Kawae naji cewa zai iya cooking.
>Ka shiga wannan link din: https://www.clickihood.com/apply
> kayi connection X account naka
> ka ta6a inda aka rubuta referral letter, zai kaika wajen yin posting a X tareda link na quoted post nasu
> ka rubuta meyasa kake applying just a few lines, saikayi posting sannan kayi copy na link din kaje kayi pasting a wajen da suka nuna
> zaka amsa wasu qarin amsoshin guda uku , ba wani wahala garesu ba
> zakayi connection wallet naka( use burner) saikayi submitting application naka.
> zasu kulle ranar Friday, kayi sauri kafin ayi musu yawa, domin zasu bada damar minting nft collection nasu me guda 9,999.
>Ka tabbatar kayi following nasu

π³1
It's Monday O'clock, new week same goals π.
Buy your $Sol, Robinhood Eth, $BNB , $ETH , $BASE etc in Gasfee Station at affordable prices
If you don't have an account register now: https://gasfeestation.com/register.html?ref=7BAAD452

Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zaku samu free 5 $usdc a Binance
Time sensitive β³οΈ and bakowa suke bawa ba.
But idan kai new user ne zaka samu 5 usdc kyauta idan kayi trading volume da yakai na $100
Zaka iya amfani da referral code dina wajen register

E13DSJCLπ1
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
Photo
wadanda sukayi apply na whitelist na wnn project din dana kawo last 2 weeks anfara minting nft din yau.
note: minting kyauta , dazu da safe dai sunce $10 ne price na kowani nft b4 kayi minting dalilin da yasa banyi posting ba knn sbda doesn't make sense zasu nemi kudine kawae damu, but ynzu sun maidashi free.
idan kayi apply ka shiga wnn link din kayi pasting wallet address naka kaga ko anyi whitelist naka : https://www.clickihood.com/whitelist
duba hoto na biyu domin ganin ydda zaka dub.
idan anyi whitelist naka zaka iya zuwa kayi minting ta wnn link din : https://www.clickihood.com/mint
gashinan nayi minting guda 3 , duk mutum iyaka guda uku kawae zai iya minting.
note kana buqatar Gasfee na robinhood_eth na koda $0.5 ne , idan baka dashi zaka iya siya a website namu na Gasfee Station ta wnn link din: gasfeestation.com
idan kuma baka da account kayi register tanan : https://gasfeestation.com/register.html?ref=7BAAD452
All the best

β€1
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
Photo
> Jiya anyi hacking daya dga cikin manyan exchange mafi girma a duniya Bitget Exchange
> Kamar ydda suka sanar hackers sun saci kudi a hot and warm wallets nasu fiye da $350 million dollars
> Bitget suna zargin North korean hackers ne wato Lazarus group sukayi musu wannan ta'asa duba da ynayin hacking din da kuma tracing Ips nasu da sukayi
> Bitget sun kulle withdrawal amma har ynxu ana deposits and trading a exchange tasu . hakan ya saka customers nasu cikin panic , domin ko Bybit da akayi hacking nasu na kusan $1B basuyi wannan gangancinba na tsayar da withdrawal.
> Jiya ceo ta Bybit tayi live stream a X na tsawon 3hrs domin addressing issue din wa users basu but abinda mutane sukafi tambaya shine abarsu su cire kudinsu.
> Ceo na Bybit Ben ya sanar da cewar zasu taimaka wa bitget wajen ganin hackers din basu tsira da kudaden ba sannan yyi updating bounty na Lazarus daya kafa a lokacin da akayi hacking nasu domin independent onchain detectives su tayassu wajen binciken lamarin, yace bitget suma sun taimakesu a yayin da suka samu hacking last year.
> A ynzu hka dai hackers din sunyi conversation fiye da rabin kudin da suka sata xuwa ETH coin.
> Bitget sunce zasuyu covering lost din acikin users protection fund da suke ajiyewa na fiye da $450 million dollars
shin kanada kudi acikin exchanger bitget? wani irin ynayi kke ciki ynxu sanadiyyar kulle withdrawal da sukayi?

> 15hrs ago Hacker din da yyi hacking bitget exchange yayi withdrawal na $1.23M dollars daga Binance zuwa address din da yake rike da kudin daya sace na bitget
> Thether da Circle masu issuing USDT & USDC sun samu nasarar freezing $318k dollars daga cikin kudin da hacker y sata.
> Bitget sun sanar cewar zasu dawo da withdrawal ranar 28 sept jibi knn , zasu fara dana bitcoin, on 29th suyi na ETH across chain , then on 30th kuna suyi na USDT across chain , sai kuma ranar October Friday knn zasu bada damar yin na ragowar tokens din .
> Bitget sunyi alqawariin duk wanda yyi frozen na kudi related to hacking din da akayi musu ynada 5% bounty na kudin sannan idan ya temaka akayi recovery nasu shima 5%
> Exchangers na Binance, Mexc, Bybit da kuma Coindesk duka sun nuna goyon baysnsu wa bitget sannan a shiryesuke domin su temaka musu idan suna buqatar hakan.
> Bitget CEO GRACY ta koka kan ydda wasu muridan Yan baiwa suke tambayar ta ko tanada mashinshini π a irin wnnn lkcin da iftila'i ya afka musu.

> Rikici ya 6arke tsakanin Bitget Ceo Gracy , StarOKX , Goplus labs da Thorchain
> Duk kansu suna tuhumar Thorchian da cewar da saninsu suke bari ake amfani da blockchain nasu wajen exchange na kudin da akayi hacking a exchanges
> Gracy ta bayyana cewar despite that sun wallafa addresses da suke da alaqa da hacking din da aka musu publicly hakan bai hana Thorchain barin ayi amfani da routes dinsu wajen juya kudin ba, ta bayyana damuwarta matuqa har take cewa bai kamara ana fakewa da kalmar decentralization wajen bawa bad actors dama suyi abinda suke so ba .
> StarOKX wanda shine co founder na exchanger din OKX shima ya bayyana damuwar sa akan hakan har yake cewa tunda abin ya faru suka kasance on alert koda za'ayi amfani da route nasu wajen juya kudin suyi freezing nasu , amma su gasu Thorchain sun bari anyi hakan batare da daukar mataki ba.
> Thorchain sun mayar mata da martani inda suka bayyana cewar sufa blockchain nasu is decentralized bazasu iya flagging addresses din ba , kamar yadda ba wanda zai iya tsayar da blockchain din bitcoin da Ethereum haka suma basu da damar tsayar da blockchain nasu , suna nufin kamar hkn ba me yiyuwa bne knn.
> Hakan ya 6atawa Goplus labs , Gracy da StarOKX rai ganin yadda su Thorchain suka misalta decentralization nasu da bitcoin and Ethereum. Har sukace sam-sam Thorchain qarya suke domin last da akayi hacking nasu a watan May acikin qanqanin lkci suka tsayar da blockchain nasu har na tsawan 13hrs wanda hakan ya bada tabbacin cewar blockchain din isn't decentralized.
> Haryanzu dai suna nan suna fafatawa akan lamarin, Thorchain na cigaba da kare kansu while sukama suna cigaba da accusing nasu
> Yau kwana hudu knn da tsayar da withdrawal acikin bitget exchange tun bayan afkuwan hacking din da aka musu.
> Gobe ake saran za'a dawo da withdrawal, amma zasu fara ne dana bitcoin, followed by Ethereum a rana ta biyu har zuwa Friday su bada damar withdrawal na komai da komai

π₯1
Idan baka rena $2 ba sannan kanada verified X account with minimum of 100 followers, kayi wnn task din .
> ka shiga wnn link din : https://gomofamily.life/
> kayi register da X account naka, kayi connection sannan kayi authorize
> zasu baka post da zakyi akan X account naka, zakayi post din saika dauko link kayi submit
> zasuyi verify na task din sannan suyi approved na $2 din, saika jira har zuwa su sa maka ita akan account naka daka bude dasu and zaka iya withdraw nata
> All the best

Shin zaka iyayin kasadar $350k kimanin Naira miliyan Dari hudu da saba'in domin kawae kasamu information a wajen money launderers ?
> ZachXBT kwararren me binciken kwakwkwafi na crypto (onchain detective) mai zaman kansa yayi infiltration na wani Chinese community da suke temaka Lazarus group na North Korea wajen laundering kudin da suka sato a exchanges.
> Tun bayan exploit da Bybit suka samu last year ZachXBT ya duqufa bincike wajen gano hanyoyin da suke bi wajen laundering din kudaden
> Anan be yyi discover na wasu public groups da yaga wasu clients suna neman temako wajen bridging kudaden
> Daga cikinsu ya hadu da wani guy ne suna "Jimmy Green" kamar yadda username na Telegram basa ya nuna, Zach yyi masa DM akan yanada wasu illegal kudi da ykeso ayi masa laundering.
> Zach ya dauki wannan kasadar ne domin kawae yayi infiltration nasu ko za'a samu ai recovery na kudin , sun fara da deal na 100 $eth
> Note baifa sanshi amma ya dauki kasada ya tura masa wnn kudin domin kawae yasamu abinda yake buqata, daganan deal nasu ya tafi successfully with 5% fee da zaina biyansa for every successful laundering.
> sunyi transactions dashi sosai , zach yyi hkanne domin ya samu trust nasa which he got at the end.
> Har takai ga Jimmy yna bawa Zach intel na duk wani laundering da sukewa North korea .
> A haka ya samu nasarar sawa ayi freezing na $400k + usdt na company Thether, which is also related to Bybit hack.
> Wannan undercover investigation din ya daukesa watanni masu yawa yanayi sannan yana bada information wa relevant authorities domin asamu a dakike wasu transactions din .
> Shin idan kaine zaka iya daukar wannan kasadar da ZachXBT ya dauka as an Independent Onchain Detective?
Fada mana ra'ayoyinku a comment section