CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Meme sunyi distribution Ι—in Rune na tasks Ι—in da akayi a Stakeland, sai dai gaskiya sun fifita wanda sukayi staking ne, yayinda suka mayarwa duk wanda basu samu ba streaks Ι—insu zuwa account Ι—insu. Duk wanda baiyi staking ba, naga basu bashi ba, amma sun mayarwa da kowa streaks nashi.

Darajar abinda duk wanda yayi staking ya samu $25 ne zuwa $40 a yanzu. Sai dai gaskiya ina ganin Coin Ι—in zaizo yayi abin arziki sosai, mutun ya barshi kar ya siyar idan ya samu.

Wanda basu samu ba, mu bari zuwa gaba muga wanda zasu zo dashi, sai muyi amfani da Streaks namu.

Allah ya bamu sa'a yasa rabon yana gaba.

©️Adam Muhammad Mukhtar
πŸ‘6
$HOT sun bude Pre-sale din $DoubleDog ($DD) wanda zaka iya siya da $HOT dinka da kakeyin mining kamar yadda akai akan "UWON, USmeme" shina wannan duk daya ne.

https://t.me/herewalletbot/app?startapp=361786

Zai kaika cikin HOT Wallet cikin inda kakeyin claiming hot dinka sai kaje kayi participating a cikin (HOT Launchpad).

Allah ubangiji yasa mudace.

Aminu Dayyib Zakariyya
πŸ‘9
Abubuwan da yakamata kasani dangane da @CatizenAI phase II

Zamuyi mgna akan abubuwa kamar haka:

1. Launchpool
2. Double fish invitation rewards
3. 230k $mnt rewards pool

Tweet link
πŸ‘5πŸ”₯1
$PARAM will airdrop only 10% to community, the remaining are going to be vested for 50 months (4years+) πŸ€”
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘Ž7😑6😱2❀1πŸ‘1
Meson phase I airdrop is live

Claim here : tokenclaim.meson.network
πŸ‘2❀1πŸ”₯1
BNB COLD WALLET

JOIN OUR TRIBE (VILLAGE)

FOR FREE COLD GIVEAWAY

https://t.me/bnbcoldwallet_bot/app?startapp=G148
❀1
Layerzero $zro snapshot has been taken, may we all be eligible with good allocation. Ameen ya Allah
❀7πŸ‘3
NFT Round is Now Live 🦴

You have 24 hours, woof woof 🦴

You must remember: if you sell your NFT before Claim - you will not be able to collect your $DD tokens.

DoubleDog | Chat | Twitter | Web
Ζ³AN FAKA-FAKA GA NAKU

Duk referal Ι—aya zasu baka guda biyar

https://t.me/privateton_bot/start?startapp=ref_6602969447

Zakayi Launch daga nan za kayi join wasu group guda 3 sai Connecting na TON wallet naka.

Daga nan ka gama zasu baka link da zakayi invite
$0.20 per Refferal

NOTE: 100 private kadai zaka iya withdraw in 24 hours wanda yake dai dai da $4
πŸ‘1
Har yanzu private yana sauka idan kayi widthrawal amma yakan dauki kamar 24hrs.

https://t.me/privateton_bot/start?startapp=ref_6602969447
πŸ‘3
Karate Voting Proposal Live for Old MembersπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

βœ”οΈOpen Karate App
βœ”οΈGo to League
βœ”οΈOpen Vote Now & Select Yes
βœ”οΈPlace Vote. DoneπŸ‘

ShowπŸ‘‡SupportπŸ‘β€οΈπŸ˜
Ga wata sabuwar exchange idan kayi register zasu baka 1.21 $ton wnda yyi daede da $7.3 dollar amma bazasu fita ba sai kayi kyc.

Banyi withdraw ba sbda ynzu nyi register amma dai sun bani, dan haka banda tabbacin suna fita din.

Idan kana buqatar kyi registere link : https://www.newexcoin.org/wap/?usercode=7292418
πŸ‘2
Wadanda sukayi Airdrops na $UXLINK kwanaki akwae wani Nfts da ake minting ynzu haka wnda zai baka damar samun airdrops din.

Nfts din kala hudu ne
1. Moon price 250000 $uxuy (250k $UXLINK)
2. Trust 7500 $uxuy (750 $UXLINK)
3. Frens 500 $uxuy (50 $UXLINK)
4. Link 100 $uxuy (10 $UXLINK)

Before saika fara withdraw na $uxuy naka onchain tukun nan kamar ydda kuke ganin wajen a hoto na farko, sannan kana buqatar gasfee na ARB_ETH koda na $0. 5 ne
Next post zansa video na yadda ake minting nfts din

Link : https://dapp.uxlink.io/uxnft/purchase?nft=LINK
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zakayi minting na $UXLINK nfts.

Kamar yadda na fada kana buqatar arb_eth Gasfee koda na $0.5 ne acikin wallet naka takan UXLINK din

Note: video ba sound amma dai anyi indicates
CoinGecko x Mode Learn & Earn πŸ“šβ†’πŸ’°

Iya mutane 3000 ne zasu dace ka gwada sa'ar ka tunda ba kudi za'a saka ba.

Shiga wannan link domin yin wannan Quiz dinπŸ‘‡ https://landing.coingecko.com/earn/what-is-mode
πŸ‘1