https://hausa.leadership.ng/hoto-%c9%97an-wasan-kwaikwayon-nollywood-kuma-jakadan-noma-nijeriya-kanayo-kanayo-na-biyu-hagu-yayin-da-yake-gaisawa-da-wani-na%c6%99asasshe-kasuwar-wuse-yayin-da-%c6%99ungiyar-y/
HOTO: Ɗan wasan kwaikwayon Nollywood, kuma jakadan noma a Nijeriya Kanayo Kanayo (na biyu a hagu), yayin da yake gaisawa da wani naƙasasshe a kasuwar Wuse, yayin da ƙungiyar ‘yan kasuwa ta ‘NANTS’ ta gudanar da bukin ranar abinci ta duniya a Babban Birnin Tarayya, Abuja shekaran jiya. (Hoto: NAN)