمدلله والصلاة والسلام على رسول الله وآله وصحبه وسلم
Saƙo zuwa ga amarya:
1- Ki kasance mai nuna ƙauna ga mijinki.
2- Ki zamanto mai bashi shawara tagari
3- Zamantowarki mai sakin fuska gareshi muhimmin abu ne ƙwarai da gaske a fagen rayuwar aure.
4-Ki taimaka mishi wajen sauke ɗawainiyar gida. Misali: kulawa da abinda ya samo ya kawo gida, rashin rena abinda Allah Ya huwace mishi har ya kawo gida, rashin yin almubazzaranci da abinda ake da shi a hannu da makamantar haka a wannan gabar.
5- Ki girmama iyayenshi. Misali, kada ki rinƙa kiran sunan iyayenshi a fili babu sayawa.
6- Ki kiyayi yawan musu da jayayya da mijinki na babu gaira ballantana dalili
7- Ki zamanto mai mai nuna godiya kan alkhairinshi
8- Ki zamanto mai ƙana'ah(yalawar zuci).
Ma'ana, ki wadatu da abinda aka kawo gida kome ƙanƙantarshi.
9- Ki nisanci mita da kafiya sai inda haka ɗin ya zama dole.
10- Kada ki yi wa mijinki girman kai. Girman kai shi ne ƙin gaskiya da kuma raina mutane(Hadiithi ne tabbatacce)
11- Ki zamanto mai gaskiya ba maƙaryaciya ba(a'uudhu bil Laahi).
In shaa Allaahu, za mu ɗora a fitowa ta huɗu.
والله الموفق والهادي إلى سواء السبيل

Fitowa ta huɗu (4)
الحمدلله ولي الصالحين والعاقبة للمتقين ولا عدوان إلا على الظالمين وصلى الله وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين .
أما بعد:
Ya kai ango, ga wasu saƙonni:
1- Amaryarka/matarka ita ce "taskira asirin mai ɗaki" a wajenka. Ma'ana, kun zama ɗaya yanzu, Ubangiji Ya haɗa ku bisa doron Sharii'ah da Sunnah. Ita ce mai kula da Kwanciyar hankalinka, mai tsare maka amanarka, mai kasancewa dalilin natsuwarka.
Ashe kuwa, mutum mai irin wannan matsayi ba'a wasa da shi ko yi masa riƙon laka-laka. Wannan shi ne ma'anar: 'TASKIRA ASIRIN MAI ƊAKI'.
2-Ita 'ya mace mai rauni ce. Kana bukatar ka bita da sannu-sannu amma kuma ba tare da sakaci ba.
Larabawa suna da wani karin magana
mai cewa:
الحاجب زيَّنه العِوج
Ma'ana:
"Adon gira a tambayi malkwaɗa"
Ita gira idan ka kalle ta da kyau, ai a karkace ta ke. Wannan karkacewar tata ita ce kuma sirrin kyawun ita girar. To haka mace take. Idan kuma kace sai ka miƙar da wannan karkatar, ana ha maza ha mata, to abinda ba'a so ne zai faru!
(Wannan karantarwar Hadiithi ne)
3-Ka zamanto mai haƙuri da ita
4- Ka zamanto mai girmama iyayenta matuƙa
5-Kazamnto mai kiyaye abinda ba taso(ai haka ita ma)
6- Dole ne ka tsare mata abubuwa guda huɗu:
مسكن 👉
مطعم👉
ملبس👉
مبيت👉
-Wato Matsuguni
-Abinci
-Tufa da kuma
-Kwanciya tare
7- Ka kula da lafiyarta, lafiya a mayalwaciyar ma'ana.
8- Ka rinƙa neman shawararta lokaci-lokaci
9- Banda gori
10- Banda duka
Abinda girma da arziki bai bada shi ba, tsiya za ta bada shi?!!
In shaa Allaahu za mu ɗora a fitowa ta biyar.
سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك
___ ✍🏼

SPECIAL INVITATION
Assalaamu 'alaykum wa rahmatul Laahi
My esteemed brother,
...........................................
On behalf of the Family of late Imaam 'Uthman Bin Shu'ayb(RL),
I, Muhammad Bin 'Uthman do respectfully invite you to solemnization of marriage of five (5) of my children:
1- Mu'tasim Muhammad Bin 'Uthman
2- Aslam Muhammad Bin 'Uthman
3- A'ishah Muhammad Bin 'Uthman
4- Ruqayyah Muhammad Bin 'Uthman and
5- Haleemah Muhammad Bin 'Uthman.
The function is scheduled to run- in shaa Allaahu- thus:
1-Date:
Friday the 20th of Muharram 1446Hijry that is the 26-07-2024 CE.
2-Time:
Immediately after Jumu'ah
3- Venue:
New Sahabah Mosque Maiduguri Road Kundila Kano, Nigeria.
Your attendence gladdens my heart and that of the family immeasurably.
In the event of an inability to attend, please pray for them.
Jazaakumul Laahu khayran
RSVP: 08033338041
08033473357
07037910979
08060464650
08034385370
07066218757

BE WARE OF MORAL PERVERSITY.
The Muslim Ummah and indeed right thinking people can not and should not remain arms folded when attempts are made to smuggle satanic way of life into our systems of family structures and beliefs. The so-called Samoa agreement that is suspected to encompass a stinking and deviant style of life like the satanic LGBTQ+ should be resisted using all lawful means.
May Allah preserve and protect our society against the devil and his agents.