Masu SMC class kuyi hakuri na Rashin saka video, bana Gari naje karatu ne.
Kuma babu time shiyasa kuma inda nake Akwai hayaniya sosai ko yaushe.
Zamu cigaba da karatu da zaran na dawo zuwa next week in sha Allah.

β€60π13
Wanda suke Facebook ku taimaka kuyi mentioning na account na na Facebook a wannan post din.
https://www.facebook.com/share/1BVGdpYX7E/

Facebook
Log in or sign up to view
See posts, photos and more on Facebook.
β€39π3
Wanda sukeyin sidra, Gram, hotwallet da Xeffy Ga update.
https://youtu.be/0wpWfMl6TuM?si=8UbR4qPHoONDPK3R

YouTube
GRAM NETWORK AND XEFFY_BOT AIRDROP UPDATE
Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.
π45β€14
Wannan X payment na shi ne na sati Biyu sama da 300k.
A wata zai iya samun kusan 700k kenan kawai ta hanyan posting.
Kuyi kokari ku koyi skills, ku koyi trading. Ku Gina X account din ku.
X suna biya.
YouTube suna biya.
Telegram suna biya.
Facebook suna biya.
TikTok suna biya.
Kar ku dogara da project kowanne iri ne saboda Rashin alkawarin su da kuma yaudara.
Kar ya zama kuna amfani da waya amma bata kawo muku kudi sai da kuna saka data kuna asaran kudi da lokutan ku.
Thank you.
Peace!

π101β€33
https://x.com/Sadiqtech_/status/2071600120752156986?s=20
Zanyi video akan yanda ake samun monetisation a twitter.

X (formerly Twitter)
Sadiq Tech (@Sadiqtech_) on X
I will create a standard video on x about X monetisation and how to get monetized.
If you have any questions regarding X monetization, Kindly drop it in the comment section!!!

π36β€12π2
Next video on YouTube.
X monetization UPDATE.
Yanda ake samun kudi a X.
Me ya kamata mutum yayi? Me dame ake bukata.
Da turanci nake so nayi amma sai naga dayawa Akwai Wanda sunfi gane wa da hausa.
Shiyasa nace zanyi da hausa.
Ku Tabbata kun kalla.

β€72π1
https://x.com/i/status/2071666520862736599
WhatsApp sun kawo Sabon update, za a bude username kamar yadda mutum zai iya bada username nasa na WhatsApp ba tare da ya bada numban sa ba.
WhatsApp sun kawo Sabon update, za a bude username kamar yadda mutum zai iya bada username nasa na WhatsApp ba tare da ya bada numban sa ba.
X (formerly Twitter)
Sadiq Tech (@Sadiqtech_) on X
WhatsApp is rolling out usernames, giving users a new way to connect without sharing their phone numbers.
Soon, you'll be able to start chats or join groups using just your username. Usernames won't be searchable, publicly listed, or appear in a directoryβ¦

β€34