Mutane dayawa damuwan su ya za ayi su samu kudi ne, babu ruwan su da halal ko haram.
Na sha gaya muku a baya, ku rabu da Duk abinda akace muku haramun ne, ku yi hakuri ku tsaya ku nemi ilimi yanda ya dace.
Ku rabu da futures trade.
Ku rabu da degen.
Ku rabu da memecoins trading.
Ku rabu da prediction.
Ku rabu da betting.
Ku tsaya ku nemi ilimin abun.
Kar saboda neman kudi ku daina damuwa da cin haram.
Komai yawan haram babu albarka.

β€62π27π12
https://youtu.be/h_aVK7qum3Y?si=MxViTXBJFsLiE15d
Ga yanda ake samun followers da monetization a twitter.
Ga yanda ake samun followers da monetization a twitter.
YouTube
HOW TO GROW ON X (TWITTER)
Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.
β€44π2
Next video on YouTube.
Fibanocci Retracement part 2.
Masu SMC muna da class yau in sha Allah.
Sannan Gobe zamu bude group saboda masu tambayoyi.
Fibanocci Retracement part 2.
Masu SMC muna da class yau in sha Allah.
Sannan Gobe zamu bude group saboda masu tambayoyi.
π₯28β€16
A lokacin da wani ya min magana akan wani Sabon coin da akayi creating yace mesa banyi magana akai ba, nace masa bana promoting na memecoins saboda haramcin sa.
Yana tunanin kamar bansan me nakeyi bane, na sha gaya muku a baya, in har kana so kaci nasara a Crypto sai kayi hakuri ka nemi knowledge yanda ya kamata.
Amma matsalan mu shine garaje da gaggawa na son samun kudi lokaci kadan, Wanda hakan kuma asara yake jawo mana.
Dan Allah, ku rabu da da pump and dump din nan, ku tsaya ku nemi ilimi yanda ya dace.

β€54π30π22π6π€£5
YouTube
UNICH NETWORK FC BUY BACK AND TRUST CIRCLE UPDATE
YACDMWRP
β€43π15π2