CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
QIBEE FOUNDATION AIRDROP.

Wannan da alama sun kusa shiga Kasuwa Twitter FARMING.
Abubuwan da ake bukata

1.Twitter
2.Discord
3. Telegram.

Dukkansu zaka ringa task da suka bada ayi

Akwai referal
http://quests.qiibeefoundation.org/auth/register?referral=AmFagge_3
πŸ‘1
ASSISTERR AI AIRDROP

Shi kuma wannan akan solana ake yin Tasks dinsa.

Kana bukatar Extension na Solana Wallet akan mises ko kiwi browser.
Daga nan sai kayi connecting da Twitter da kuma discord account dinka.
Akwai role da zasu baka in kayi connecting da discord.

Akwai Daily spin da ake kullum

Daga nan sai Ka Ζ™arasa sauran Task domin samun $sASRR zaka iya gayyato mutane idan kana da RA'AYI.

ASSISTERR AI AIRDROP

Shi kuma wannan akan solana ake yin Tasks dinsa.

Kana bukatar Extension na Solana Wallet akan mises ko kiwi browser.
Daga nan sai kayi connecting da Twitter da kuma discord account dinka.
Akwai role da zasu baka in kayi connecting da discord.

Akwai Daily spin da ake kullumβœ…

Akwai galxe task
https://app.galxe.com/quest/assisterr

Daga nan sai Ka Ζ™arasa sauran Task domin samun $sASRR zaka iya gayyato mutane idan kana da RA'AYI.

https://build.assisterr.ai/?ref=6685865f06191a3a8028f742
πŸ‘7
Muyi wnn Airdrop din Tonwifhat $TWIF insha Allah indai kayi task din zasu baka

Twitter and Telegram task ne kawae

Link : https://t.me/TonwifhatAirdrop_bot?start=5468489792

Ka tabbatar kayi submission details dinka daede.

All the best
πŸ‘6πŸ‘Ž1
Alhamdulillahi yau zamu fara Registeration na Class da zamuyi a wannan Shekarar akan Decentralised EXCHENGEs da kuma sauran Basic ilmin Crypto.
Zamu maida hankali sosai akan ONCHAIN ANALYSIS yadda zaka ringa bibiyar ina manyan investors suke karkatar da kudinsu Kaima kabisu ka ringa kwashewa.

Yau zamu fara Registeration 14-07-2024 zuwa 28-07-2024.

Zamu fara class a Ι—aya ga watan August.

Venue: Telegram

Duration : 1 month

Kudin registration ₦5k(limited slots)

Domin karin bayani kayi mun DM ko whatsapp

Message Amfagge on WhatsApp. https://wa.me/2348026956691
πŸ‘2😭1
TapCat airdrop & listing date was leaked!

Average shine ka samu $1,000 dollars a wannan Farming Ι—in in shaa Allah. Ko airdrop dubu kayi, ka tabbatar da kayi wannan ina baka shawara ta Ζ΄an uwan taka_

Backer Reveal coming soon

Start Link: https://t.me/app_tap_cat_bot/AppTapCatBot?startapp=NF6x1g

Babu wani buΖ™atar sai nayi dogon bayani. Binance, OKX, Bybit, Jupiter e.t.c soon!

⚑️ Token listing:

Confirmed listings on Tier-1 CEXs.

Alhamdulillah da zuwan wannan airdrop Ι—in.
Allah ubangiji yasa mudace.
#AminuDayyibZakariyya
πŸ‘5
Koda bakayi Airdrop na Imhuman (Privasea) ba kaje kayi claiming wnn Quiz role a discord server nasu.

Privase Quiz-Champ Role
Complete Quiz to Get Role Quiz- Champ. ✨

Link:
https://discord.com/invite/j3hCJGXc7y

βž– Go to #Galxe-Quiz use command /quiz then enter.
βž– Answers:

What is the key purpose of the ImHuman app?
▫️To reward real humans and prevent sybils and bots from accessing rewards(airdrops) and services

How would you best describe the Privasea project?
▫️An AI + DePIN Network enabled through FHE machine learning

What is Fully Homomorphic Encryption (FHE) and how is it used in the Privasea project?
▫️A type of encryption that allows computations to be performed on encrypted data without decrypting it

What is Privasea aiming to achieve with the ImHuman app?
▫️To ensure digital privacy and security by verifying human identity without compromising personal data

What is the primary goal of the Privasea project?
▫️To enhance online privacy and security through AI and FHE technologies

How does the Privasea project utilize the concept of a Decentralized Physical Infrastructure Network (DePIN)?
▫️By creating a network of decentralized computation nodes providing privacy-enhancing services

Does Privasea or anyone else have access to users' biometric data?
▫️No, users' biometric data never leaves their phone and is encrypted with Fully Homomorphic Encryption (FHE), making it inaccessible to Privasea or any third party.
πŸ‘4
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Wadanda basu fahimta ba ga video na yadda zasu samu role din
πŸ‘6🫑1
πŸ””πŸ”” You Can Now Connect Your Ton Wallet In Blum
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Photo
Idan kayi wnn task din zaka iya claiming wnn airdrop din na UXLINK 0n 18th zai shiga Okx, bybit, kucoin, Bitget, hashkey etc.

Zan saka process din da zakabi kyi claiming acikin hoton πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
πŸ‘3
Supra Airdrop Update β™Ύ

Unlock 10% at TGE βœ…
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘4
BABYDOGE SUMA SUN SHIGO TRENDING KAR KA BARI AYI BABU KAI.

https://t.me/BabyDogePAWS_Bot?start=r_6602969447
πŸ‘4πŸ”₯1
DOUBLEDOG UPDATE

A gobe ake sanya rai za'a ayi claiming DD wanda muka shiga Launchpad a HOTPAD

βœ…Za'a ayi claiming 75% akan BNB NETWORK.

βœ…Sauran 25% akan NEAR NETWORK

βœ…Kana bukatar Bnb na $1
βœ…Kana bukatar near Shima na $1

βœ…Ana hasashen farashin DD zai fara daga $0.015 zuwa 0.03 idan har ya fara da Market cap $167m ko $333m.

Allah ya sa muji alheri.
πŸ”₯8πŸ‘1
SUPRA CONNECT WALLET!!

βœ…Da Farko Ka Fara ADD Wannan Wallet Din Akan Mises/Kiwi Browser Extension DinkaπŸ‘‡

https://www.starkey.app/

βœ…Wallet Ce Ta SUPRA

Sannan Kuma Bayan Kayi Create Wallet Sai Ka Dauko Asalin LINK Din SUPRA Kayi Sign-in Sannan Kuma Kayi Connecting Wallet Din.

Ka Kowamar Da Kan Wayarka Zuwa Desktop Shine Zakaga Wajen Kusa Da Profile Dinka.

Ga Asalin LINK Na SUPRA Idan Baka Dashi??
https://supra.com/blastoff/tokens

#UmarBUmarπŸ™