CRYPTO DIGEST 💰💲💪
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Not much, but it's honest work

Congratulations everyone 🎊

Check your eligibility here : layerzero.foundation/eligibility
🥰1
Idan kai tsohon user ne a Phaver ka kasa shiga level 2, kayi minting wnn nft din sannan kayi linking wallet dinka 👇👇👇
https://reputation.anima.io/

Zuwa gobe zaka koma level 2
❤2
Phaver App

Phaver decentralized social media platform ne da kamar Twitter da zai baka damar interaction da phaver, lens, da kuma farcaster wanda gaba dayansu zasuyi Airdrop insha Allah.

Da farko ka shiga play store kayi download application na Phaver then sai kayi register, a wajen referral code zaka iya saka nawa : Al-ameen

Bayan ka gama register, phaver sunada wani tsari na cred score da kuma post staking, da kuma levels

Level 1 : bazaka na samu cred score ba sai kazo level 2

Level 2: bazaka iya zuwa level 2 ba dole sai ka kai minimum na 10 cred score within 30 days, amma idan kayi minting wnn Nfts din kayi face verification zaina baka 10 cred score daily, wnn shine link da zaka shiga domin yin face verification sannan kayi minting na nfts din: https://reputation.anima.io/

Level 3: bazaka shiga level 3 ba dole sai kasamu 250 cred score within 30 days

Level 4: 1000 cred score within 30 days

Level 5: 5000 cred score within 30 days

Then bayani dangane da stake, duk stake da kayi na posting zai na baka damar samun phaver points wnda shikuma phaver points za'ama conversation dinsu to token nasu mai suna $social, duba wnn post din domin ganin yadda tsarin points din yake aiki a kowanne level duba wnn post din : https://t.me/cryptodige/2112

Bayan ka gama wnn dole saikayi connection na wallet dinka sannan idan kanada wasu nfts dinma zasu taimaka maka wajen wasun cred score da kuma points, zaka iya linking fiyw da wallet daya indai kana da nfts da suke support, wnn ne link da zakayi amfani dashi wajen linking wallet dinka da phaver account : https://connect.phaver.com/ sannan cred score da kuma points naka zai fara reading, makes sure kana shiga kullum.

Recently sunyi Binance web3 wallet sun bada damar minting nft nasu wamda zai na baka 500 points kullum idan kayi minting akam binance wallet dinka kuma kayi linking nata da phaver account naka duba post din anan : https://t.me/cryptodige/2251

Garabasa again !!!!

Daka kai level 2 phaver zasu baka damar minting lens handle for free sannan kayi linking da account dinka, agai zasu baka damar bude account a Wapcaster wanda saika biya $5 amma zasu baka free sannan dukansu idan ka dage zaka iya samun airdrops nasu.

All the best
👍3❤1🔥1
BUBBLE FARMERS GOBE NE ZA'A FARA CLAIMING 🎊🎊

https://bubble.imaginaryones.com
👍2
Privasea AI+Depin project sun samu goyon bayan #BinanceLabs da kuma Okx ventures etc.

Sunyi raising $10.4 millions a private and public round.

A yanzu haka sunada application nasu mai suna Imhuman wanda duk wanda yyi face verification akan application din sannan yyi minting nfts na verification din da yayi zasu basa 800 points a matsayinsa na early birds rewards.

A yanzu haka saura 4 days su rufe bada early birds reward, sannan fiyeda mutane 100k sunyi verification sannan sunyi minting nfts dama 10 days kawae suka bada.

Yadda Zakayi shine, kayi download na Imhuman application a Playstore, zasu bukaci kasa username da kuma Gmail then sai password, sai kuma wajen referral code zaka iya amfani da nawa : a7WGgZA

Note : password din da zakasa ka tabbatar ka riqesa domin dashine kawae zaka iya dawo da account dinka Idan ka sauke shi akan wayar bayan kayi backup a gmail naka.

Daganan zakayi deposit na Solana acikin app din 0.026 $3.6 then saikayi liveness check (face verification) then kayi minting nft na verification din da kayi, then sai ka qara testing wnn verification din, shikenan zasu baka 800 early birds points, sannan top 5k a leaderboard zasuyi whitelist nasu domin siyan nodes nasu.

That's all for now, Allah ya bamu sa'a
Idan kayi farming Gomble Airdrop ka tabbatar kayi linking wallet address naka, kabi wnn process din dake jikin hotunan nan domin yi.

Link : https://gomble.io/airdrop

Note: saika mayar da browser naka desktop mode tukunnan
❤3👍2🔥1
ZRO Claim Is Live.

layerzero.foundation/claim

Supported Chains: Ethereum, Arbitrum, Optimism, Base, Polygon, BNB Chain, and Avalanche.

You must donate 0.1 per zro means if you will claim 100 zro you are going to donate 10 usdt
Hamster Kombat Daily Combo for Thursday, 20th June.
👍1
An saka sabon farming akan stakeland, $Borpa token

Iink: stakeland.com/farming

Submit your solana wallet address and complete task

Note: Yanzu sun cire minimum stake na 1000 meme

All the best
🥰3
Binance Megadrop

Binance megadrop wata sabuwar hanyace da kowa yake da damar participation a airdrops a binance ta hanyar locking bnb ko kuma completing task a Web3 wallet dinsu

Last month sukayi introducing wnn sabon features din, so already na gwada ta twice naga akwai fita a harkar, project na farko da sukasa shine $BB wanda abunda nayi staking na bnb $100 dollar ne kawae saikuma web3 quest da sukasa nayi spending abunda baifi $2 ba bayan kammaluwar campaign din nasamu $bb guda 79 wnda a wancan lkcin na kusan $40 ne so bnsiyar ba nabarsa saida ya buga mun kusan $70, then again jiya muka kammala wani megadrop din na Listadao project $lista inda suka bani $lista token guda 37.9 wnda a ynxu hka yna bugamin $30.

To a gsky idan mutum yna neman passive income with zero risk this is the best way, domin wnn hnyar tafi binance Launchpool bada alheri, tunda imagine $100 worth of bnb kawae nyi locking for 1 month amma within the month harna samu $100 din hanyar airdrop sannan kuma bnb na na $100 shima yna nan.

So insha Allah next idan za'a qarayin wani megadrop din a binance zanyi muku sharing ydda zakuyi insha Allah.

All the best
👍12
Binance now support Thether Usdt on ton blockchain
👍6