Aminu Crypto Labs
$Ultra Wallet me kuke nufi ne? Rewards ɗin da suka bamu bai sauka ba haryanzu yana Pending Amma yanzu kuke bukatar mu saka muku $2 idan muna son muyi P2P mu siyar da abunda muka tara. Kuyi mana bayani please? Me hakan yake nufi?🤔
Matsiyata — Suma bokaye ne. Suna son su tauna ƙashi a kammu.
Ku ɗau kayanku sama! Kuma zamu ɗauki mataki a kanku!

😁18❤8👍6🤣2
Babu maganar "No risk, no Ferrari" yanzu — Idan ka fahimci abu scam ne kawai kar ka shiga. Suma kuɗi suke nema kamar yadda kake.
👍10❤6🔥6
Aminu Crypto Labs
Babu maganar "No risk, no Ferrari" yanzu — Idan ka fahimci abu scam ne kawai kar ka shiga. Suma kuɗi suke nema kamar yadda kake.
Allah ka sadamu da rabonmu. Zamu cigaba da fafutuka in shaa Allahu har wataran mu dace.👏
❤27👍7🔥3😁3
$KWTCN Wallet da mukai participating a Airdrop ɗinsu suma sunce cikin wannan watan ranar 7th October zasuyi Listing $VERV Token ɗinsu. Ba tun yanzu mukai participating ba. Nasan wasu sun manta.
Zasuyi Converting SVERV Points ɗinmu zuwa Token ɗinsu na $VERV. Ratio ɗin 1:1 ne. Zuwa yanzu nawa kuka tara? Ni dai ina da $1M 😁
Akwai KYC da zaku shiga kuyi, mutanan da sukasan sunyi Participating a Airdrop ɗinsu su shiga yanzu-yanzu suyi KYC bamusan me Allah zaiyi ba. Wani abun kana ganinsa kamar shirme sai Allah yasa a dace.
Abunda zakai a takaice shine:
1] Join Their official channels: Akwai Tasks a cikin wallet dinsu, ku tabbatar da kunyi su gaba ɗaya. Kawai following social media accounts ɗinsu. Hakan nasan shima zasuyi amfani dashi gurin duba Eligibility a Airdrop ɗinsu.
2] KYC (Identity Verification): Kowa ya tabbatar da yayi KYC, hakan ne zaisa ya zama Eligible a Airdrop, kowa dai babu yawa sai kuga an rage idan Allah yayi akwai rabo.
3] Contact Customer Support: A cikin wallet dinsu kuma naga akwai gurin da suke cewa zaku iya shiga bangaren (Headphone 🎧) ɗin sama nan da kuke gani domin contacting Customer Support ɗinsu idan kuna da tambaya akan wani abu daya shafi project ɗin nasu.
Kama daga abunda ya shafi Allocation, Unlocking da sauransu. Muna fatan Allah yasa mu amfana dasu koda kon babu yawa.
Wanda suke goge application din ko sun rasa zasu iya shiga nan su dakko:
Download here: https://w.verivault-chain.net/apk/kwtcn/kwtcn.apk
Invitation code: TN9V21
Ga kuma group đinsu: https://t.me/VeriVaultNetworks
Ina gaf da na zama Billionaire dai a takaice.😎
Wato wannan dai shine Allah yasa mudace.

❤20😁6👍4🔥1
People who give up actually suffer a lot more than those who keep working hard to make it.
May Allah be with us.
May Allah be with us.
❤38👍16🔥4💯2
Yau ya rage kwana biyar ayi Listing ɗin $VERV Token na $KWTCN Airdrop da mukai participating.
Mutanan da suke tambayar yadda akeyin KYC and Tasks ɗin $KWTCN Wallet Airdrop ga Guide:
1] Ku kalli hoton farko yayi demonstrating yadda akeyin KYC ɗin: Da Vote's Card ɗina nayi amfani gurin verifying account ɗina.
2] Tasks; Hoto na biyu kuma shine yadda akeyin Tasks ɗin nasu. Da farko zaka fara shiga kai Join ne, sai kayi Screenshot tare da copy na Account Handle Link ɗin nasu sai ka dawo cikin gurin kai Uploading Screenshot ɗin, sai ka saka channel link đin nasu daga sama.
Ko wanne hakan zakai. Indai ka shiga kayi hakan zasu karɓa. Saura kwana biyar ayi Listing ɗin $VERV Token ɗinsu. Muna fatan samun nasara, Allah yasa su biyamu.
Zaku iya shiga nan ku sake dakko app ɗin nasu:
Download link: https://w.verv-kwtcn.com/apk/kwtcn/kwtcn.apk
Code: TN9V21
Their group: https://t.me/VeriVaultNetworks
iOS users: Please search for "KWTC Wallet" in the App Store

❤10👍5🔥3
Forwarded from Aminu Crypto Labs (Mustapha Gfatu 🌱 SEED 🍅 ▪️ 🐲)
🚫 URGENT ALERT 🚫
Dear Community,
Beware of the Fake "Aminu Crypto Labs" Telegram Channel
We've become aware of a fraudulent Telegram channel impersonating Aminu Crypto Labs. This fake group is misleading users by engaging them in peer-to-peer (P2P) transactions and other crypto transactions activities, posing significant risks to your financial security.
We are taking steps to address this issue directly with Telegram to have the fake channel removed. In the meantime, we need your effort to Mass report them , so can help cut the spread of this scam channel.
Thank you for your cooperation in keeping our community safe from these Scammers.
Do Not Engage,and avoid interacting with or joining any channel not officially verified by us.
This is only Aminu Crypto Labs Verified Channel:
https://t.me/AminuCryptoLabs
Stay alert, stay safe,
Mustapha Gfatu ✍🏾
Aminu Crypto Labs Team

❤7👍1🔥1
Forwarded from Aminu Crypto Labs (Aminu Dayyib | Hustle)
This is scam! Kamar yadda kullum na saba faɗa (Always Report and Block Immediately).
AminuCryptoLabs Channel ne — Ba Account ba. Duk wanda yayi maka magana ta DM da sunanmu yace ka bashi kuɗi scam ne.

❤11👍4🔥1
⚠️ IMPORTANT REMINDER FOR ALL AIRDROP HUNTERS
Please remember that we are airdrop hunters, not token buyers.
If you participate in an airdrop, do not rush to buy the project’s token simply because you received an airdrop or because someone is promoting it. An airdrop does not automatically mean the token is legitimate, valuable, or safe to purchase.
🚨 Please follow these rules:
• ❌ Do not buy airdrop tokens just because you received them for free.
• ❌ Do not connect your wallet to unknown or unverified websites.
• ❌ Do not approve suspicious token transactions or give unlimited spending permissions.
• ❌ Do not send money to anyone claiming that you must pay to “unlock” or “activate” your airdrop.
• ❌ Do not trust unverified links, contracts, Telegram admins, or individuals claiming to represent a project.
• ⚠️ Be especially careful with tokens that suddenly appear in your wallet without your participation.
✅ Always verify the official project website, social media accounts, contract address, and announcement channels before taking any action.
Remember: Free tokens are not a reason to risk your funds.
Our goal is to participate in legitimate airdrops and earn rewards without unnecessarily putting our own money at risk.
Stay cautious. Stay informed. Protect your wallet. 🔐
An airdrop is never a guarantee that a token is safe or that it will have any future value.

❤14👍3🔥3👏2🥰1
Aminu Crypto Labs
Photo
Yau zamu tattauna akan three layers of the internet wato wasu matakai guda uku na Internet;
1. Surface Web.
2. Deep Web.
3. Dark Web.
Sau da yawa mutane suna tattaunawa akan Web1, Web2 da Web3, akwai bukatan fahimtar surface Web, Deep web da kuma dark web.
Idan ka kalli hoton dake kasan wannan rubutun zaka ga hoto kamar Kogi, a cikin sa akwai kankara irin mai girman nan wanda ya nitse har kasan ruwa, wato Iceberg da Turanci. Toh ka tsaya ka kalli hoton sosai sai ka dawo ka karanta wannan rubutun da kyau.
1. Da farko idan aka ce Surface web ana nufin wani waje a Internet wanda kowane mutum zai iya shiga ya duba duk abinda yake so ta hanyar yin amfani da search engines da kuma browsers.
A bangaren Surface web ana nufin wani yanki na internet wanda zaka iya shiga ka leka abubuwan da suke cikin Google, Yahoo, Bing, da sauran su ta hanyar taimakon browser dake kan wayar ka ko computer ka, kamar Chrome, Safari, Opera Mini, Fox da sauran su.
A karkashin Surface zaka iya shiga website kala daban daban ka duba abubuwan da kake so, zaka iya leka Public blogs da dama, zaka iya hawa Facebook, Twitter da sauran su. Wannan shine Surface web ko Indexed Web.
2. Deep web, ana nufin wani bangare na internet wanda ba zaka iya shiga ba sai ka samu izini, kamar email dinka ba zaka iya shiga ba sai da login details, kamar email din wani mutum ba zaka iya shiga kaga abinda ke ciki ba sai an baka logis credentials din.
Shi Deep web wani yanki ne na internet da ake jibge sirri da bayanai da sirrori kala daban daban, misali private database, medical records na wani Private hospital ko public hospital, duk akwai bayanan mutane da sirrin su amma ba zaka iya lekawa ciki ba sai an baka izini ko an bude maka.
A karkashin Deep web akwai Bankuna, physical banks ko Virtual (Online) Banks, ba zaka iya shiga Opay dina kaga Naira nawa nake dasu ba sai na baka password ko passkey. Ana iya shiga cikin Deep web da taimako browsers kamar Chrome, Safari, Opera da sauran su.
3. Dark Web....
Wani bangare na internet da ba zaka iya shiga ta hanyar amfani da browser ba irin su Chrome ko Mozilla ko Opera Mini ba. A karkashin Dark web ba zaka iya sanin kowa da sunan sa ba saboda decentralized ne kuma ana amfani da additional encryption methods sosai akan sa.
Dark web wani waje ne da ba zaka iya shigan sa kai tsaye ba sai kayi amfani da Tor Network, ko I2P ko Freenet. Sai dai duniya tafi sanin Tor Network game da duk abinda ya shafi Dark web. Abinda yasa ake kiran sa da Tor Network wannan Tor din ana nufin "The Onion Routines".
Shi Tor Network asalin sa anonymous communication proxy network ne. Ta yadda duk lokacin da muka yi wata tattaunawa ko muka aike da wani sako ta cikin Tor Network da zaran mun kammala no record will remain ko stay on the network, ya gogu ko ya tafi.
A cikin Dark web akwai kasuwanni, akwai kafofin sadarwa na social media, wadanda sun sha banban da wanda ka saba gani.
Idan ka fahimci Dark web kamar dai wata duniya ce ta daban mai zaman kanta ta daban, bayan duniyar mu ta zahiri akwai duniyar internet, online kenan a online din kuma akwai dark web, wainar da ake toyawa a wannan online din da aka fi sani ta sha banban da sani Wainar da ake toyawa acan duniyar Dark web.
Kamar dai kace duniyar Aljanu, da duniyar Mala'iku da kuma wannan duniyar da mutane suke rayuwa cikin ta, kowace duniya akwai ta, kuma ana rayuwa ana sabgogi cikin ta.
Wasu suna shiga Dark web ta hanyar amfani da Tor browser, wasu suna amfani da Tails da sauran browsers da suke iya shiga duniyar Dark web.
Dark web yana da layers sosai, kamar yadda Internet yake da layers. Sun saka masa suna ne da The Onion Routines wato TOR saboda layers dinsa kamar yadda kaga Albasa yana da Riga kala kala daban daban, hawa hawa, daga wannan sai wannan, daga wancan sai wancan toh haka Dark web yake.
Dark web waje ne mai hatsarin gaske. Ana amfani dashi ta hanyoyin masu kyau, haka kuma ana amfani dashi ta hanyoyin marasa kyau, kamar Babur ne ko Machine idan kayi amfani da machine din kaje ka saci Yaro ko kayi kidnapping ta zama Haram, idan kayi amfani da ita ka kai Yara makaranta ko kayi wani abu me kyau ta zama halal.
Dark web waje ne da zaka iya tsare identity dinka idan kana son privacy sosai toh babu kamar Dark web, sannan ana amfani da Dark web wajen whistleblowing wato masu kwarmata bayanan wani laifi ko tona asirin masu satar dukiyar kasa ko al'umma, saboda idan kayi amfani da Dark web wajen fallasa wani laifi ba za a san sunan ka ba, ba za a san daga ina kake ba.
Ba za a san komai game da kai ba sai in kaine ka bayyana. Haka kuma 'yan jaridu da suke binciken akan wasu abubuwa masu wahala, ko aiyukan investigative journalism wasu suna amfani da Dark web.
Akwai websites da yawa karkashin duniyar dark web, sai dai basa amfani da dot com .com ko dot net .net
Duk inda kaga wani domain mai dauke da dot onion toh dark web ne. Domin baya daukan dot com ko dot net ko kuma dot ng
Sannan ba zaka ga suna kai tsaye kamar kace www.sihaad.com ba zaka ga haka ba, sai dai kaga wani kamar haka (38hsk82xjsofgs.onion)
Misali kenan.
Sai dai akwai kasashen da sun haramta yin amfani da da Tor Network ko duk wani abinda ke alaka da Dark web. Shi kansa shiga duniyar Dark web yana da hatsari ga computer ko wayar ka domin waje ne da pishing site ko activities suke aukuwa babu sani babu sabo kuma babu tsoro.
Zamu tsaya a nan amma bamu dauko asalin bayanin da nake so muyi akan Dark web ba, zamu cigaba in sha Allah nan gaba. Wannan wani bangare ne na littafin da nake rubutawa "The Decentralized Network".
Allah yasa mu dace.
Wannan rubutun domin ilmantarwa ne kadai da wayar da kai, ba recommendation bane ko nuni zuwa ga kaje kayi abinda bai kamata ba.

❤18👍5🔥4