Aminu Crypto Labs
Photo
Alhamdulillah, nayi KYC ɗina Completely yanzu-yanzu.
Bayan kayi Register — Ga hanyar da zakabi rewards ɗinka ya tabbata.
Alhamdulillah, nayi nawa yanzu duka kamar yadda kuke gani kawai ina jiran suyi verifying address ɗina ne.

❤6👍3🔥2
Alhamdulillah! Zuwa yanzu na samu 500K a wannan sabon update ɗin. Ina zaune naga abokina Abdoul Sani Namadi yayi sharing sai na tambayeshi na shiga.
Saboda ni a tsarina duk abunda ba kuɗi zan saka ba indai na gani sai nayi participating, domin bansan a inda Allah yai rabona yake ba.
Kuma tsarin nasu naga yana da sauki, kai koma badan wannan reward ɗin da suke bayarwa ba naga App ɗin nasu ya yimin hakan yasa nai participating.
Update ne zafinsa: Free 3,000 naira idan baka raina ba — Ga yadda tsarin yake: 👇
PiggyVest Savings App ~ Get ₦1,000 Sign Up Bonus
Register and complete KYC to earn — https://join.piggyvest.com/aminucryptolabs
✔️Use — aminucryptolabs as referral code if asked.
✔️ ₦1,000 registration bonus
✔️ ₦1,000 unlocks after 10 days
💵 ₦2,000 for every successful referral
⚠️Note: KYC ɗinsu na (Finish setting up) dole sai kayi komai sannan reward ɗinka zai sauka kamar yadda na faɗa muku nima na shiga nayi nawa. Kana shiga zakaga gurin a bangaren (Account) ɗinka ko interface.
Allah ya bamu sa'a

❤9👍5🔥2
Kunga abunda nake faɗa muku ko?😅
Shima dama irin wannan update ɗin baya daɗewa. Faka-faka kawai ake shiga ka samu rabonka.
Har sunyi reaching Program's Cap ɗin nasu. Mutanan da sukai participating suka samu congratulations 🎊 👏
Jira kawai nake yanzu su gama Approve ɗin KYC ɗin namu mu cire.
Kowa ya tabbatar da yayi Finishing Setting Up ɗinsa. Dole sai kayi reward ɗinka zai sauka.
Allah ya bamu sa'a.

❤13👍6🔥3👏1
Aminu Crypto Labs
YNX-3DAY-10K Wanda suke online suyi sauri ga code din Redpacket na $3 kuje kuyi claiming.
YNX Airdrop Redpacket
code: YNX-B6BU-FU85
Worth of $7 (FCFS)
code: YNX-B6BU-FU85
Worth of $7 (FCFS)
❤10🥰4👍3🔥1🙏1
Aminu Crypto Labs
Update da zafinsa: Free 3,000 naira idan baka raina ba — Ga yadda tsarin yake: 👇 PiggyVest Savings App ~ Get ₦1,000 Sign Up Bonus Register and complete KYC to earn — https://join.piggyvest.com/aminucryptolabs ✔️Use — aminucryptolabs as referral code if…
On my first post about the $PiggyVest App, almost 600 people joined using my referral link.
However, after a short while, I received a message saying, “Program's Cap Has Been Reached.”
In other words, so many people I referred had started participating that their budget was exhausted. Since then, even when someone participates through my referral link, I no longer receive any rewards.
I don't know if I'm the only one experiencing this. Meanwhile, I'm still waiting for them to approve my KYC for Address Verification.
Has anyone managed to complete the “Finish Setting Up” process yet?
Mine still shows “In Progress,” and I'm patiently waiting for approval.
May Allah make it easy for us and grant us our payments. 🤲

👍7❤6🔥5😁2
Innalillahih Wa'inna Ilaihirajiun
Nayi Withdrawal ɗin USDT daga Weex Exchange zuwa cikin Bybit Exchange ta hanyar amfani da Mainnet ɗin OP (Optimistic Blockchain) yaƙi sauka.
Jiya nayi Contacting support ɗinsu sunce bazai sauka ba. Shikenan na riga nayi asara. Wanda basu nuna cewa a farko basuyi supporting deposit ɗin ba sai yanzu.
Gaskiya wannan zalunci ne. Sai da na duba a farko naga komai normally babu wani warning akan depositing ɗin USDT ɗin nawa akan OP Mainnet amma yanzu suke faɗamin wai nayi hakuri da asarar da nayi.
Wannan rashin adalci ne. Bazan yafe ba wallahi 😓😢

😢16❤7👍3🔥2🙏2😭1
Aminu Crypto Labs
Innalillahih Wa'inna Ilaihirajiun Nayi Withdrawal ɗin USDT daga Weex Exchange zuwa cikin Bybit Exchange ta hanyar amfani da Mainnet ɗin OP (Optimistic Blockchain) yaƙi sauka. Jiya nayi Contacting support ɗinsu sunce bazai sauka ba. Shikenan na riga nayi…
A ƙa'idar dacewa: EVM Address ko ba Optimism Network nai selecting ba yakamata ace Withdrawal ɗina ya sauka. Amma normal USDT/OP - USDT/OP nai Withdraw kuma shine Address ɗin Deposit ɗin dana ɗakko, amma kuma wai suke faɗamin nayi hakuri akan asarar da nayi. 🤔
Ba tare da wani warning ko rashin nuna support ɗinsu na Depositing ɗin USDT/OP ba, kawai yanzu suke nuna min cewa nayi asarar abunda nai Depositing saboda tsaɓar zalunci. Bybit Exchange basu yimin adalci ba.
Hakan yauda ne, Hakan Cuta ne da tsabar zalinci.

❤5😭5👍3🔥2
Aminu Crypto Labs
A ƙa'idar dacewa: EVM Address ko ba Optimism Network nai selecting ba yakamata ace Withdrawal ɗina ya sauka. Amma normal USDT/OP - USDT/OP nai Withdraw kuma shine Address ɗin Deposit ɗin dana ɗakko, amma kuma wai suke faɗamin nayi hakuri akan asarar da nayi.…
X (formerly Twitter)
Aminu Crypto Labs (@AminuCryptoLabs) on X
Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un. 😭💔
I’m honestly heartbroken and deeply disappointed by what has happened to my USDT withdrawal from WEEX to Bybit via the OP Mainnet.
I made the withdrawal…

❤3👍3🔥2👏2
Aminu Crypto Labs
https://x.com/AminuCryptoLabs/status/2109152035287306394
Dan Allah a shiga a tayani reposting da comments
👍13😭7🔥3❤2🙏1
Aminu Crypto Labs
https://x.com/AminuCryptoLabs/status/2109152035287306394
Abun ya bani mamaki wallahi: Ta tabbata wani lokacin Bybit Support basa binkice akan wasu cases ɗin kawai suke yanke hukunci.
Rashin bibiyar hakkinmu da bamayi akan wasu abubuwan wani lokacin kuskure ne. Hakan yasa mutane da yawa suke cutuwa.
Na ƙara yin Posting a X:
Link: https://x.com/AminuCryptoLabs/status/2109232087345590593
Na ƙaryata abunda suka ce wai na turo kan USDT0/OP ne. Abunda wasu haryanzu basu fahimta ba shine: Nifa bawai kuskure nai gurin turowa ba, komai normal yake. Kuma OP Mainnet supported network ne, domin kafin yanzu sai da nayi Withdrawal same daga Weex zuwa Bybit ɗin akan OP Mainnet kuma ya sauka.
Amma mail ɗinsu da na gani da safe ne ya ɓatamin rai. Saboda duk abunda suka faɗa karya ne. EVM Address ne fa duk yanzu suke aiki dashi. Dan haka, koma ace na samu matsalal yakamata ace ya sauka.
Amma wai suke bani hakuri akan nayi asarar kuɗina Saboda rainin wayo. Allah ya sakawa mutane na da alkhairi, domin ana nan an buɗe musu wuta a X. Ina godia ♥️♥️👏👏

Bybit's claim that I deposited USDTO/OP is incorrect.
As I explained earlier, I withdrew USDT via the OP Mainnet from WEEX. I also logged into my Bybit account and copied the standard USDT deposi…

❤14🔥5👍3🙏1
Assalamu alaikum warahhamatullah🫱🏼🫲🏻
Good Morning Everyone ☕🤍
Happy New Week 🥰
May Allah bless us with all the blessings and goodness contained in this new week, and protect us from everything contrary to that.
May Almighty Allah grant healing to all those who are sick, both at home and in hospitals. And for those of us who are healthy, may Allah continue to strengthen and preserve our health.
Ameen.
Muneer Excellency

👍13❤12🥰2👏2🙏2
Duk wanda yasan yayi participating a $Bittoken, yayi join wannan group ɗin — Akwai update:
Join here: https://chat.whatsapp.com/I5TkgyfpPJd76OTQiFbXGy?s=cl&p=a&mlu=4&ilr=4

❤13👍6🔥4🙏1
Aminu Crypto Labs
YNX Airdrop Redpacket code: YNX-B6BU-FU85 Worth of $7 (FCFS)
Another Redpacket code:
Note: for those who have 3 days daily check-in.
YNX-S4DU-D9YVNote: for those who have 3 days daily check-in.
👍11❤4🔥4🥰1👏1🙏1
📣 SIRIUS Network — Free mining is now live!
✅ Register an account on Sirius Network.
✅ Enter the invitation code to start mining.
✅ Log in to the app daily and tap the button to activate mining.
🚀 Invite friends = Boost your mining power by 5%.
Download the app via Google Play: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.siriusnetwork.app&hl=en
Invitation Code:- rgn92j
Note for iPhone users: The iOS version of the app is available for download from the official website.
Official website:
https://siriussrt.com
SIRIUS Network is a reward-based Web3 system driven by user contributions. Users earn SST points through daily activities on the platform; these points—along with account status and community contributions—will serve as the basis for the future distribution of SRT tokens.

❤10🔥3👍2🙏2
Ana hasashe cewa nan da shekaru hudu 4 masu zuwa (2030) kudaden da za'a zuba a cikin tokenized RWA wato (Real World Assets) zasu zarce Dala trillion goma, wato Naira quadrillion 13,150,000,000,000,000 a kudin Nigeria a yau.
A yanzu kudaden da suke cikin tokenized RWA sun kai Dala biliyan dari 320. Wato Naira trillion dari 434. Gwamnatin Amurka tana kan gaba wajen tokenizing Government Bonds da kuma digital treasury yanzu haka.
Blockchain na Ethereum shi yake da 48 percent na dukkan kudaden da aka zuba a RWA a fadin duniya, sai wasu BNB (Binance blockchain) da kuma Solana.
A cikin fasahar tokenized assets ana iya saka gida a kasuwa ko a haya (Rent) ko kuma wani hotel, ko fine arts da sauran su. Misali;
Hotel din Sheraton, ko Tahir Guest Palace sai ayi tokenizing dinsu, a saka su a kasuwa, sai ayi minting dinsu akan blockchain, sai a samar da token na RWA domin wadanda suke son saya. Abinda yake faruwa a nan shine;
Idan aka saka Tahir Guest Palace a kasuwa, misali. Aka ce ana neman mai son karban haya (Rent) za'a dauki lokaci mai tsawo kafin a samu mai biya, saboda girman asset din, kudi ne mai yawan gaske in billions. Toh waye zai iya daukan billions ya karbi haya?
To idan aka yi tokenizing Tahir Guest Palace misali, zaka iya zuwa ka sayi wani bangare na asset din, idan anyi masa kudi Naira biliyan 100 ne toh zaka iya zuwa ka sayi na Naira dubu 50,000 rak. Wani kuma zai sayi na Naira miliyan 10, wani Naira dubu dari 500k.
Toh a haka har za'a saye token din gaba daya, sai ya zama anyi raising Naira biliyan 100 din. Daga nan kuma management din zasu cigaba da gudanar dashi, duk abinda aka samu na riba za'a buga percentage dinka a dinga biyan ka kullum, ko duk sati, duk wata ko duk shekara. Gwargwadon yadda ka zaba.
Abubuwan lura a nan shine;
1. Tahir Guest Palace ya tashi daga kadarar da sai irin su Aliko Dangote ne kadai zasu iya zuba jarin su zuwa kadarar da mai dubu 50,000 da mai miliyan 100 zasu hadu a cikin sa, kuma kowa yana samun percentage dinsa.
2. Daga ko ina a duniya zaka iya, wanda yake London zai iya saya, wanda yake Saudi Arebia, wanda yake Bauchi ko Jigawa ko Maiduguri duk zasu iya saya.
3. Zaka iya siyar da percentage dinka a kowane lokaci, zaka saka shi a P2P marketplace nan take a saya a baka kudin ka.
4. Za'a dinga biyan ka da kudin kasar ka ko USDT ko USDC ko Bitcoin ko Ethereum ko Solana.
5. Sannan darajar asset din dake physical wato zahiri dai dai yake da wanda yake online.
Wannan kadan ne daga cikin yadda ake gudanar da tokenized Real World Assets ko RWA a yau.
Hatta stock market yanzu da sauran commodities zaka ga ana tokenizing dinsu kuma wata duniya ce mai girma da fadin gaske.
Tambayar a nan, shin ya halaccin irin wannan a Musulunci? akwai dalilan da zasu iya halatta ko haramta irin wannan?
Zamu amsa wadannan tambayoyin, in sha Allah.

❤15👍3🔥3🙏3