Sadiq Tech
20.4K subscribers
1.82K photos
73 videos
3 files
2.74K links
Tech Content Creator
Download Telegram
Wanda muke SMC dasu yaw in sha Allah Akwai live domin tambayoyi.

9pm to 10:30pm.

A telegram.
πŸ‘26❀3
Students namu na SMC yawanci sun koyi analysis da kuma trading suna making profit. Haryanzu videos 25 suka rage a cikin 50 da nace zanyi.
πŸ”₯30πŸ‘21❀13
Wanda suke SMC su duba group.
πŸ‘21❀3
86 dollars kawai saboda posting da zakayi a twitter.

Kuyi building na account naku, ku koyi trading ku rabu da influencers masu neman referalls.

Yaw wa.
πŸ‘100❀31πŸ₯°5😁1
Akwai Wanda suke tambaya akan yaushe mutum zai gane coin zai tashi.

Akwai tools da ake amfani dashi zan mana video in sha Allah Anjima.
❀51πŸ‘25πŸ‘4
Build your x account!
πŸ‘79❀18πŸ‘7
Sanarwa.

Game da abubuwa da suke faruwa kar ku ji shiru bance komai akai ba.


Na farko game da interlinks, Duk wani abubuwa da kuka ga sunayi yaudara ce kawai da son batawa mutane lokaci.

Akwai dalili da yasa nayi shiru saboda dayawa mutane suna ganin saboda banayi ne yasa nake kushe project din.

In baku manta ba, tun lokacin da nace muku na daina bance kowa ya daina ba, Duk wanda yaga zai iya ya cigaba amma ni kam na daina kuma ina da dalilai na.

Game da coin da akayi launching kuma, kunsani bana trading a Dex musamman memecoins saboda fahimtar da nayi akan su.

Saboda haka Duk wanda yaga zai iya yaje ya yi.

Nagode.
πŸ‘99❀41πŸ’―6😁5πŸ₯±4✍1
Next video on YouTube.

5 Legit apps that will pay you daily.
πŸ‘40❀13🀝2
Photo from Abubakar An Nawawy
πŸ‘39❀6
Akwai Wanda suke tambaya akan yaushe mutum zai gane coin zai tashi.

Akwai tools da ake amfani dashi zan mana video in sha Allah Anjima.
❀35πŸ‘9
Next video on YouTube.

Fibanocci Retracement.

SMC kuma muna da class in sha Allah by 9pm.
πŸ‘30❀15
πŸ”₯
πŸ‘37❀12πŸ₯°2