Khamenei News Hausa
300 subscribers
1.39K photos
561 videos
11 files
367 links
Labarai da muhimman Bayanai daga Sayyid Ali khamene'i, Jagoran Addini na Iran

https://x.com/khameneiHausa
Download Telegram
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🖼 Wallafawa a karon farko

🎥 Sashen Bosniyanci na Ofishin Hulɗa da Ƙasashen Duniya na Cibiyar Bincike da Al’adu ta Juyin Juya Halin Musulunci (Khamenei.ir), a yayin bikin ranar Hafiz da ake yi a ranar 20 ga Mehr (12 ga Oktoba), don girmama babban mawaƙin waƙoƙin Ghazal na Iran a ƙarni na takwas bayan hijira, ya wallafa wani faifan bidiyo mai ɗauke da rubutun hannu na Shahidin Jagoran Iran Girma Ayatullah Sayyid Ali Khamenei (R.A).
Rubutun hannun yana cikin littafin waƙoƙin Hafiz wanda ya bai wa mai fassararsa zuwa harshen Bosniyanci a lokacin ziyarar da ya kai Sarajevo a watan Esfand na shekarar 1367H.S, wato Fabrairun 1989.

▶️ Wannan kyauta ce ta zama sanadin da marigayi Bashir Jaka ya fassara wannan gagarumin abin alfahari na waƙoƙin Farsi zuwa harshen Bosniyanci.

#Hafiz #Iran
📲 @KhameneiNewsH
❤2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
📺 Ahmad Donyamali, Ministan Wasanni da Matasa na Iran:

🎙 Tunanin Shahidin Jagora Game da Shugabanci; Ra’ayi mai Ɗaukaka Bil’adama

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
📺 Farfesa na nazarin Gabas a Jami'ar Yerevan:

🎙 shahidin shugaban Iran, ya yi shahada kamar yadda ya rayu

▶️ Ruben Hovhannes Melkonyan, farfesa na nazarin Gabas a Jami'ar Yerevan, babban birnin Armeniya, a wajen bikin ƙaddamar da fassarar Armeniyanci na littafin «Hakuri Na Tare Da Nasara» ya ce: « Shahidin Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya yi shahada kamar yadda ya rayu tsawon rayuwarsa; a kan hanyar gwagwarmaya da kuma aminci ga dabi'unsa na ƙasa da na wayewa.»

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
📺 Tinƙahon Duniya za su sake Fuskantar kaye Sanadiyar Farkawar Musulunci

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
📺 Ministan Wasanni da Matasa na Iran, a wajen ƙaddamar da fassarar littafin “Hakuri na Tare da Nasara” zuwa harshen Armeniyanci:

🎙 Tsarkakakkiyar Niyya: Babban Jigo a Cikin Tarihin Rayuwar Shahid

▶️ A yayin bikin ƙaddamar da fassarar littafin “Haƙuri Na Tare da Nasara” zuwa harshen Armeniyanci, Ahmad Donyamali, Ministan Wasanni da Matasa na Iran, ya jaddada muhimmancin tsarkakakkiyar niyya a rayuwar Shahid Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i. Ya yi bayani kan shekarun da aka shafe ana karatu, koyarwa, gwagwarmaya, ɗaurin kurkuku, zaman gudun hijira da jure matsaloli. Wannan tafiya ta rayuwa ta gudana ne tare da riƙo da ƙa’idoji, tsayin daka wajen fuskantar mamayar ƙasashen waje, da kuma goyon bayan ƙungiyoyin gwagwarmayar neman ’yanci

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🎦 Yahya Sinwar Ya Tsaya Kyam a Gaban Maƙiya da Ƙuduri Mai Ƙarfi

🎙 Yahya Sinwar ya tsaya tsayin daka a gaban azzalumin maƙiyi kuma mai cin zarafi, da ƙuduri mai matuƙar ƙarfi. Ya mangare shi cikin hikima da jarumtaka; Ya sanya mummunan harin ranar 7 ga Oktoba da ba za a iya rama wa ba, a tarihin wannan yanki.

🌺 Shahid Khamene'i

🗓 19/10/2024

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🎦 Amurka Tana Kan Hanyar Rugujewa

🎙 kuma suke shirye su manta da batun Falasɗinu gaba ɗaya a wannan yanki, su sani cewa Amurka tana kan hanyar koma baya da rugujewa.

🎙 Ɗaya daga cikin alamomin shan kayen Amurka shi ne ta kasa yin tasiri a kan ruhin neman ’yancin kai da ke cikin al’ummarmu da kuma matasanmu.

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
🎦 Al'ummar Iran Ba Za Su Taɓa Miƙa Wuya Ba

🎙 Shugabannin gwamnatin Amurka mutane ne marasa tunani da lissafi; Maganganunsu ba su da ma'ana, Ayyukansu ma ba su da ma'ana, Suna tafiyar da al'amuransu ne ta hanyar danniya da nuna ƙarfi;

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
📺 Mafi Sharrin Shaiɗan

🎙 Amurka, tana ɓatar da mutane, tana kuma kisan gilla, tana kakaba takunkumi, tana yaudara, kuma tana munafurci.

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤2
📺 📸 Ana gudanar da bikin ƙaddamar da littafin «Tafiya a Titunan Sarajevo» da aka fassara zuwa harshen Bosniyanci, a Sarajevo, babban birnin ƙasar Bosniya da Herzegovina.

Littafin ya tattara jawabai da bayanan Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (R.A), dangane da ƙasar Bosniya da Herzegovina, tare da gabatar da su cikin salo mai ɗauke da hotuna.

#Iran #Khamenei
📲 @KhameneiNewsH
❤1