Linea User π³
Free Linea Name Service
β€Claim Page
β€Search a name and Register
β€Connect the Linea wallet address
β€Must complete POH and go mint
Free Linea Name Service
β€Claim Page
β€Search a name and Register
β€Connect the Linea wallet address
β€Must complete POH and go mint
GM TELEGRAM AIRDROP
Wannan project din tuni anfara cin kasuwarsa a Gate..io pre market.
Za'a rufe a ranar 13-08-2024
Kuma zasu rabar 100% ba VESTING a ranar 14-08-2024 zai shiga Kasuwar Gate.lo
https://t.me/gmdotaibot/Airdrop?startapp=f561ri

π3
Worldcoin Update ga Masu Verified Account.
Daga Sunusi Danjuma Ali
π§ Worldcoin sun chanja lokutan claiming daga sati bibbiyu zuwa wata-wata, har zuwa wata 12 (shekara guda). Claiming din na wata-wata zai fara daga gobe 1st August, 2024. Sannan sun chanja masa suna daga biweekly grants zuwa monthly airdrop.
π§ Worldcoin sun warewa kowanne verified account WLD 65 domin claiming dinsa chikin shakara guda.
π§ Tsarin claiming din dazai fara daga gobe, zai kasance ba adadi daya za'a dinga claiming ba kowanne wata. Claiming din zai fara daga mai yawa, saiya dinga raguwa a kowanne wata har zuwa watan karshe da za'ayi claiming.
Misali, idan a watan farko wato August mutum yayi claiming 10 WLD, watakila wata na gabansa wato September zaiyi claiming din 8 WLD, October kuma 6 WLD. Haka adadin zai dinga raguwa har zuwa watan karshe na claiming.
π§ Tsarin claiming din na yanzu zai kasance dole sai wanda yayi verification dinne da kansa a lokachin da mukayi masa verification da ORB zai iya claiming. Ma'ana, idan mutum zaiyi claiming, akwai inda zai dauki hoton fuskarsa domin su tabbatar cewa shine asalin wanda yayi verification din abaya.
π§ Duk wanda baiyi claiming na WLD dinsa ba har lokachin wani claiming din yazo, to na bayan da baiyi ba zaiyi EXPIRE β οΈ.
π§ Har yanzu babu tabbachin dawowar Worldcoin Nijeriya, saboda sabbin dokoki da gwamnatin Nijeriya ta sawa crypto.

π4
WELCOME TO AUGUST.
MORE USDT AND MORE ELIGIBILITY
IN SHA ALLAHπ° π² π²
MORE USDT AND MORE ELIGIBILITY
IN SHA ALLAH
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
β€10π1π₯1
COSMO BEAR
Sabon Telegram mining da sukayi partnership da memefi.
Ba'a dade da fara yinsa ba kana da damar tarawa da yawa kafin su rage.
Abun da ya birgeni da Cosmo bear shine sun bayyana ranar da zasuyi launching ba Ιoye-Ιoye.
https://t.me/CosmoBear_bot/play?startapp=bearId_7CrNzD

$SMOKE PRESALE ββ
$SMOKE AIRDROP β β .
$SMOKE PRESALE ββ
$SMOKE AIRDROP β β .
Bama wannan Layin na presale iya AIRDROP muke participating duk me ra'ayi ya jira ya shiga kasuwa.
Zasu rufe Airdrop biyar ga watan August 2024.
https://t.me/smokesolbot?start=6602969447

π2
Labari mai matuqar muhimmanci wa wanda suke yin Tapswap...
Sun yi bayani mai tsayi kan airdrop criteria dinsu. Sun lissafo parameters da yawa da suka ce su ne ma'aunan da za su kalla wurin ware wa kowa adadin da zai claiming. Ga wasu daga ciki, Allah Ya sa kar na manta wasu:
1. Na farko shi ne adadin coin da kowa ya tara. Shi ne "share balance", wato wannan adadin da kake gani a saman miniapp dinka idan ka shiga. Sun ce wannan ya fi kowanne muhimmanci (crucial factor).
2. Sannan za su kalli activities na kowa a social media handles dinsu kamar Tel.grem* dinsu da Tiwita*. Sun ce har likes da shares da mutum yake yi idan sun post za su kalla. 'yan wahala ko ta ya za su futar da hakan oho. Wataqil na-kura ne kawai, amma dai a dinga leqawa channel din...
3. Sannan yawan shiga miniapp dinsu kana mining shi ma na da muhimmanci. Idan sau daya kake shiga, za ka iya komawa shiga sau 2. At least ka ga frequency dinka zai qaru da 100% ta wannan fuskar.
4. Sannan akwai "task completion". Wannan shi ne code din nan da ake cikewa ana karbar 200k point ko 400k point. Sannan da kallon videos da suke dorawa a YouTube da yi musu likes.
5. Sannan akwai Tappy Town. Wannan ban taba yin sa ba, wani ya nemo mana ya yake idan already sun qaddamar da shi.
6. Sannan akwai "paid boost". Su ne wanda suka biya aka yi musu boosting. Amma idan ba ka yi ba ba ka da matsala.
A qarshe sun ce sun tsaurara abun ne ba dan cutar da mutane ba sai dai dan kawai su waro bots da masu bude accounts da yawa. Sannan idan suka tashi yin snapshot ba za su sanar ba. Wanda ya wuce ya wuce.
Qareeb A Musa

π1π1
LOST DOGS.
Wannan sabo ne kuma notcoin ne suka kawo shi da kansu suna da coin dinsu me suna $WOOF wanda zasu yi launching nan gaba kadan.
Wani abun burgewa da kansu sun sanar gabadaya sati 6 za ayi ana yinsa ma'ana ba zai dauki dogon lokaci ba.
Ya kamata ko mutum ya gaji yayi wannan saboda dalilai biyu.
Na farko team din notcoin ne suka kawo shi tabbas an samu alkairi da notcoin kuma bana zaton zasu kawo abun banza.
Na biyu ba za a dauki dogon lokaci ana yinsa ba sati 6 kacal za a yi ana yinsa.
https://t.me/lost_dogs_bot/lodoapp?startapp=ref-u_6602969447__s_573809
Ku yi join kuyi tasks dinsu, kullum kuma ku dinga check in ba a san me zai faru ba watakil ya bada mamaki.

Telegram
Lost Dogs: The Way
Choose the way, get $WOOF, win $NOT. Coordinate, cooperate, correlate!
π2
A safiyar yau kimanin $2.9 Trillion dollars aka kakka6e a kasuwar hannayen jari ta (stock market).
Faduwa mafi muni knn da kasuwar tayi cikin shekara hudu tun lokacin Covid-19 na 2020.
Dan baiwa ko kasan nawane total market cap na Crypto kuwa? A yau dinnan total market cap na Crypto baifi $2.4 trillion wnda a iyaka dip na yau akayi wiping a kasuwar stock πΉ
We are still early

SPACE ENTITY AIRDROP CONFIRMED β
β
Idan kasan kayi missing din SUPRA ORACLE ga Space entity Shima kamar SUPRA be kuma sun tabbatar zasu yi conversion na Astro credits Zuwa ENT token.
β Akwai missions da ake amsa tambayoyinsu wanda sune zasu baka damar tara Astro credits.
β Idan ka kalli hoto me lamba 1 dana 2 zasu kaika inda zakayi Task na mission din zan sanya amsoshin a comment section.
β Idan kana da RA'AYI kayi connecting Galxe account dinka damun karin samun damar wannan Airdrop
β Kayi joining dukkan social media handles dinsu domin samun bayanai.
β Har yanzu ko mutane 40k ba suyi register da wannan Airdrop ba idan muka maida hankali akwai yiyuwar samu alheri.
ππGa link ga masu niyya
https://spacerace.entity.global/?referral=MPNVNSKK

Kada wanda yasa kudinsa akan SMOKE da sunan presale. Gaskiya akwai babbar jar alamar tambaya (βοΈ) akansu, saboda yanda suke tafiyar da abubuwansu.
Β©οΈSunusi Danjuma Ali
Β©οΈSunusi Danjuma Ali
π4π±1
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
π7π1
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Ya hayyu ya qayyumu
Kaje kayi wannan Tasks yanzu saura 25 minutes a gama
Yadda ake yi duba hotuna, hoton na 1 shine zekaika zuwa hoto na 2 Sekayi copy address Ιinka
Hoto na 3 shine zekaika hoto na 4 abinda zakayi shine address da kayi Copy shine zakayi comment dashi a Twitter handle Ιinsu sunyi pinning Ιinshi sekayi Like, retweet and comment with address da kayi Copy
Ga Link Ιinda zakayi drop wallet address, retweet, like and following done
https://x.com/gm_dot_ai/status/1819395706416935255?t=txpgrbhrIJwkKy2KLiEAfw&s=19
Kuyi sauri #intenttrade

π1