Sadiq Tech
20.5K subscribers
1.82K photos
73 videos
3 files
2.74K links
Tech Content Creator
Download Telegram
Masu SMC online ku min uzuri na Rashin samun videos, abubuwa ne suka danyi yawa shiyasa. Nagode.
❀35πŸ‘12
A daina jiran TGE.
A daina jiran sai ta fashe.
A nemi ilimin trading.
πŸ‘32❀14πŸ‘9
Agaskiya oga Babu
❀26🀣11
Audio from Abubakar An Nawawy
❀29🀣6πŸ‘4
Masu SMC in sha Allah Gobe asabar zamuyi live saboda masu tambayoyi da karin bayani.

Yaw babu class, a je ayi revision na videos da mukayi a baya. A cikin videos hamsin munyi talatin da uku. Saura 17.

Zamu sanar da lokacin live Anjima in sha Allah.
πŸ‘29❀8🀣6πŸ‘2πŸ€·β€β™‚1
SMC live by 11am gobe in sha Allah
❀21πŸ‘4🀣4
Assalamu alaikum. SMC students muna da live yaw karfe 11 na safe in sha Allah zan saka muku link a group na telegram.

Group na SMC.
❀27πŸ‘17πŸ‘2
Nan da sati Ι—aya ake sa ran za a fara sayar da hannun jarin Matatar Mai ta Dangote. Irin wannan damar ba kasafai ake samun ta ba. Idan da hali, ku saya wa Ζ΄aΖ΄anku, domin akwai yiwuwar hannun jarin ya Ζ™ara daraja sosai nan da wasu shekaru kamar yadda ya faru da manyan kamfanunuwa da lokacin da suka siyarwa da mutane hannun jarin kamfanin su, irin su MTN, JAIZ, Zenith Bank, BUA, da sauran su.

Mafi Ζ™arancin hannun jarin da mutum zai iya saya shi ne hannu 10, wanda darajarsu ta kai ₦5,250.

Wannan yana nufin cewa kowanne hannun jari yana kan ₦525.

Ana sa ran za a fara sayen hannun jarin daga 14 ga September 2026 a apps irin su Bamboo, Invest Naija da sauran apps da ake cinikayyar stocks. Ina jiran samun sauran bayanai, zan kawo muku anan In shaa Allah.

Wannan ba wai sayen hannun jari kawai ba ne; dama ce da mutun zai zama ya mallaki wani Ι“angare na Ι—aya daga cikin manyan kamfanonin da ke da muhimmiyar rawa a tattalin arzikin Najeriya.

Zan muku cikakken video na na farko akan shares.
❀80πŸ‘32πŸ™7πŸ”₯1πŸ₯±1🀣1
SanarwaπŸ‘‡
❀32πŸ™3🀣2
Audio from Abubakar
❀44πŸ™6πŸ‘5🀣3
Dangote Refinery IPO Is Ḁalāl
❀77πŸ‘19🀣9πŸ‘7
Next video on YouTube.

How to Buy Dangote Shares in Nigeria.
❀75πŸ™6🀣6πŸ‘3
Next video on YouTube.

How to Buy Dangote Shares in Nigeria.

Part 2
πŸ‘45❀11🀣6
Ga yanda ake bude account da Broker na bamboo da kuma yanda ake kyc.


https://youtu.be/j-hPiOkll6U?si=mNIxzV3KHuG2GeQ9


Invitation code.: abubakar56554
πŸ‘43❀20πŸ™6🀣2
Invitation code.: abubakar56554
❀35πŸ‘19πŸ™3🀣3
Wanda sukayi physical registration su min message xan basu link muna da meeting.
❀45🀣7πŸ”₯3