A KIYAYE لِلِانْتِبَاه
Kada ka gina ma wani ramin sharri da mugunta saboda hasada, kyashi da rashin tsayawa inda Allah عَزَّ وَ جَلَّ Ya ajiye ka kana mai yarda da hakan. Wahalar da kanka kawai za ka yi ga kuma yiwuwar jefa kai cikin fishin MAI DUKA جَلَّ جَلاَلُهُ in ba’a tuba daga wannan shirmen ba. Mu tuna, Allah zai iya yi maka duk abin da Yayi ma wani na ni’mah a kowane irin fage na rayuwa. Kai dai tashi kayi aiki tukuru kana mai dogara da Allah, sannan kuma kana mai tsare dokokinSHI gwargwadon iko. Kada kuma kayi sakaci da addu’a ja ka hada da hakuri da makamantar wadannan halayen.
Idan ka kiyaye wannan, ai ka gama da dauniya da rikita-rikitar da ke tattare da ita.
Shaykh Muhammad Bin Uthman_
[HafizahuL-Laah]

MU MAIDA HANKALI
Mu maida hankali kan irin lafuzzan da ke fitowa daga bakunanmu. Harshe yana da hatsari irin nashi.
Ma’abota hikima suna cewa, hatsarin da harshe ke da shi har ma ya fi na makami. Shi raunin makami na iya warkewa cikin lokaci mara tsayi amma rauni da kuma cutarwa da harshe kan yi wa zuciya ya kan dauki tsawon lokaci kafin haka din ya gushe.
Wani lokaci ma shi mai furta maganar shi ne kan kwan ciki saboda tsotsayin abinda ya fada kan dawo kanshi.
“BAKI SHI KE YANKA WUYA”
-inji Malam Bahaushe
Shaykh Muhammad Bin Uthman

🕌 KHUTBAH - JUMU'AH 🕌
____
03- 07 - 1443 AH
(04-02-2021 CE)
Mai Taken:
Hatsarin Da Ke Cikin Kare Karya
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria
Tare Da:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -
Facebook-
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel:-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104

🕌 LACCA - LACCA 🕌
_____
Mai Taken:
Dori Bayan Dauri Domin Dorewa
Tare Da:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎

🕌 Islamic Propagation Council,
Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
======================

Telegram
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
📚 DAURAH - DAURAH 📚
________
Zama Na 1 Na 2 Dana 3
📓 Littafi:
القصيدة الميمية الجرجانى
Gabatarwa:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -
Facebook:
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram-

BE CAREFUL!!
Mind your utterances and control the tongue. It can plunge you into an irredeemable trouble.
“Baki shi ke yanka wuya”.
- Says a wise Hausa adage

BE REMINDED
Be just in whatever you say and do. The Angels are there writing and documenting

Celebrating St. Valentine’s Day for a Muslim is repugnant and not lawful as it represents festivals of pagan and Christian origins.
It-as well-encourages fornications/adulteries and illicit relationship.
Be ware!
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
It-as well-encourages fornications/adulteries and illicit relationship.
Be ware!
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
🕌 KHUTBAH - JUMU'AH 🕌
____
10- 07 - 1443 AH
(11-02-2021 CE)
Mai Taken:
Azabar Wuta Da Ni'imar Aljannah
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria
Tare Da:
MALAM AUWAL AKIL ZAKIRAI
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -
Facebook-
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel:-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
WhatsApp
08065527420
09045421104
____
10- 07 - 1443 AH
(11-02-2021 CE)
Mai Taken:
Azabar Wuta Da Ni'imar Aljannah
Daga:
Masallacin Sahaba Kundila Housing Estate, Maiduguri Road, Kano-Nigeria
Tare Da:
MALAM AUWAL AKIL ZAKIRAI
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -
Facebook-
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel:-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=======================
08065527420
09045421104
Celebrating St. Valentine Day?? No, a TRUE and SINCERE Muslim can not do that for it is:
👉🏿 Based, by origin, on a Paganistic practice of Lupercalia (though denied by some but suggestive proofs abound to confirm this argument).
👉🏿 Related to a belief that is non Islamic. The mere prefix 'St.' in St. Valentine suggests Christianity.
👉🏿 An annual event/celebration characterized and marked by the so-called 'expression of love'. But in Islam, We have only two great festive celebrations annually, namely : 'Iydul fitr and 'Iydul adha. Some misguided Muslims go to the point of calling it (St. Valentine Day) 'Iydul hubbi or the 'celebration of love'!! They have added unto themselves another 'Iyd.
LAA HAW'LA WA LAA QUWWATA ILLAA BIL LAAHI
👉🏿 A lucrative channel through which licentiousness is encouraged by making sexual irresponsibility easy in the name of love.
We all know the world troubling disease called AIDS. You call it: "Acquired Immune Deficiency Syndrome" but it is, as someone somewhere defines it (humorously?) thus:
ALLAH'S INEVITABLE DESTRUCTION OF THE SINNERS!!

YI MA KAI TARBIYYAH
BIKIN RANAR ST. VALENTINE.
Rumawa sun kasance suna yin wani biki irin na al'adun maguzanci tun daga ranar 13-15 ga kowane wata na Fabarairu(February) wanda suke kira Lupercalia. Su kan yanka tinkiya hade da kare sannan kuma sai su cudanya jininsu (wato dabbobin) da fatun sai suke dukan ko jibgar mata wadanda aka zabo su domin raya wannan bikin na maguzanci da wadannan fatun da jinin. Wannan shi ne asalin tushen maguzanci da ke tattatare da wannan mummunan biki wanda ke kunshe da yada alfahsha irin ta zinace-zinace.
Wani masanin Tarihi a Jami'ar Colarado at Boulder, Noel Lenski yana cewa dangane da maguzancin da aka gina wannan bikin a kai:
" Rumawa za ka gansu tsirara (tibir-bir) kuma a bige(da giya)" Yana nufin tsakanin 13-15 ga February a lokacin yin wannan bika na Lupercalia wanda ya rikide ya zama ranar St.
Valentine. Ya ci gaba da cewa:
"Yan mata kanyi layi sahu-sahu domin samari su biyo ta kansu domin su jibge su da wadannan fatun da jini domin gane wacece za ta iya haihuwa(fertility test)" Daga bisani kuma sai MAA SHAA'A !!!
Lokacin da Kiristanci ya shigo daular Rumawa, kuma suka fahimci cewa maguzawan Rum su da makwabtansu na son raya wancan biki na ranar soyayyar maguzanci- Lupercalia- sai suka dauko shi suka "kiristantar" da shi tare yi masa kwaskwarima.
Basarake Claudius 2 ya hallaka malalam Coci guda biyu kowannensu a na kiransa Valentine ranar 14 ga February a shekaru mabambanta a karni na 3 na Kalander Gregory. Wannan yasa kiristoci suka mayar da wannan rana ta 14 ga February ranar tunawa da mai "mtuwar shahada" wato daya daga cikin Valentines guda biyu. Domin a daren da za'a kashe shi ya aika da wasika zuwa ga yarinyar da yake so cewa: "This is from your Valentine" ko kuma dai wata kalma mai matukar kama da wannan.
Wannan fa a takaice shi ne asalin WANNAN SHIRIRITAR da wasu Musulmi suka rika har suna koyi da maguzawa da kuma kiristoci - حسبنا الله ونعم الوكيل، نعم المولى ونعم النصير
•••

🕌 SUNAN⛓️AN-NASAA'I 🕌
___
Majlisi Na (31)
Daga:
Masallacin Mu'aaz Bin Jabal Kundila Phase lll Zaria Road, Kano
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
Facebook-
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=========================
WhatsApp
08065527420
09045421104
___
Majlisi Na (31)
Daga:
Masallacin Mu'aaz Bin Jabal Kundila Phase lll Zaria Road, Kano
Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Don shiga shafikanmu:
Telegram Channel-
https://t.me/SMBUIPC
YouTube Channel-
https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
Facebook-
https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/
https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/
🕌 Islamic Propagation Council, Kano
Karkashin Jagorancin:
Shaykh Muhammad Bin Uthman
=========================
08065527420
09045421104
Telegram
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
🕌 SUNAN⛓️AN-NASAA'I 🕌
___
Majlisi Na (32)