CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Update from Overwallet πŸ‘€
WELCOME TO AUGUST.

MORE USDT AND MORE ELIGIBILITY
IN SHA ALLAH
πŸ’°πŸ’²πŸ’²
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
❀10πŸ‘1πŸ”₯1
COSMO BEAR
Sabon Telegram mining da sukayi partnership da memefi.

Ba'a dade da fara yinsa ba kana da damar tarawa da yawa kafin su rage.

Abun da ya birgeni da Cosmo bear shine sun bayyana ranar da zasuyi launching ba Ι“oye-Ι“oye.


https://t.me/CosmoBear_bot/play?startapp=bearId_7CrNzD
$SMOKE PRESALE ❌❌
$SMOKE AIRDROP βœ…βœ….

$SMOKE PRESALE ❌❌
$SMOKE AIRDROP βœ…βœ….

Bama wannan Layin na presale iya AIRDROP muke participating duk me ra'ayi ya jira ya shiga kasuwa.

Zasu rufe Airdrop biyar ga watan August 2024.

https://t.me/smokesolbot?start=6602969447
πŸ‘2
Labari mai matuqar muhimmanci wa wanda suke yin Tapswap...

Sun yi bayani mai tsayi kan airdrop criteria dinsu. Sun lissafo parameters da yawa da suka ce su ne ma'aunan da za su kalla wurin ware wa kowa adadin da zai claiming. Ga wasu daga ciki, Allah Ya sa kar na manta wasu:

1. Na farko shi ne adadin coin da kowa ya tara. Shi ne "share balance", wato wannan adadin da kake gani a saman miniapp dinka idan ka shiga. Sun ce wannan ya fi kowanne muhimmanci (crucial factor).

2. Sannan za su kalli activities na kowa a social media handles dinsu kamar Tel.grem* dinsu da Tiwita*. Sun ce har likes da shares da mutum yake yi idan sun post za su kalla. 'yan wahala ko ta ya za su futar da hakan oho. Wataqil na-kura ne kawai, amma dai a dinga leqawa channel din...

3. Sannan yawan shiga miniapp dinsu kana mining shi ma na da muhimmanci. Idan sau daya kake shiga, za ka iya komawa shiga sau 2. At least ka ga frequency dinka zai qaru da 100% ta wannan fuskar.

4. Sannan akwai "task completion". Wannan shi ne code din nan da ake cikewa ana karbar 200k point ko 400k point. Sannan da kallon videos da suke dorawa a YouTube da yi musu likes.

5. Sannan akwai Tappy Town. Wannan ban taba yin sa ba, wani ya nemo mana ya yake idan already sun qaddamar da shi.

6. Sannan akwai "paid boost". Su ne wanda suka biya aka yi musu boosting. Amma idan ba ka yi ba ba ka da matsala.

A qarshe sun ce sun tsaurara abun ne ba dan cutar da mutane ba sai dai dan kawai su waro bots da masu bude accounts da yawa. Sannan idan suka tashi yin snapshot ba za su sanar ba. Wanda ya wuce ya wuce.

Qareeb A Musa
πŸ‘1πŸ™1
LOST DOGS.

Wannan sabo ne kuma notcoin ne suka kawo shi da kansu suna da coin dinsu me suna $WOOF wanda zasu yi launching nan gaba kadan.

Wani abun burgewa da kansu sun sanar gabadaya sati 6 za ayi ana yinsa ma'ana ba zai dauki dogon lokaci ba.

Ya kamata ko mutum ya gaji yayi wannan saboda dalilai biyu.

Na farko team din notcoin ne suka kawo shi tabbas an samu alkairi da notcoin kuma bana zaton zasu kawo abun banza.

Na biyu ba za a dauki dogon lokaci ana yinsa ba sati 6 kacal za a yi ana yinsa.

https://t.me/lost_dogs_bot/lodoapp?startapp=ref-u_6602969447__s_573809

Ku yi join kuyi tasks dinsu, kullum kuma ku dinga check in ba a san me zai faru ba watakil ya bada mamaki.
πŸ‘2
A safiyar yau kimanin $2.9 Trillion dollars aka kakka6e a kasuwar hannayen jari ta (stock market).

Faduwa mafi muni knn da kasuwar tayi cikin shekara hudu tun lokacin Covid-19 na 2020.

Dan baiwa ko kasan nawane total market cap na Crypto kuwa? A yau dinnan total market cap na Crypto baifi $2.4 trillion wnda a iyaka dip na yau akayi wiping a kasuwar stock 😹

We are still early
πŸ‘3
SPACE ENTITY AIRDROP CONFIRMED βœ…βœ…

Idan kasan kayi missing din SUPRA ORACLE ga Space entity Shima kamar SUPRA be kuma sun tabbatar zasu yi conversion na Astro credits Zuwa ENT token.

βœ…Akwai missions da ake amsa tambayoyinsu wanda sune zasu baka damar tara Astro credits.

βœ…Idan ka kalli hoto me lamba 1 dana 2 zasu kaika inda zakayi Task na mission din zan sanya amsoshin a comment section.

βœ…Idan kana da RA'AYI kayi connecting Galxe account dinka damun karin samun damar wannan Airdrop

βœ…Kayi joining dukkan social media handles dinsu domin samun bayanai.

βœ…Har yanzu ko mutane 40k ba suyi register da wannan Airdrop ba idan muka maida hankali akwai yiyuwar samu alheri.


πŸ‘‡πŸ‘‡Ga link ga masu niyya

https://spacerace.entity.global/?referral=MPNVNSKK
πŸ‘4
Kada wanda yasa kudinsa akan SMOKE da sunan presale. Gaskiya akwai babbar jar alamar tambaya (❗️) akansu, saboda yanda suke tafiyar da abubuwansu.

©️Sunusi Danjuma Ali
πŸ‘4😱1
Buy the dipπŸ“‰
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
😁7πŸ‘1
Everything πŸ“‰πŸ“‰πŸ“‰

Gmβ˜•
πŸ‘5πŸ™2
😳😳 $CARV Airdrop Claim In August

https://t.me/cryptodige/1297
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘2
Kaje kayi wannan Tasks yanzu saura 25 minutes a gama

Yadda ake yi duba hotuna, hoton na 1 shine zekaika zuwa hoto na 2 Sekayi copy address Ι—inka

Hoto na 3 shine zekaika hoto na 4 abinda zakayi shine address da kayi Copy shine zakayi comment dashi a Twitter handle Ι—insu sunyi pinning Ι—inshi sekayi Like, retweet and comment with address da kayi Copy

Ga Link Ι—inda zakayi drop wallet address, retweet, like and following done

https://x.com/gm_dot_ai/status/1819395706416935255?t=txpgrbhrIJwkKy2KLiEAfw&s=19

Kuyi sauri #intenttrade
πŸ‘1
SPACE ENTITY AIRDROP CONFIRMED βœ…βœ…

Idan kasan kayi missing din SUPRA ORACLE ga Space entity Shima kamar SUPRA be kuma sun tabbatar zasu yi conversion na Astro credits Zuwa ENT token.

βœ…Akwai missions da ake amsa tambayoyinsu wanda sune zasu baka damar tara Astro credits.

βœ…Idan ka kalli hoto na 3 dana 4 zasu kaika inda zakayi Task na mission din zan sanya amsoshin a comment section.

βœ…Idan kana da RA'AYI kayi connecting Galxe account dinka damun karin samun damar wannan Airdrop

βœ…Kayi joining dukkan social media handles dinsu domin samun bayanai.

βœ…Har yanzu ko mutane 40k ba suyi register da wannan Airdrop ba idan muka maida hankali akwai yiyuwar samu alheri.

πŸ‘‡πŸ‘‡Ga link ga masu niyya

https://spacerace.entity.global/?referral=MPNVNSKK
May be ka gaji ko? Himma bata rago bace.

Undiluted Alpha incubated by Binance labs.

A yanzu kawae daily tasks akeyi da kuma social task domin collection $DRFT points nan gaba zasuyi mining nasu, dan haka be an early user 🫰

Link : https://t.me/drft_party_bot/game?startapp=5468489792
DRFT PARTY

Nayi indicating yadda akeyi acikin hotunan
πŸ‘2