CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
6.57K subscribers
2.12K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
$NOTAI Lokaci ya kusa kwanan nan za'a fara IDO dinsa a Ape Terminal
๐Ÿ‘2
Did you participate in W-Coin x Trust Wallet campaign? ๐Ÿค”

Use /checkNFT to see if youโ€™ve won. Donโ€™t miss out, check now!๐Ÿ”ฅ
Catizen Games Center ๐ŸŽฎ๐ŸŽฎ๐ŸŽฎ

Kamar yadda catizen sukayi bayanin cewa zasu samar da game center wajenda zakazo ka samu damar playing games daban-daban ba iyaka catizen ba, a jiya sun qaddamar da wnn center din bayan da suka tafi maintenance na kusan 10hrs.

Kamar yadda suka sanar cewa jim kadan bayan qaddamar da center din zasuyi Airdrop nasu na $cati da muka dade muna jira, sannan kuma kai ma kana da damar exploring wnn game center din domin playing games din da suka saka aciki : https://t.me/catizenbot/gamecenter?startapp=p_299205

Duk wanda kayi invite zuwa games center zaka samu 10% rebates daga wajen sa

For now games shida ne sannan dukansu suna beta stage ne, zaka iya bada feedback ko kuma reporting bugs ta wnn goggle form din domin samun 300 fishcoin : https://forms.gle/hapoM9XdRTf4bDBZ9

Play for airdrop, heal the world ๐Ÿช‚๐Ÿช‚๐Ÿช‚
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
๐Ÿ‘5
BREAKING ๐Ÿšจ
$MEMEFI WILL LIST ON OCTOBER 9
๐Ÿ‘1
GRASS FARMING UPDATE ๐ŸŒฟ

YAUNE RANAR ฦ˜ARSHE TA LINKING WALLET.
๐Ÿ‘1
Ina tunanin wadanda sukayi choosing suyi claiming a decentralized exchange Ton space or Tonkeeper sunfi kowa choosing best option saboda za'a fara claiming tun karfe 9 na safe ne kaga knn a qalla zaka samu damar claiming kafun ayi listing.

Sannan zaka samu damar kaisa duk wata centralized exchange of your choice bayan ka duba price na ko ina.

Anyways munawa kowa fatan alkhairi
๐Ÿ‘4
Ton Society OG badge

Jiya suka bude then suka kulle within minutes but today sun qara budewa zuwa 29th August.

Garzaya kaima domin samun Ton Society Og badge for free.

https://society.ton.org/ton-society-og-badge

Steps yana jikin hotunan danasa.

Zaka samu benefits sosai ta sanadiyyar wnn badge din a ton ecosystem anan gaba don haka hanzarta ka mallaki naka with zero fee.

Note: dole saikayi connection VPN
๐Ÿ‘5
Breaking news ๐ŸŒ๐Ÿ”ฅ๐ŸŒ

Bitget Exchange sun fara distribution $dogs ๐Ÿถ wa users nasu da sukayi choosing.
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
๐Ÿ‘3
Ana rade-radin an kama Pavel Durov founder na Telegram a France Airport.

Hakan ya jawo saukar farashin $TON zuwa $6.2
๐Ÿ‘1๐Ÿ˜ข1
Wadannan sune lefukan da ake tuhumarsa dashi kamar yadda rahoton TF1 ya fitar.

Terrorism, drugs, complicity, fraud, money laundering, concealment, and paedophile content.
๐Ÿ‘2
โœ‰๏ธ
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
๐Ÿ‘7
BYBIT USERS CHECK YOUR WALLETS ๐Ÿถ๐Ÿถ
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
๐Ÿ‘2
Masu Binance suma karnukan su sun fara sauka da qarin 15k $dogs wa kowani user

Congratulations
๐Ÿ‘1
OVER PROTOCOL SYBIL FORM ๐Ÿ”ฅ

๐Ÿ”ฅOver sunsaki form da zaidauki tsawon 24h GA wadanda basu tsallake Sybil detection ba sucike

๐Ÿ”ฅIdan kasan Ka tsallake Sybil detection din flipster to wannan formo BA naka bane KO na hashkey dukda BA kowa sukayiwa approve BA a na hashkey

Tambayoyin basuda wahala

GA form

https://forms.gle/THjEEbQQ9mwD372S9

1๐Ÿ”ฅ-Zaka samusu email naka da kayi register na over

2๐Ÿ”ฅ- Zaka Basu amsar Ka samu Sybil din flipster amsarka (no )

3๐Ÿ”ฅ-shima amsarka (no )

Saikasauka kasa kayi Next

๐Ÿ”ฅZaka gayamusu date da kasauke over wallet kasoma register kenan dashi kasoma karbar point hanyar da zaka gane kaje cikin email naka kayi search din OTP na farko da suka soma turama na over wallet Allah kwaceku anan gaskiya

๐Ÿ”ฅZaka zabi over point nawa Ka Tara daga July zuwa February da aka tsaida claiming

๐Ÿ”ฅZaka gayamusu saunawa kayi daily claim na over OBT#2 Wanda aka soma a march masu running node kenan

๐Ÿ”ฅZaka gayamusu idan kayi obt tesnet wanda akayi a computer amsarka anan No ne

๐Ÿ”ฅShima na gaba da zasu tambayeka amsarka no ne Amman idan a tsakanin na farko da na 2 kayi running validator dole kazabi yes din

๐Ÿ”ฅZaka yi musu bayanin da yasa bakayi Sybil BA KO ya sa bakasamu wucewa BA cikin haruffa kasa da 100 Kada ya haura

๐Ÿ”ฅZaka fada musu me zakayi da over in kakarba bayan mainnet

Allah bamu saa

ยฉ๏ธ To the original owner
๐Ÿ‘4๐Ÿ˜1