1β€26
β€15π14π8
π27π₯°5π³3β€2
The Altruists fim ne na Netflix da ya shafi duniyar Cryptocurrency, musamman babban badakalar kuΙin da ta faru a kamfanin FTX.
Fim Ιin yana magana ne game da yadda wasu matasa biyu suka gina babban kamfanin crypto, amma daga baya aka gano manyan matsaloli da almundahana da suka haddasa rugujewar kamfanin.
Fim Ιin yana magana ne game da yadda wasu matasa biyu suka gina babban kamfanin crypto, amma daga baya aka gano manyan matsaloli da almundahana da suka haddasa rugujewar kamfanin.
π32β€18π4π³3π₯1
β€40
DDAT CRYPTO
Aslm. good morning my people
And karmu manta yau jumaβa mu yawaita yi ma Annabi Muhammad SAW salati π€²π½
π53β€22π₯°6
DDAT CRYPTO
Ya kamata mu ci gaba da karatun mu
Gobe InshaAllah zamu ci gaba da content class namu sabida kowa yazo ya fara mana content dinshi muna gyara masaβ¦.
β€27π8π₯2π1