Sadiq Tech
20.5K subscribers
1.82K photos
73 videos
3 files
2.74K links
Tech Content Creator
Download Telegram
https://x.com/i/status/2091206572282159332

Yaw karfe Tara Akwai space a x
πŸ‘24❀6
Sadiq Tech
https://x.com/i/status/2091206572282159332 Yaw karfe Tara Akwai space a x
Mun kai shi zuwa Gobe karfe 9 na dare zuwa goma
πŸ‘24❀7πŸ‘Œ3πŸ‘1
Assalmu alaikum, In sha Allah yaw zan fara kawo muku series na videos a YouTube yanda ake amfani da LinkedIn da kuma yanda ake saita komai da komai har mutum ya nemi aiki.

Da masu secondary school, da masu diploma, da NCE, da masu degree har zuwa PhD zasu iya kalli saboda su san yanda ake neman aiki a LinkedIn.
❀29πŸ‘10
Next video on YouTube.

HOW TO TO GET RICH IN CRYPTO.
❀34πŸ‘9
X na shirin fara Buy da Sell na crypto, wanda zai bai wa sama da mutun miliyan 600 masu amfani da X damar yin cinikin crypto kai tsaye daga timeline Ι—insu. πŸ”₯

Da alama X na Ζ™ara inganta abubuwan su ciki harda zurfafa shiga duniyar crypto.

A tsaya fa a nemi ilimi tun da wuri.

Haryanzu baku makara ba.

Registration na class namu Gobe za a fara in sha Allah.

Online da kuma physical Wanda mukeyi a nan kano.
❀54🀣14πŸ‘Ž5πŸ”₯2😑1
Next video on YouTube.

How to Create a LinkedIn Account.
πŸ‘35πŸ‘€8❀6😁5🀣1
Next video on YouTube.

LinkedIn Profile settings (part 2)
❀25πŸ‘7🀣1
Masu SMC muna da class Anjima in sha Allah. By 9m
πŸ‘22❀15🀣4
Yaw in sha Allah karfe 9pm akwia space a twitter akan mahimmancin ilimi.

Yaren da za ayi guda uku ne.

English
Arabic da kuma hausa.
πŸ‘44❀10πŸ‘Œ2😑1
Wanda sukayi registration na class namu na physical class su turo Cikakken sunan su da passport nasu ta WhatsApp.


09034178020
WhatsApp only.
πŸ‘26❀14πŸ€ͺ2
Wanda sukayi registration na class namu na physical class su turo Cikakken sunan su da passport nasu ta WhatsApp.


Ana kan registration.

Next week zamu sanar da fara karatu in sha Allah.

09034178020
WhatsApp only.
❀30
Next video on YouTube.

LinkedIn Profile settings (part 2)
❀25πŸ”₯6πŸ‘1