Aminu Crypto Labs
117K subscribers
4.98K photos
364 videos
11 files
3.39K links
Crypto Learning Hub - Airdrops, Mining, and In-Depth Blockchain Education

Owner: @aminudayyib

Twitter: https://x.com/AminuCryptoLabs?t=Ht-TTMm9gBD0GLAmIxjktg&s=09

Facebook: https://www.facebook.com/aminu.dayyib.zakariyya.775809
Download Telegram
Aminu Crypto Labs
🔈 *$150,000 Prize 🏆 Pool to 20,000 $5 each* "Not must you refer before getting reward ✍🏼, wether you refer or not 20,000 random winners is huge and event is ending soon" Rewards categorised bellow ⤵️ • $100k to Random 20k winners $5 each • $50k to Top 2k…
$YNX Airdrop Redpacket

Ku dinga duba X handle din su akai akai musamman daga 7 am to above suna kyauta Redpacket, jiya sun rabawa mutum 3000 kyautar $9000 inda kowa ya samu $3. Kawai code ne suke ajewa a post sai mutum ya ɗauka yaje yayi claiming (fast finger).

https://www.ynerax.one/?ref=VXQ3WC

A hoto na biyu zaku ga inda na zagaye anan ake saka code ɗin, Amman sai wanda ya kammala 3 days daily check-in ne kaɗai yake samu. Shi yasa na gaya muku mutum ya samu yayi wannan check-in ɗin.

Note: No check-in no rewards.
❤7👍5🔥3👏3🥰1
$TAC Airdrop basu da kuɗin da zasu biya mutane. Jiya naga mutane suna ta Posting akai, banyi participating ba sai da asuba, bayan nayi nai sharing sai na fara binkice akai.

Nabi Project Manager ɗin nasu, daga karshe dai na fahimci shirme ne. Muna neman kuɗi a gurinsu, suna cemin nima na biyasu su ɗoramin channel ɗina a Tasks system ḍinsu.

Wallahi suma Ƴanɓaiwa ne. Kar wanda ya ɓata lokacinsa akai.😂
❤12👍7😁4🔥1🙏1
Mu kammu fama basu biyamu ba. Mutane da yawa suna da Pending Withdrawals a Ultra Wallet Airdrop. Hakan yasa kowa yanzu ya dena magana akai yana jiran update daga team ɗinsu.

$Ultra Wallet sun bani mamaki, banyi tsammanin zasuyi mana haka ba. Bari dai yau nayi magana a kansu, naga Ƴanɓaiwa suna ta tambayar menene update a kansu.

Da farko dai: Ina ɗaya daga cikin Top 10 People akan Learderboad ɗinsu (Worldwide), munyi musu aiki tukuru. Mutane sun yaɓa da project ɗinsu.

Amma sai suka dena sakin Withdrawals. Kamar yadda kuke gani, akwai Rewards da suka bamu da nazo na Biyu a Referral Contest ɗinsu $1,200. Tun ranar 23rd September nayi Withdraw haryanzu yana Pending.

Mutane sunyi tunanin sun biyamu, wanda ba haka bane. Kamar yadda na faɗa, da sun sakarmin zan sanar daku. Kuma sai nayi Give.away koda babu yawa. Yanzu haka ina da 4pending Withdrawals haryanzu basu sake su ba.

Akwai mutananmu da suma haryanzu suna da Pending Withdrawals basu sauka ba. Na basu lokaci da tunanin maybe ko wani shirye-shiryen ne sukeyi tunda za'a fara P2P. Amma shima P2P ɗin nasu sai yazo da ƙalu bane.

Bayan sunga mutane suna ta Complaint akan tsarin P2P ɗinsu nasu na cewa kowa sai ya biya $2 zaiyi Converting zuwa USDT, yanzu shine suke kokarin sake zuwa da wani tsarin. Toh, kamar yadda na fada muku, a yanzu haka dai mun tsaya cak da komai.

Muna jiran su saki Pending Withdrawals ɗinmu idan har da gaske suke. Sai mu cigaba da participating bayan sun gyara Withdrawal System ɗin nasu. Duk yadda ake ciki in shaa Allah zan sanar daku.

Waƴenda sukai staking a ranar farko, zasu iya shiga suyi unstake naga USDC reward ɗin da suke rabawa sun dena. Airdrop link: https://t.me/UltrawalletTrade_Bot/app?startapp=6246908637
❤11👍3🔥2
This is scam! Avoid it please! Report and Block immediately
❤10😁6👍5🔥2
Aminu Crypto Labs
Photo
$YNX Airdrop 🤑

REGISTER NOW

Yauma sun sake rabawa mutane 1500 $YNX worth of $10k a Redpacket din da suka yi $7 kowa, wanda iya wanda sukayi daily check-in ne kawai suke samu.

Nasan wasun ku sunyi register Amman rashin BNB ɗin da zasu yi check-in ya hana su yi. In sha Allahu zuwa anjima zan turawa wasun ku BNB da zasu yi check-in ko na 3days ne domin su zama eligible a Airdrop ɗin. Idan anjima zanyi post sai kowa ya ajiye address na BNB na wallet ɗin da yayi connecting zan turawa wasu in sha Allah. Banyi alƙawarin kowa ba.

https://www.ynerax.one/?ref=VXQ3WC

Idan bakayi register ba kayi yanzu zuwan anjima mu haɗu.

Allah Ya bamu sa'a.
👍4🙏4❤2🔥2👏2
FREE $18 + $1 per ref update💰✅

iOS users only 👇

Go to: https://phygitals.com/invite/SIGNUP

➜ Download + sign up with email

➜ Go to Rewards → Bind referral code: d1cbb8

➜ Close & reopen the app

➜ Shuffle to claim your free $1

➜ Go to Packs → Pokémon

➜ Use the $1 to open a pack & get a random prize

More ways to earn:
→ Refer friends = $1 each
→ Pack profits can be withdrawn directly to your wallet
→ Instant payments

If you’re on iOS, don’t sleep on this. 🫡
❤12👍4🔥2😁2😢2
Ga wata muhimmiyar shawara ga dukkan traders.

Ku tsara wa kanku albashi daga ribar da kuke samu a trading crypto. Misali, za ku iya sa wa kanku albashin $150 a duk wata. Hakan yana nufin ajiye $5 a kowace rana daga kuɗin trading ɗinku. Kenan achikin kwanaki 30, zaku ajiye $150.

Abu mafi muhimmanci shi ne dagewa da bin wannan tsari, wato consistency. Ku ajiye $5 a kowace rana, ko kun yi trading ko ba ku yi ba, kuma ko kun samu riba ko akasin hakan (asara).

💧 Idan kunyi trading kun samu riba, ku cire $5 daga ribar, ku ajiyeta.
💧 Idan ba ku yi trading ba, ko kunyi trading, amma asara kukayi, ku cire $5 daga chikin jarin trading ɗinku.

Wannan tsarin zai taimaka muku wajen jin cewa kuna amfanuwa sosai daga kasuwar, tareda kara muku karfin gwiwa. Maimakon ku bar komai a cikin trading wallet ɗinku. Ku tuna, kuɗin da kuka bari a kasuwa har yanzu yana cikin haɗari (risk).

Za ku iya ajiye kuɗin da kuke cirewa kullum a wata wallet daban, ko kuma ku tura su zuwa exchange ɗinku, ku yi P2P, sannan ku ajiye kuɗin a bankinku a matsayin Naira.

Za ku iya amfani da kuɗin da kuka tara don amfanin kanku wajen biyan wasu bukatun ku, ko kuma ku sake dawo dasu kasuwar a duk lokachin da kuka rasa jarinku a kasuwar.

Ba lallai sai $5 ba, zaku iya ajiye ko nawane, gwargwwadon karfinku. Koda kuwa $0.5 ne a kullum, zai kama $15 a wata kenan.

Wannan ba financial advice bace.

Alhamdulillah
~Sunusi Danjuma
❤20👍12🔥3🙏2🥰1
$YNX Airdrop

Ranar 12 October zasu yi banning duk wani fake account, duk wani account da baiyi daily check-in na tsawon 3days ba to sun dauke sa a matsayin fake account ko kuma bot.

Kamar yadda nace zan turawa wasu BNB da zasuyi check-in, bance kowa zai samu ba Amman in sha Allah wasu zasu samu.

https://www.ynerax.one/?ref=VXQ3WC

Dan Allah idan kasan kana dashi wanda zaka yi kada ka ajiye address ɗin ka, da kuma wanda beyi ba.

Ku ajiye wallet ɗin ku a comment section.

Idan adadin mutane da sukayi register ya ƙaru zamu duba yiwuwar ƙara adadin da za'a raba.

DUK WANDA YAGA NAYI LIKE 👍 NA COMMENT DIN SA TO NA SAKA MASA.

Allah Ya bamu sa'a.
👍13❤8🔥1🥰1👏1
Update da zafinsa: Ga wani Airdrop Faka-faka ku shiga kuyi participating

Airdrop Link: https://t.me/Agenticscreditbot?startapp=ref_PJ42CZ

Yanzu ina busy, zanyi muku rubutu akai in shaa Allah. Don't fade away 📈🔥♥️
❤12👍8🔥3😁3🥰1
Alhamdulillah Alhamdulillah ♥️🔥📈🥳🎊

In shaa Allah akwai alkhairi cikin wannan project ɗin na $Agentics. Na shiga yanzu nayi Claiming $10,000.

Claim here: https://t.me/Agenticscreditbot?startapp=ref_PJ42CZ

Yadda tsarin nasu yake shine: Zasu baka $10K (Free Capital) wanda zaka dinga Trading da ita a cikin bot ɗinsu kana cire 45% na profit ɗin daka samu.

Akwai dai bayani da zanyi cikakken in shaa Allahu idan na samu lokaci zuwa gobe da safe ko zuwa rana. Yanzu ina kan binkice da kuma sake fahimtar wasu abubuwan akai domin nayi muku bayani cikakke.

Note: $10K ɗin da zasu baka bawai cirewa zakai ba, Capital ne na Trading zasu baka. Akwai dai bayani in shaa Allah zaku fahimci idan nayi.
❤27👍11🔥3🥰2🤔2
🔥 New Users Only | Share 20,000 USDT in Airdrop Rewards!
📅 Oct 7, 18:00 – Oct 14, 18:00 (UTC+8)

About ATEG Capital
ATEG.DV is an Ethereum-based Hybrid Stability Token issued by ATEG Capital FlexCo. It supports an ecosystem focused on affordable housing, real-world utility, community rewards, and long-term value development.

Limited-time rewards for new users are here!

💰 Deposit ≥100 USDT, get 5 USDT
🎁 Complete your first spot trade, get another 5 USDT
⚡ Enjoy 0-fee trading now

Complete the first deposit task, then trade any amount of ATEG / HYPE / ADA to unlock your trading reward!

👉 Join now:https://www.weex.com/events/promo/ateg

🗣 Friend can join: https://www.weex.com/en/register?vipCode=rpeg
❤11👍3🔥1
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Free $37+ update 🔥

🫆 Sign up Bonus : $10

🫆 Minimum withdrawal: $37

🫆 Per referral: Gems

🫆 Self referral: Working ✅

🫆 Registration Link 📍📍📍

https://zulti.com/?r=WHCYXAVVGY

🫆 Bayan kayi sign up kayi joining clan family Namu, ko bada link nawa kayi sign up ba kayi joining domin samun extra reward

https://zulti.com/clans/join/P9XTYJYWMW
👍10❤4🥰2👏1
Gaskiya wannan babbar dama ce, ina mutanan da suke son suyi Trading basu da jari (Capital)? Ina kuma waƴenda sun kware a bangaren Trading? Ga hanyar samun jari ta samu.

Ga project ɗin $Agentics suna bayar da Free Funded Account na $10K. Wato: Ko wanne mutum zai samu jarin $10,000 da zaiyi Trading. Wait, amma fa ba cire kuɗin zakai kayi shagalinka dashi ba.

Claim here: https://t.me/Agenticscreditbot?startapp=ref_PJ42CZ

Yadda tsarin yake shine:

1] Join the Trading bot: Kana shiga, zakai Claiming ɗin $10K. Free Capital ne suke rabawa Traders domin suyi Trading, bawai cirewa zakai ba, trading zakai ka samu riba ka cire wani kaso daga ciki suma su ɗauki wani kaso.

2] Credit Score and Real Money: Idan ka fara Trading Agentics ɗin akwai Credit Score da zasu dinga baka tare da kuɗi wanda shima nan take zaka iya Withdraw.

3] Wallet Address/Connect: Akwai gurin da zaku shiga a ciki ku saka wallet ɗinku, polygon wallet address zaku copy a Wallet ɗinku sai ku saka. Ta nan kuɗin zai dinga fita.

Wannan tsari ne mai kyau da mutanan da basu iya Trading ba zasu ƙara samun ilimi yadda zasuyi ba tare da sun saka kosisinsu ba. Kuma ba tare da sun rasa kosisinsu ba. Kawai wannan shi kamar an baka Funded Account ne na Trading for free.

~ Guests, akwai bangaren Tasks da zaku shiga ciki kuyi Following Social media accounts ɗinsu (Official) ku domin ku ƙara samun $Credit wanda duk wata shima suke buy back ɗinsa suke burning ɗinsa.

Kubibiyesu domin sake samun karin haske aka tsarikan nasu. Allah ubangiji ya temaka.
❤17👍10🙏3🥰2🔥1
Update da zafinsa: Free 3,000 naira idan baka raina ba — Ga yadda tsarin yake: 👇

PiggyVest Savings App ~ Get ₦1,000 Sign Up Bonus

Register and complete KYC to earn — https://join.piggyvest.com/aminucryptolabs

✔️Use — aminucryptolabs as referral code if asked.

✔️ ₦1,000 registration bonus
✔️ ₦1,000 unlocks after 10 days
💵 ₦2,000 for every successful referral

It's confirmed. You suppose know how established PiggyVest is.
👍8❤3🔥3
Ikon Allah – Guys wallahi fa suna bayarwa.😅

Amma akwai settings da dole zakai bayan kayi register kayi click a bangaren Account sai ka ƙarasa KYC da duk dai abubuwan da bakai ba.

Update da zafinsa: Free 3,000 naira idan baka raina ba — Ga yadda tsarin yake: 👇

PiggyVest Savings App ~ Get ₦1,000 Sign Up Bonus

Register and complete KYC to earn — https://join.piggyvest.com/aminucryptolabs

✔️Use — aminucryptolabs as referral code if asked.

✔️ ₦1,000 registration bonus
✔️ ₦1,000 unlocks after 10 days
💵 ₦2,000 for every successful referral

It's confirmed. You suppose know how established PiggyVest is.
❤8👍3🔥1