Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
16.4K subscribers
160 photos
138 videos
18 files
860 links
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
Download Telegram
Za a fara Wannan Lahadin Mai Zuwa In Shaa Allah 17- 04- 1446 (20-10-2024)
LOKACI

Shi fa lokaci jagora ne wajen fayyace da kuma shimfiɗa dirkar rayuwarka. Dan haka, kada ka yi wasa da shi (musamman matasanmu masu girma). Shi lokaci ai baƙo ne, yana da saurin shuɗewa. A lokaci guda kuma, shi tamkar takobi ne. Yana da saurin katse muradi in aka yi sakaci da shi. Kada ka ɓata shi wajen:
Miyagun ayyuka na assha, kasala, wasa da neman ilimi mai amfani, sharholiya, bin mata haka ma bin maza- (a’uudhu bil Laahi), da sauransu da sauransu.

Ma’abota hikima suna cewa:

“الوقت يعمل فيك ، فاعمل أنت فيه”
Fassara:

Lokaci na aiki (kai kawo) a kanka, yi maza kai kuma kayi aiki a cikinshi.

Ma’abota turanci na cewa:

“An opportunity once lost, scarcely can it be regained”

والله ولي التوفيق والسداد
_
📚 KITAABUSH-SHIFAA'I 📚
_____

Majlisi 001

Gabatarwar -Mawallafi (An-Naashir),
(Publishing House)

17 - 04 - 1446 AH
(20-10-2024 CE)
Daga:
Masallacin Khalid Bin Walid, KSBS Street, Kundila Phase III, Zaria Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/


Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
====================
WhatsApp
08065527420
09045421104
A gaggauce (10)

✳️’Ya’yanku amana ne a hannunku, haifarsu ku ka yi amma baku halicce su ba.
✳️ Wanda Yayi ku duka, Ya danƙa amanarsu ne a wuyanku
✳️Zaɓa musu sunaye kyawawa, sanya su a nagartattun makarantu, ciyarsu da shayar da su (gwargwadon hali) ta hanyoyin halal, koya musu kyawawan ɗabi’u, koya musu sana’o’i domin dogaro da kai da dai makamantar waɗannan abubuwa suna daga cikin hanyoyin sauke ita dai AMANAR da Allah Ya ɗora a kanku ya ku iyaye.

Allah KA bamu iko saukewa.

____
Imaam Abuu Âsim
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
Remember:
Every single breath in your life is a step towards your DEATH.
Allaahu Akbar!
FAƊAKARWAR JIJJIFI(11)

Agaggauce:

Maƙabartu na da ban tsoro!!

Abin tsoron kuwa na tattare ne da:
🆘 Ƙuncin makwancin, wuri ne da babu wurin juyawa;
🆘Kaɗaici da rashin kowa kusa da kai;
🆘Duhu da rashin haske;
🆘Taɓarɓarɓarewar jiki da ruɓewa!;
🆘 Sukuwar tsutsotsi a kan gawa;
🆘Cinyewar da ƙasa ke yi ma jiki sannu-sannu(karanta ayah 4 ta Surah 50)
🆘Da sauransu. LAA HAW’LA WA LAA QUWWATA ILLAA BIL LAAHI!

Amma duka da haka, akwai masu satar waya a maƙabarta saboda tsabar bushewar zuciya!!!

Allah KA cece mu.

_
Imaam Abuu Âsim
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Dubu Jiran Mutum Ɗaya
Allah Ya ƙara maka lafiya Yaa Shaykhanaa
📚 KITAABUSH-SHIFAA'I 📚
_

Ma
jlisi Na 02


24 - 04 - 1446  AH
(27-10-2024 CE)
                                                   Daga:
Masallacin Khalid Bin Walid, KSBS Street, Kundila Phase III, Zaria Road, Kano-Nigeria 
                    
                                 Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/


Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
====================
WhatsApp
08065527420
09045421104
🕌    TAFSIIRIN - JUMU'AH  🕌
____


06 - 05 - 1446 AH
(08/11/2024 CE)
                         
Surah: Al-Maa'idah
Ayah: (05-07)


                        Daga:
Sabon Masallacin Kundila, Maiduguri Road, Kano- Nigeria  
                    
                      Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN [HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafukanmu danna wadannan links din na kasa -

Facebook -
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
===================
WhatsApp
08065527420
09045421104
📚   SIIRATUR⛓️RASUUL  

       Tarihin Manzon Allah
           
           📗   صلى الله عليه وسلم  
____

Majlisi Na 125

07 - 05 - 1446 AH
(09-11-2024 CE)


                         Daga:
Masallacin Sahaba Kundila, Maiduguri Road, Kano-Nigeria

                      Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafukanmu danna wadannan links dake kasa-

Facebook-

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel -

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
=====================
WhatsApp
08065527420
09045421104
AL-AQIIDATUT-TAHAWIYYAH

العقيدة الطحاوية
🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳

Darasi Na 01

04 - 05 - 1446 AH
(07-11-2024 CE)

Karatun Da Ake Gabatarwa Wata Wata

Daga:
Masallacin Sautus-Sunnah, Unguwar Tudun C, Kano- Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN [HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafukanmu danna wadannan links din na kasa -

Telegram Channel -

https://t.me/SMBUIPC

Facebook -
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/


YouTube Channel-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
===================
WhatsApp
08065527420
09045421104
Three things when “they cross their border” tend to be harmful:
1-Excessive eating
2-Excessive sleeping and
3-Excessive talking

Impliedly, moderation in everything is imperative.


____
Imaam Abuu Âsim
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
🕌 DAURAH - DAURAH 🕌
_________

Littafin Da Aka Karanta:

العقيدة الطحاوية
(Al-Aqiidatut-Tahawiyyah)

Ranar Asabar
30 - 05 -1446 A H
(02-11-2024 C E)
Da
Ranar Lahadi
01-05-1446 AH
(03-11-2024 CE)


Daga:
Masjidus-Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN [HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafukanmu danna wadannan links din na kasa -

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC

YouTube Channel-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
Rana Ta Farko
Zama Na 1, 2, 3