ALQUR'ANI | AAYAAT
10 subscribers
257 photos
709 videos
1 link
🌹 Bidiyoyin Al-Qur'ani Mai Girma Da Fassarorin Da Suka Dace 🌹

🌐 aayaat.net

💎 @aayaat1bot

💬 @AayaatSupport

📧 info@aayaat.net
Download Telegram
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸قُل إِنَّما أَنا بَشَرٌ مِثلُكُم يوحىٰ إِلَيَّ أَنَّما إِلـٰهُكُم إِلـٰهٌ واحِدٌ فَاستَقيموا إِلَيهِ وَاستَغفِروهُ وَوَيلٌ لِلمُشرِكينَ ﴿6﴾
🔹Ka ce: "Nĩ mutum kawai ne kamarku, ãnã yin wahayi zuwa gare ni cẽwa abin bautãwarku, abin bautãwa guda ne. Sai ku daidaitu zuwa gare Shi, kuma ku nẽmi gafararSa." Kuma bone ya tabbata ga mãsu yin shirki.

✳️ Fuṣṣilat, 6
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَوَصَّينَا الإِنسانَ بِوالِدَيهِ حُسنًا وَإِن جاهَداكَ لِتُشرِكَ بي ما لَيسَ لَكَ بِهِ عِلمٌ فَلا تُطِعهُما إِلَيَّ مَرجِعُكُم فَأُنَبِّئُكُم بِما كُنتُم تَعمَلونَ ﴿8﴾
🔹Kuma Mun yi wa mutum wasiyyar kyautatãwa ga uwayensa, kuma idan sun tsananta maka dõmin ka yi shirki da Ni game da abin da bã ka da ilmi gare shi, to, kada ka yi musu ɗã'ã. Zuwa gare Ni makõmarku take sa'an nan In bã ku lãbari ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa.

✳️ Al-‘Ankabūt, 8
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَالَّذينَ آمَنوا وَعَمِلُوا الصّالِحاتِ لَنُكَفِّرَنَّ عَنهُم سَيِّئَاتِهِم وَلَنَجزِيَنَّهُم أَحسَنَ الَّذي كانوا يَعمَلونَ ﴿7﴾
🔹Kuma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, lalle Munã kankare musu miyãgun ayyukansu, kuma lalle Munã sãka musu da mafi kyaun abin da suka kasance sunã aikatãwa.

✳️ Al-‘Ankabūt, 7
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸لَقَد جاءَكُم رَسولٌ مِن أَنفُسِكُم عَزيزٌ عَلَيهِ ما عَنِتُّم حَريصٌ عَلَيكُم بِالمُؤمِنينَ رَءوفٌ رَحيمٌ ﴿128﴾
🔹Lalle ne, haƙĩƙa, Manzo daga cikinku yã je muku. Abin da kuka wahala da shi mai nauyi ne a kansa. Mai kwaɗayi ne sabõda ku. Ga muminai Mai tausayi ne, Mai jin ƙai.

✳️ At-Taubah, 128
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَيُنَجِّي اللَّهُ الَّذينَ اتَّقَوا بِمَفازَتِهِم لا يَمَسُّهُمُ السّوءُ وَلا هُم يَحزَنونَ ﴿61﴾
🔹Kuma Allah na tsĩrar da waɗanda suka yi taƙawa a game da wurin sãmun babban rabonsu, cũta bã zã tashãfe su ba, kuma ba su zama sunã baƙin ciki ba.

✳️ Az-Zumar, 61
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَآتِ ذَا القُربىٰ حَقَّهُ وَالمِسكينَ وَابنَ السَّبيلِ وَلا تُبَذِّر تَبذيرًا ﴿26﴾
🔹Kuma ka bai wa ma'abũcin zumunta hakkinsa da miskĩna da ɗan hanya. Kuma kada ka bazzara dũkiyarka, bazzarãwa.

✳️ Al-Isrā’, 26
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸يا أَيُّهَا الَّذينَ آمَنُوا اتَّقُوا اللَّهَ وَكونوا مَعَ الصّادِقينَ ﴿119﴾
🔹Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku bi Allah da taƙawa, kuma ku kasance tãre da mãsu gaskiya.

✳️ At-Taubah, 119
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸هُوَ الَّذي أَرسَلَ رَسولَهُ بِالهُدىٰ وَدينِ الحَقِّ لِيُظهِرَهُ عَلَى الدّينِ كُلِّهِ وَلَو كَرِهَ المُشرِكونَ ﴿33﴾
🔹Shi ne wanda Ya aiko manzonSa da shiriya da addinin gaskiya, dõmin ya bayyanl shi a kan addini dukansa, kuma kõ dã mushirikai sun ƙi.

✳️ At-Taubah, 33
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸إِنَّ الدّينَ عِندَ اللَّهِ الإِسلامُ وَمَا اختَلَفَ الَّذينَ أوتُوا الكِتابَ إِلّا مِن بَعدِ ما جاءَهُمُ العِلمُ بَغيًا بَينَهُم وَمَن يَكفُر بِآياتِ اللَّهِ فَإِنَّ اللَّهَ سَريعُ الحِسابِ ﴿19﴾
🔹Lalle ne, addini a wurin Allah, Shi ne Musulunci. Kuma waɗanda aka bai wa Littafi ba su sãɓã ba, fãce a bãyan ilmi ya je musu, bisa zãlunci a tsakãninsu. Kuma wanda ya kãfirta da ãyõyin Allah, to, lalle ne Allah Mai gaugãwar sakamako ne.

✳️ Āl-‘Imrān, 19
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَمَن يَعمَل سوءًا أَو يَظلِم نَفسَهُ ثُمَّ يَستَغفِرِ اللَّهَ يَجِدِ اللَّهَ غَفورًا رَحيمًا ﴿110﴾
🔹Kuma wanda ya aikata cũta kõ kuwa ya zãlunci kansa, sa'an nan kuma ya nẽmi Allah gãfara, zai sãmi Allah Mai gãfara, Mai jin ƙai.

✳️ An-Nisā’, 110
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸إِنَّ اللَّهَ لا يَظلِمُ النّاسَ شَيئًا وَلـٰكِنَّ النّاسَ أَنفُسَهُم يَظلِمونَ ﴿44﴾
🔹Lalle ne Allah ba Ya zãluntar mutãne da kõme, amma mutãnen ne ke zãluntar kansu.

✳️ Yūnus, 44
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَمَن كانَ في هـٰذِهِ أَعمىٰ فَهُوَ فِي الآخِرَةِ أَعمىٰ وَأَضَلُّ سَبيلًا ﴿72﴾
🔹Kuma wanda ya kasance makãho a cikin wannan sabõda haka shi a Lãhira makãho ne kuma mafi ɓata ga hanya.

✳️ Al-Isrā’, 72
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸۞ وَقيلَ لِلَّذينَ اتَّقَوا ماذا أَنزَلَ رَبُّكُم قالوا خَيرًا لِلَّذينَ أَحسَنوا في هـٰذِهِ الدُّنيا حَسَنَةٌ وَلَدارُ الآخِرَةِ خَيرٌ وَلَنِعمَ دارُ المُتَّقينَ ﴿30﴾
🔹Kuma aka ce wa waɗanda suka yi taƙawa, "Mẽne ne Ubangijinku Ya saukar?" Suka ce, "Alhẽri Ya saukar, ga waɗanda suka kyautata a cikin wannan dũniya akwai wani abu mai kyau, kuma haƙĩƙa, Lãhira ce mafi alhẽri." Kuma haƙĩƙa, mãdalla da gidan mãsu taƙawa.

✳️ An-Naḥl, 30
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَهـٰذا كِتابٌ أَنزَلناهُ مُبارَكٌ مُصَدِّقُ الَّذي بَينَ يَدَيهِ وَلِتُنذِرَ أُمَّ القُرىٰ وَمَن حَولَها وَالَّذينَ يُؤمِنونَ بِالآخِرَةِ يُؤمِنونَ بِهِ وَهُم عَلىٰ صَلاتِهِم يُحافِظونَ ﴿92﴾
🔹Kuma wannan Littãfi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, mai gaskata wanda yake a gabansa ne, kuma dõmin ka yi gargaɗi ga Uwar Alƙaryu (Makka) da wanda yake gefenta. Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da Lãhira sunã ĩmãni da shi (Alƙur'ãni), kuma sũ, a kan sallarsu, sunã tsarẽwa.

✳️ Al-An‘ām, 92
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَعَدَ اللَّهُ المُؤمِنينَ وَالمُؤمِناتِ جَنّاتٍ تَجري مِن تَحتِهَا الأَنهارُ خالِدينَ فيها وَمَساكِنَ طَيِّبَةً في جَنّاتِ عَدنٍ وَرِضوانٌ مِنَ اللَّهِ أَكبَرُ ذٰلِكَ هُوَ الفَوزُ العَظيمُ ﴿72﴾
🔹Kuma Allah Yã yi wa'adi ga mummunai maza da mummunai mãtã da gidãjen Aljanna ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwamã a cikinsu, da wurãren zama mãsu dãɗi a cikin gidãjen Aljannar. Kuma yarda daga Allah ce mafi girma. Wancan shi ne babban rabo, mai girma.

✳️ At-Taubah, 72
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸مَثَلُ الَّذينَ كَفَروا بِرَبِّهِم أَعمالُهُم كَرَمادٍ اشتَدَّت بِهِ الرّيحُ في يَومٍ عاصِفٍ لا يَقدِرونَ مِمّا كَسَبوا عَلىٰ شَيءٍ ذٰلِكَ هُوَ الضَّلالُ البَعيدُ ﴿18﴾
🔹Misãlin waɗanda suka kãfirta da Ubangijinsu, ayyukansu sun yi kama da tõka wadda iska ta yi tsananin bugãwa da ita a cikin yini mai gũguwa. Ba su iya amfãni daga abin da suka yi tsirfa a kan kõme. Wancan ita ce ɓata mai nĩsa.

✳️ Ibrāhīm, 18
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸وَلا تَكونوا كَالَّذينَ تَفَرَّقوا وَاختَلَفوا مِن بَعدِ ما جاءَهُمُ البَيِّناتُ وَأُولـٰئِكَ لَهُم عَذابٌ عَظيمٌ ﴿105﴾
🔹Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka rarrabu kuma suka sãɓã wa jũna, bãyan hujjõji bayyanannu sun je musu kuma waɗannan sunã da azãba mai girma.

✳️ Āl-‘Imrān, 105
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸فَمَن يُرِدِ اللَّهُ أَن يَهدِيَهُ يَشرَح صَدرَهُ لِلإِسلامِ وَمَن يُرِد أَن يُضِلَّهُ يَجعَل صَدرَهُ ضَيِّقًا حَرَجًا كَأَنَّما يَصَّعَّدُ فِي السَّماءِ كَذٰلِكَ يَجعَلُ اللَّهُ الرِّجسَ عَلَى الَّذينَ لا يُؤمِنونَ ﴿125﴾
🔹Dõmin haka wanda Allah Ya yi nufin ya shiryar da shi sai ya bũɗa ƙirjinsa dõmĩn Musulunci, kuma wanda Ya yi nufin Ya ɓatar da shi, sai Ya sanya ƙirjinsa mai ƙunci matsattse, kamar dai yanã tãkãwa ne a ckin sama. Kamar wannan ne Allah Yake sanyãwar ƙazanta a kan waɗanda bã su yin ĩmãni.

✳️ Al-An‘ām, 125
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🌿#quran #قرآن #Alqurani_Bidiyo_Aya

🔸۞ وَإِن جَنَحوا لِلسَّلمِ فَاجنَح لَها وَتَوَكَّل عَلَى اللَّهِ إِنَّهُ هُوَ السَّميعُ العَليمُ ﴿61﴾
🔹Kuma idan sun karkata zuwa ga zaman lãfiya, to, ka karkata zuwa gare shi, kuma ka dõgara ga Allah: Lalle ne Shĩ, Mai ji ne Masani.

✳️ Al-Anfāl, 61
♦️ Mai fassara: Abubakar Mahmoud Gumi

🌿 Aika ta atomatik ta:
⭕️ @aayaat1bot
🌹 assalamu alaikum yan uwa

Har sai an sami sanarwa, ba za a buga sabon abun ciki a wannan tashar ba.
Har sai lokacin, zaku iya amfani da bot ɗin mu:

➡️ https://t.me/aayaat1bot

Ko kuma ku kalli abubuwan da Alqur'ani ya kunsa ta tasharmu ta YouTube:

➡️ https://www.youtube.com/@QuranAAYAAT

Da fatan a sake ganin ku