Don Allah kada ku aro kuΙi domin ku yi trading a crypto.
Na ga matar da ta Ιauki kuΙin mijinta ta shiga DEX tana trading memecoins, ta rasa kusan duk kuΙin.
Na ga wani matashi da ya karΙi kuΙin mahaifiyarsa da niyyar ninka su ta hanyar DEX trading, amma ya yi asara mai yawa.
Na kuma ga wani da ya yi amfani da kuΙin da aka tanadar domin sadakin 'yar uwarsa. Saboda bin memecoins, kusan duk kuΙin suka salwanta.
KwaΙayi yana raΙa maka cewa: "Ka sake yin trade Ιaya kawai." Amma sau da yawa, gaskiya ita ce asara ce ke biyo baya.
A matsayinmu na Musulmi, ya kamata mu ji tsoron shiga harkokin da suke da shakku ko kuma suke cike da hasashe da caca. Malamai da dama sun nuna damuwa game da yawan hasashe a memecoins, saboda yana iya yin kama da maysir (caca) da kuma gharar (mummunar rashin tabbas).
Kada ka yi trading da kuΙin aro. Kada ka yi trading da kuΙin da ba naka ba. Ka fifita kare addininka kafin ka fifita portfolio Ιinka.
Allah Ya azurta mu da halal, Ya nisantar da mu daga kwaΙayi da dukiyar haram.

β€64π28π7π4π€3
Sanarwa.
Classes namu na SMC kunji shiru saboda ban samu time bane.
Nayi tafiya zua wani Gari kuma ban samu zama ba.
Shiyasa ko posting na videos bana samun yi.
Registration na SMC da Spot class Ana kan yi zaku Iya magana a WhatsApp a muku karin bayani.
09034178020
WhatsApp

π53β€22π7π3π₯1