Sadiq Tech
20.4K subscribers
1.82K photos
73 videos
3 files
2.74K links
Tech Content Creator
Download Telegram
Done and dusted.
❀45🀣4
Next video on YouTube.

Rubi Network KYC Update.
❀24πŸ‘5
SMC class in sha Allah Gobe muna da live meeting karfe 9pm zua 10pm class namu zamu cigaba ranar Wednesday in sha Allah.

Allah Ya bamu sa. a.
πŸ‘35❀5
Live namu na SMC yaw zai kasance karfe 8:30pm zuwa 9:30pm ayi kokari a shirya.

Zan saka link na joining a smc group a telegram.
πŸ‘48❀13πŸ”₯4
SMC live kuje group.
πŸ‘40❀10πŸ₯°4
NA saka videon SMC ku duba group
πŸ‘20❀3😁2
Photo from Abubakar An Nawawy
❀47πŸ‘17πŸ‘Ž5
Next video on YouTube.

Rubi Network KYC Migration and How to get Rubi for KYC.
πŸ‘33πŸ‘20❀5😁2πŸ”₯1
Rubi available.

09034178020
WhatsApp only.
πŸ‘42❀22🀣11
In kana so ka samu cikakkan dama na amfani da trading view dole sai kayi subscription. Zaka samu feauters kala kala Wanda zai taimaka maka wajan trading.

Masu SMC muna da class Anjima in sha Allah.
πŸ‘40❀16🀣4
Trading
❀30πŸ‘16😁1
Next video on YouTube.

Rubi Kyc Migration and How to get Rubi.
❀18
"Abu Ι—aya da caca ta koya mini shi ne yadda mutum zai iya rasa fahimtar ainihin darajar kuΙ—i cikin sauri."
"Na yi asarar dala miliyan 14 ($14,000,000) cikin watanni biyu."
"Daga baya sai na zauna na yi lissafi."
"Mutumin da yake samun albashin dala 100,000 a shekara zai yi aiki tsawon shekara 140 kafin ya tara wannan kuΙ—in (kafin haraji)."
"A wani lokaci, dala miliyan 14 sun daina zama kamar kuΙ—i a idona."
"Sai suka zama wata lamba ce kawai da nake gani a allo."
"Sai bayan na rasa su gaba Ι—aya ne na tuna da ainihin darajar wannan adadin kuΙ—in."


A kasuwar memecoin, mutane da yawa suna fara kallon dubban ko miliyoyin daloli a matsayin lambobi kawai da ke kan allo. Wannan shi ne abin da ke sa wasu su ci gaba da shiga haΙ—ari ba tare da tunani ba.
Ku tuna cewa:
Duk $100 da kuka rasa, akwai wahalar da aka sha kafin a samo su.
Kada ku saka kuΙ—in da ba za ku iya jure rasa su ba.
Kada kwaΙ—ayi ko FOMO su rinjaye ku.
Koyi ilimi, ku yi haΖ™uri, sannan ku kare jarin ku fiye da neman riba cikin gaggawa.
Babban jarin Ι—an k
❀56πŸ‘19😱5πŸ‘Œ4πŸ‘Ž1
Physical class zamu bude registration next week in sha Allah.

A nan cikin garin kano.

Mutane 15 kawai zamu dauka.
❀24πŸ™8πŸ‘4
Masu SMC jiya ban samu skaa video ba saboda editing.

Ku duba group zuwa Anjima in sha Allah na saka video na 30.

Saura videos ashirin mu gama in sha Allah.
πŸ‘30❀12