CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
⚠️⚠️

Shifa fake Airdrop bashi da wahalar ganewa abu na farko shine Kaga ance za'a baka kudi anan take kuma kudin masu dan ma'ana misalin wannan Project sunce zasu baka $60 kuma duk referal $30
Kaga daga nan zaka fahimci shirme ne kawai.

Ko Sati bamuyi da samun MAVIA wanda babu inda Mavia suka ce zasu bada $10 goma ma, to maganar gaskiya mafi yawan project basa fadin abin daza su bada saboda wasu dalili daga cikin akwai masu yi multiple accounts...

ABUN LURA: Wasu projects sukan faΙ—in abun da zasu bada amma shima wannan zai kasance kudin kadanne kuma cikin wani Ζ™aramin lokaci anyi an gama.

ABIN LURA : Su irin wannan fake airdrop dana sanya hoton daya daga ciki a Ζ™asa andade da gano su yin su shirme ne shiyasa duk wanda ya san sabgar baya shiga ciki amma saboda wutar AIRDROP data sake dawowa suma sun dawo suna mamayar wanda basu saba da sabgar ba.

ABIN LURA : Su wannan fake airdrop suna rikitar da masu yinsu domin suna copying project da ya riga ya shiga kasuwa ko kuma wanda suka ga yana trending shi yasa anan duk wani airdrop dakake son participating ka nemi official social media dinsu zaka gani idan sun sanar.

Allah ya kiyaye mu
WAGMI
πŸ‘11❀1
GOMBLE GAMES AIRDROP UPDATE βœ…

Idan kana wannan airdrop ka yi converting Points dinka zuwa Mystery Marbles ta wannan linkπŸ‘‡

airdrop.gomble.io/getmm

🎯Zasu rufe nan da kwanaki huΙ—u kada muyi wasa bayan kayi claiming yana da muhimmanci kayi sharing a Twitter kamar yadda yake a hoto na biyuπŸ’²πŸ’²
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘9
ABUBUWAN DA YAKAMATA KASANI AKAN SABON STANDARD NA ERC-404 DA AKA KIRKIRA AKAN ETHERIUM BLOCKCHAIN

https://twitter.com/Alameen_eth/status/1756573865025712225?t=8cgioQocvTSuhCnfcMV7FA&s=19
πŸ‘8πŸ”₯3
CALAXY AIRDROPπŸ€‘πŸ€‘

YADDA ZAKA SAMU CLXY NA $15.

🧏WANNAN BA KANA YI ZASU BAKA BA DOLE SAI KA JIRA LOKACIN DA SUKA SANAR ZASU FARA RABAWA.

GA YADDA ZAKA YI REGISTER πŸ‘‡

1️⃣Ka shiga wannan link ta CHROME BROWSER sai kayi installing application ta cikin CHROME BROWSER kamar yadda yake a hotuna na 1-3
.
https://calaxy.com/install?r=amfagge

2️⃣Bayan kayi installing zakayi register da lambar wayarka zasu turo maka Otp.

3️⃣ Ka saita username kayi creating account.

4️⃣ Kayi creating wallet zasu baka passphrase na HBAR wallet ka addana su domin suna da muhimmanci.

5️⃣Bayan kayi creating wallet ka duba wajen RECEIVE zakaga wajen MANAGE TOKEN anan zakaga address na CLXY idan Kaga address din hakan yake nuna wallet dinka tayi daidai.

6️⃣Idan kana da dama kayi DEPOSITING na HBAR a Wallet dinka zaka iya samun HBAR (Hadera) a OKX ko binance.

βœ…Daga nan sai ka jira su fara rabawa har yanzu basu fara rabawa register kawai ake ayi amfani da Application Ι—in wajen following,posting da kuma sauran Interactions.
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘4❀3
πŸ“‰Free Mint Penny :
https://www.mintapenny.xyz/

βœ”οΈNetwork : BASE
βœ”οΈ 1 Per Wallet
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘2
QUAI NETWORK TESTNET

May be ya zama silar samun airdrop

Aje Playstore a sauΖ™e Koala Wallet, a adana Passphrase.

Duk bayan 24h ka shiga nan ka karΙ“i faucet: https://faucet.quai.network/

Sai ka rinΖ™a transfer koda 0.001 ne a wasu wallet. Zaka iya self-transaction ko kuma kake turawa anan:

0xb3cD5814852ED3CC9984B82c5A491A43d17B304D

0xB9556eCd16d472DD01f9DbE682FCdC598491D578

0x495db08871eb55758874786abe4e0d7208aa6e9a

Allah ya bamu Sa'a

2️⃣DeFi Malam
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘7
♨️ Gunzilla Games - Waitlist

➑️ Go to : https://gameoffthegrid.com/#about

βž– Click on Waitlist
βž– Select PC Beta
βž– Enter Email
βž– Signup
πŸ‘8
Over Protocol Update (14-02-24)

Answer: Liquidation
⚑1πŸ‘1
🎁CoinDesk : $STRK tokens is coming on Feb. 20


CONGRATULATIONS πŸ€‘πŸ€‘
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘3
βœ”οΈCheck your Starknet Airdrop Eligibility: provisions.starknet.io

No need to connect wallet!! πŸ›‘

➑️Official Announcement: https://twitter.com/StarknetFndn/status/1757676600596811928
πŸ‘5
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
πŸ‘6😁1
GOMBLE TOWN HALL CODE
πŸ”₯gombletinesday
πŸ‘8
Wnn Incentivize tesnet din Yana daya daga cikin project masu less hype sannan mutane basuyi masa yawa ba kamar sauran

Full guide here: https://twitter.com/Alameen_eth/status/1752201906263306340?t=SwVn4nwVV55u3ulKLmBHQg&s=19