CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
How to trade Ranging market

Day 46 | season 5 | episode 46
❀3πŸ‘1
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Candlestick Pattern

Day 47 | season 5 | episode 47
❀5πŸ‘1
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Engulfing Bar Candlestick Pattern

Day 48 | season 5 | episode 48
πŸ‘1
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
FREE $5 UPDATE FROM MEXC
❀4
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
FREE $5 UPDATE FROM MEXC
Note: wasan da na bada misali akansa ba gobe bane yau za'a bugashi qarfe biyun dare , dan haka duk wanda yasan yyi participation ya seta alarm dayan dare sai yyi cancel na wasan b4 a fara .
❀3
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Doji Candlestick Pattern

Day 49 | season 5 | episode 49
πŸ‘5❀2
Shin trader ne kai ?
Ko kuma airdrop hunter?
Ko ba daya daga cikinsu bane matuqar kana ta'ammali da crypto tabbas kana buqatar Gasfee Station.

Zaka samu crypto irinsu $Sol ,$Eth , $Bnb , $Ton , $Near etc aciki, zaka iya siya da qaramin kudi har qasa dana N500 zaka iya siya , and zakayi receiving cikin qasa da second 5 fast and reliable.

Duka wannan zaka yi amfani da Naira ne wajen siya ba tare da kayi amfani da USDT ba.

Me kake jira maza yi register Gasfee Station domin saukakewa kanka wajen neman crypto.

Link: https://gasfeestation.com/register.html?ref=7BAAD452
πŸ‘1
DALILIN DA YASA SOLANA YAKE PUMPING?

Disinflation proposal da akayi finalizing na daya daga cikin dalilin da yasa $solana yake tashi a kwanakin nan, a watan nan kadai ya tashi da 42% cikin 100 inda a yanzu farashinsa yana around $104.

SHIN MENENE DISINFLATION?

Tun farkon da akayi creation na solana an tsara shine ya zama inflationary tokens, ma'ana coin din da za'ana qara yawansa , a taqaice dai bashi da maximum supply. A shekarar farko supply nasa zai qarune by 8% na total supply but wnn percentage din zaina raguwa by 15% every year.

Misali:
Year 1: 8.00%
Year 2: 8 Γ— 0.85 = 6.80%
Year 3: 6.80 Γ— 0.85 = 5.78%
Year 4: 5.78 Γ— 0.85 = 4.91%

A ynzu haka percentage din da yake qaruwa duk shekara ya dawo 3.8% na total supply na $sol , sannan shi wnn inflation din an saita shi idan yazo 1.5% za'a dena masa Disinflation ma'a baza'a qara ragesa sa ba a haka zai cigaba da tafiya , domin da wnn percentage da ake minting ake biyan validators da kuma stakers.

A yanzu before akai wnn 1.5% terminal rate din sai nan da 5.7 years amma sanadiyyar wnn sabon Disinflation proposal da akayi passing 15% da yake raguwa dashi duk shekara , inflation din zai dawo raguwa da 30% maimakon sai nanda 5.7years zai dawo flat rate na 1.5% to zai kasance ya dawo 2.8 years ne .

Misali:
Year 1 : 3.82%
Year 2 : 2.67%
Year 3 : 1.87%
Year 4: 1.50%

Shikenan zai cigaba da tafiya da inflation na 1.5% , wanda sabon tsarin zaiyi saving inflation na about 19million $sol da baza ayi minting ba.

Wannan tsarin zai taimaki $sol wajen samun tashin farashi , and at the same time validators da stakers kuma zasu samu ragin wani kaso na rewards din da ake biyansu , may be wasu hakan yayi musu kadan yasa su dena validation ko staking su nemi alternative a wani chain din.
πŸ˜‚ POV: You finally discover Gas Fee Station.

Before: β€œGas fee too high, I fit just look πŸ˜­β€

After: β€œSmall money, BIG MOVE! πŸš€β€

Why let gas fees stop you from using crypto when Gas Fee Station makes it easy to get the tokens you need? β›½οΈπŸ’™

πŸ’° Buy SOL, ETH & BNB in small units
⚑ Fast & affordable
πŸ” Simple & convenient
🌐 https://gasfeestation.com/register.html?ref=7BAAD452
πŸ”₯ BIG NEWS! πŸ”₯
Gasfee Station has slashed prices by 10%! πŸ’™πŸ’› Buy your crypto for less and save more today. πŸš€

πŸ‘‰ Trade smarter. Pay less. Get more.
🌐 www.gasfeestation.com
πŸ“² WhatsApp: 08162025554

#GasfeeStation #Crypto #10PercentOff #CryptoNigeria #BuyCrypto
Your Fav Airdrop Hunter is back

Join this two Waitlist:

GTE : https://waitlist.gte.xyz/r/X6GSS
DeepBook: https://waitlist.deepbook.tech/?ref=X5SmurIr

You can share your referral code to level up.

Will update you for any progress
POV : When you got covered by Gasfee Station πŸ˜πŸ˜†

Baka da account damu? Yi register ta wnn link din : https://gasfeestation.com/register.html?ref=7BAAD452
Happy New Month from Gasfee Station🎊🎊🎊

May this month bring you greater opportunities, success & smarter crypto moves.

Trade Smart. Pay Less. Get More.
🌐 www.gasfeestation.com

#HappyNewMonth #GasfeeStation #CryptoNigeria #NewMonth
A Gasfee Station munada active customer care support , idan kayi mgna zamu amsa maka promptly sannan zamu magance ma matsalar acikin mintuna qalilan.

Ina zaka samu samu haka idan ba'a Gasfee Station ba ?

Idan bakada da account damu kindly register: https://gasfeestation.com/register.html?ref=7BAAD452
Me yasa zaka za6i Gasfee Station?

1. Baka buqatar deposit ta hanyar p2p Naira kawae zaka tura

2. Duk abinda ka siya zaije ne within seconds

3. Zaka iya siyan coin a qasa da Naira 500

4. Munada sauqi da kuma sauri

5. Customer support namu is very active

6. Munada tsaro me inganci.

Idan baka da account damu yi register ynzu: https://gasfeestation.com/register.html?ref=7BAAD452
πŸ‘1
πŸ˜‚POV: Before and After Gasfee Station
😁1
🚨 NEW LISTING! 🚨

ETH Robinhood (RH_ETH) is now available on Gas Fee Station! πŸš€

Trade smarter. Stay ready. ⚑️
🌐 gasfeestation.com
#GasFeeStation #RH_ETH #Ethereum #CryptoNigeria #NewListing