LEARN WITH MSAGEER
2.27K subscribers
1.66K photos
90 videos
7 files
1.43K links
MSAGEER HQ is property of Muhammad Sagir and is used for crypto education and lots more...
Download Telegram
Live stream finished (2 hours)
TEF APPLICATION GUIDE VIDEO
❤12
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
TEF APPLICATION GUIDE VIDEO
❤31👍13
LEARN WITH MSAGEER pinned «TEF APPLICATION GUIDE VIDEO»
Barka da wannan lokaci 🤝
👍15👏7❤4
Epstein ne ya ƙirƙiri Bitcoin!?

Ana yaɗa wasu abubuwa daga “Epstein files” a intanet, suna ikirarin cewa Jeffrey Epstein ne ya yi amfani da sunan Satoshi Nakamoto wato mutumin da ba a san ko wanene ba da ya ƙirƙiri Bitcoin.

An ce akwai hotunan imel (ba a tabbatar da su ba) da aka aika wa Ghislaine Maxwell, inda aka rubuta:

"The Satoshi pseudonym is working perfectly. Our little digital gold mine is ready for the world. Funding secured."

Idan wannan gaskiya ne, zai sauya tarihin asalin Bitcoin gaba ɗaya.
Idan ƙarya ne kuwa, to yana daga cikin manyan ƙarya mafi hauka da aka taɓa yaɗawa.

Me kake tunani, gagarumin sirri ne ko kuma tarko?
❤2
MSAGEER | CM
Epstein ne ya ƙirƙiri Bitcoin!? Ana yaɗa wasu abubuwa daga “Epstein files” a intanet, suna ikirarin cewa Jeffrey Epstein ne ya yi amfani da sunan Satoshi Nakamoto wato mutumin da ba a san ko wanene ba da ya ƙirƙiri Bitcoin. An ce akwai hotunan imel (ba a…
🚨Breaking: Epstein created Bitcoin!?

Alleged “Epstein files” are circulating online claiming Jeffrey Epstein used the name Satoshi Nakamoto the mysterious creator of Bitcoin.

Screenshots of an email (unverified) reportedly sent to Ghislaine Maxwell say:
“The Satoshi pseudonym is working perfectly. Our little digital gold mine is ready for the world. Funding secured.”

If real, this would rewrite the entire origin story of Bitcoin. If fake, it’s one of the wildest hoaxes yet.

What do you think bombshell or bait? 💥👀
❤6
GM
❤3
Assalamu alaikum, bana da wani special class. Idan akwai to bani bane.

Na gode.
👍4
👍2
Nafi son Web3
👍7
ETH is moving… and opportunities like this don’t stay long 🚀

Gate just launched an ETH Airdrop Carnival with 20 ETH in rewards:

🎯 0.001 ETH for your first trade
💰 Deposit ranking rewards for top users
📈 Trading volume tasks paying up to 0.55 ETH

Whether you’re new or active, there’s something to earn here.

Don’t wait till it’s saturated 👇
👉 https://www.gate.com/campaigns/4288
Register on Gate: https://www.gate.com/share/VQURA1pd
Magana ta gaskiya daga bakin @Mahmoudsardauna :

Daga cikin ababe da suka taimaka mini wajen nasara a trading akwai.

1. Risk management: misali idan ina da account na $1000, ko wane trade bazai fi, $300 dollars ba, ko satoshi nakamoto ne ya bani signal na coin.

Bazan kuma shiga coins sama da biyu/uku a lokaci guda ba.

2. Samun cikakken wurin shiga, fita da kuma stoploss.

Rashin sanin wannan ke sanya mutum ya shiga coin akan ra'ayin wasu, ko kuma rike coin na tsawon lokaci ba tare da an san ina ake son fita ba, ko kuma shiga a inda ya kamata ace fita za'ayi.

Sannan shi ke kaika ga barin karamin asara ya zama babba, ko kuma babbar riba ta sauya zuwa Asara da kuma raina karamin riba

3. Takaita trading. Idan ka sami trade kamar uku zuwa biyar a sati a matsayin ka na day trader, sun wadatar.

4. Karatu da bincike da dogaro akan kanka.

Ka maida karatu ya zama ɗabi'arka, youtube videos, littatafan trading, blogs da ke sharing na update ko telegram group.

Ka rika nazari akan duk abinda zaka yi a kasuwa, saboda kuɗinka ne ba ruwan kowa idan suka salwanta.

Daga karshe ka riki ra'ayinka idan har ka yi cikakken bincike akan abu, saboda kowa yana kuskure a kasuwa, kuma wannan kuskure shi zai baka damar cimma manufarka.

Nagode.
❤7
The creator economy is broken.

Turn your followers into dollars, likes into cash, and get paid to create content for the biggest companies in the world.

$25,000 to start.

Waitlist live.

https://clasho.com/invite/B2WBGCJG
#DYDX
Getting Bounce from horizontal Support and preparing to test main resistance of Symmetrical Triangle on Daily Chart.

Breakout could trigger the price towards $0.35 in accordance with our projected move ✍️
👍3
I trade $TON memes with RedoTrade

START TRADING