Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council Kano-Nigeria
16.4K subscribers
160 photos
138 videos
18 files
860 links
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
Download Telegram
BE POSITIVELY CONFIDENT
‏
Don't despair, don’t give up and
don't be hopeless. Be always determined to succeed..A true Muslim is 'lion hearted ' having Allah as his sole source of support and solace

‏وَلَا تَهِنُواْ وَلَا تَحْزَنُواْ وَأَنتُمُ ٱلْأَعْلَوْنَ
‏إِن كُنتُم مُّؤْمِنِينَ
‏(GQ3:139)

___
From the Pen Of Shaykhanaa ✍🏾
Abuu Âsim
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]
#Engausa
👳🏽🎤📢
Zo ku ga walking scripture
Shehi, mentor ne a lecture
Nagartacce ne babu mixture
Mai haƙuri ne shi a nature

Oh ye! people yau mu huce
Sheikh has met pains, ya haƙurce
No matter what...ya yi dace
We owe him thanks, kar mu mance

Yai ta nasihohi for bundle
Fata yai mu riƙe su handle
Ya yi kama da salo na candle
Ƙin ɓaraka ka kira shi needle

Allaah ya karawa Shaykhana Lafiya da Nisan Kwana.
Shaykh Muhammad Bin Uthman Kainuwa....

Sadiq Ibrahim (Abu Ahlãm)
19/02/2025
🕌 KHUTBAH - JUMU'AH
_______
https://chat.whatsapp.com/FI02cQgDT1PEDRb91HVv9w

Ranar Fat'hu Sahaabah -2

22 - 08 - 1446 AH
(21-02-2025 CE)

Mai Taken:
Darussa Daga Cikin Suratun-Naba'i Aya 31-40;
Da
Suratul-Zalzala 01-08;
Da Kuma Tsokaci
Daga:
Masallacin Sahaabah Kundila Maiduguri Road Kano-Nigeria

Tare Da:
SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
[HafizahuL-Laah]
💎💎💎💎💎💎💎

Don Shiga Shafukanmu danna links din dake kasa -

Telegram Channel-

https://t.me/SMBUIPC


Facebook-

https://www.facebook.com/groups/2111965292215806/

https://www.facebook.com/Shaykh-Muhammad-Bin-Uthman-Islamic-Propagation-Council-Kano-Nigeria-2598939453511089/


YouTube Channel:-

https://www.youtube.com/channel/UC5uls8-ZZu60AD3jAkphgvg
===================
WhatsApp
08065527420
SAKE BUƊE MASALLACIN JUMU'AH NA SAHAABAH KUNDILA KANO

Labari A Cikin Hotuna

Gabatar Da Sallar Jumu'ah Ƙarƙashin Jagorancin Shaykhanaa
Shaykh Muhammad Bin Uthman
[HafizahuL-Laah]

Alhamdulillah
Allah Yasa haka shine mafi alkhayri

Allah Ya ƙarawa Shaykhanaa lafiya, juriya da ikhlaasi
Ya ƙara kiyaye mana shi Allah Yasa ya gama lafiya -aamiin