CRYPTO DIGEST 💰💲đŸ’Ē
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Wannan ba matsala bane.

Gwamatin Nijeriya fara karbar haraji da akafi sani da Value Added Tax (VAT) a hannun yan crypto. Kucoin sun sanar cewa aduk wani transaction da dan Nijeriya yayi, gwamnati zata fara amsar 7.5% na transaction fee da kasuwannin crypto suke chaja.

Misali, aduk lokachin da zamuyi transaction a kasuwar crypto (kamar Binance, Bitget, OKX, Kucoin da sauransu), kasuwannin suna chajinmu 0.1% na kudin, don haka ita kuma gwamnati zata chaji 7.5% na wanann 0.1% din. Gwari-gwari, kaine zaka sayi coin na $100 a kasuwar Kucoin, ita kasuwar Kucoin zata chajeka 0.1% na $100, wanda zai kama $0.1. Ita kuma gwamnati zata chajeka 7.5% na wannan $0.1 din, wanda zai kama $0.0075. Don haka aduk transaction na $100 da zakuyi, gwamnati da kasuwar crypto zasu chajeku $0.1076 kenan.

Saka wannan harajin da gwamnati tayi yar manuniyace dake numa cewa an samu matsaya tsakanin gwamnati da kasuwannin crypto. Hakan kuma na nufin kasuwannin crypto da suka chire P2P achikinsu kamar Binance, OKX, Kucoin da sauransu zasu dawo da tsarin na P2P achikinsu.

Saidai inda gizo yake sakar shine, ga dukkan alamu gwamnati mafitarta kawai take kallo, bata kallon mafitar yan crypto na kasarta, kamar yanda na ayyana wasu daga chikin manyan matsaloli da gwamnati ya kamata ta magancewa yan crypto a wata tattaunawa da nayi da gidan Radiyon Freedom Radio Nigeria. Lallai muna kira ga gwamnatin Nijeriya amadadin dukkan yan crypto dake Nijeriya baki daya cewa tayi duba tareda fito da wasu tsare-tsare da zasu magance mana qalubale da muke fuskanta, wanda wani lokachin suke kawowa yan kasarta asarar miliyoyin Daloli.

Zan saka link na tattaunawa da nayi da Freedom Radio a comment domin sakonmu da kuma kokenmu yaje ga gwamnati.

ÂŠī¸ Sunusi Danjuma Ali
❤4👍1
🔈🔈 Check Your Active Level In Carv For Conversion Ratio

âžĄī¸ https://protocol.carv.io/airdrop

âžĄī¸ If 100% Active Then 130% of Your SOUL Points Will Convert In $CARV Tokens

â›”ī¸ If Your Level Is Low Then Don't Worry - Be Active For 15 Days Only & Increase Your Level
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
👍4
TapSwap 700k Point Claim Free

Claim Code: 030072
👍1
Gobe karfe 9am za'a fara trading na $Dop a kasuwar Bybit da Mexc.

Yanzu haka zaka iya transfer na $Dop dinka zuwa daya daga cikin kasuwannin. Nikam dai ina jira ko zanga sanarwar Bitget idan nagani chan zan tura nawa 😂 idan kuma basu sanar ba zan kaisa bybit in sha Allah.

Note : wadanda zasuyi deposit a bybit su kula ticker na token din achan shine $DOP1 zaku gansa da logo na Data ownership Protocol

Furthermore ynzu hka ana trading nasa a Uniswap a farashin da baifi $0.025 ba
CRYPTO DIGEST 💰💲đŸ’Ē
If you fade this maybe your village people cursed you (no my water inside 😀) https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247287375
Wadanda sukayi KYC na CEX.IO kuma sunyi linking da cexp account nasu, zasu iya duba cikin CEX.IO domin ganin balance nasu.

Wadanda basuyi kyc ba su dage suyi, may be da wnn hnyr zasuyi amfani wajen filtering sybil
👍1
$DOP listed
👍2đŸ”Ĩ1
Toh Carv protocol sunyi kira sai adawo active cigaba da kar6ar $soul domin active naka zai taimaka ma wajen samun Airdrops nasu
https://t.me/major/start?startapp=6602969447

👑Help me to become best of the best in @Major and get some Stars!
15â­ī¸ invite bonus for you
50â­ī¸ if you are Premium Major
💔1
TOMATO TELEGRAM MINING

Shima a Telegram ake Mining dinsa kuma ya samu goyon bayan Bitget. Ba'a dade da fara shi ba yanzu ne mutum zai tara shi da yawa kafin su rage.

https://t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=00001Pbg
👍2
MAJOR STARS.....

Anan gaba zaka iya juya STARS dinka zuwa Ton sannan akwai yiyuwar su samar da Token wanda zaayi conversation dinsa da STARS din da aka tara....

Zuwa daren nan sama da mutane miliyan biyar ne suka shiga Major a duniya cikin kwanaki kadan da farawa, hakan na nuni da ingancinsa da aka hango...

A danna wannan link domin farawa a tanbatar anyi Tasks dake ciki sannan ayi connecting din Wallet ta TON

https://t.me/major/start?startapp=6602969447

A yanzu idan so kake ka sayi STARS din nan sai ka saka N3,229.00 sannan zaka samu guda dari amma idan kayi rigista zasu baka kyautar Stars guda 15 idan kana da Telegram premium su baka guda 50....

Allah ya bamu sa'a....

Alhaji Rabiu Biyora ya rubuta
👍5
Join Ethernity Testnet waitlist

ethernity.io

Submit your email, done
Phaver $SOCIAL can easily make it to #Binance
Probably nothing đŸĢ°
🚀 Exciting News! BGB is finally live on Bitget Futures!🚀
We're pleased to announce the listing of BGB on Futures market, this marks a significant milestone in BGB's growth. This addition reflects our deep market insights and commitment to meeting evolving user demands, alongside an opportunity for users to earn by participating in BGB Futures events.

📅 Launch Date: July 08, 2024, 10:00 (UTC)
🔗 Trading Pair: BGB/USDT
âš–ī¸ Max Leverage: 50x
🤖 Trading Bots Available: July 08, 2024, 10:00 (UTC)

✍🏾Register here: https://www.bitget.site/events/competition/8478213eade85f029c6f31aa0a53c78b

Register with Bitget : https://partner.bitget.site/bg/7KU163

🌟 Learn2Earn list: https://bitget.site/events/learn-to-earn/details?activityId=9048&id=3445

📘 Guide to trading BGB/USDT: https://bitget.site/futures/usdt/BGBUSDT
👍1
Wadanda sukayi participation a Pool-0 a Ethermail zasu iya duba eligibility nasu sannan suyu ragowar verification din.

Idan nka y nuna ma kalar hoton farko qarasa verification din kawae zakyi, idan kuma kalar hoto n biyu ne to sunyi flagged nka dole saede ka tura musu complain

Link : https://ethermail.io/emt/pools/0
👍4