Sadiq Tech
20.5K subscribers
1.82K photos
73 videos
3 files
2.74K links
Tech Content Creator
Download Telegram
Ance a bincike trump akan rug pull na coins din sa.

Na sha muku magana akan memecoins.

Ku daina trading na memecoins!

Ku daina yarda da memecoins!

Ko baban ka ne yayi creating na memecoins kar ka kuskura ka saka kudin ka.

Ba a mugun sarki, amma Ana samun mugun bafade.
❀61πŸ‘27πŸ‘Ž6πŸ‘3
Next video on YouTube.

Breaker Block Trading Strategy.
πŸ‘38❀4πŸ™3
In kana da premium trading view babu abinda zakayi na wahalan zane zane akan chart, shi zaina maka komai. Kawai entry zaka nema.

trading abune mai sauki in har kuka maida hankali.
❀67πŸ‘7🀯4
Audio from Abubakar An Nawawy
πŸ”₯27πŸ‘18❀11
Kuyi joining na X account naku.

Three hours ya rage zasu sake update..

https://tren.ch/@sadiqtech
❀39πŸ‘9πŸ‘Ž4πŸ”₯1
πŸ”₯28❀19πŸ‘Ž7πŸ‘2
Lenovo Yoga 11e.
360.
Touchscreen.
Type C charger.
8gb Ram.

170k only.
πŸ‘46❀14πŸ‘Ž5πŸ₯°1
Next video on YouTube.

MIRA Network TGE Listing date.
πŸ‘35❀14πŸ‘Ž4😁2
Mira Network TGE and KYC update.


https://youtu.be/xFc0EjRptu8?si=e-RQRoBIqU2oUJhq
❀17πŸ‘Ž1
Next video SMC Class.

Mitigation Block SMC Update
❀20πŸ™6
Photo from Abubakar An Nawawy
πŸ™29❀9πŸ‘4
New update πŸ”₯
πŸ™51❀16πŸ”₯2
A nemi ilimin trading.
80 dollars profit.
❀️
πŸ‘49❀21πŸ‘Ž1
$102
πŸ€”51❀21πŸ‘18πŸ‘6😒5πŸ‘Ž4🀣3🫑3😱1
Assalmu alaikum.

Physical class namu na Spot trading zamu fara registration next week.

Wanda suke da interest zasuyi kuma suna kano zasu iya magana a musu bayanin yanda tsarin yake.

Class din zai kasance a nan kano ne Rijiyar zaki.

Spot trading mutum zai koya tun daga farko har zuwa matakin professional in sha Allah.

Mutum shi zai zabi lokacin da zai zo yayi karatu.


Mutane sha biyar kawai zamu dauka amma serious mutane babu fashi babu wasa.
❀48πŸ‘26πŸ‘5😁4πŸ‘Ž2
Next video on YouTube.

Mitigation and Order Block.
πŸ”₯17πŸ‘11❀4