CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
You guys should try this Quest about synergyAptos the project are very serious , so don't u dare miss it out https://synergyaptos.crew3.xyz/invite/S7hMcjRqErAlOJ2keiCGT Connect your wallet Connect your discord account And also connect your Twitter accountโ€ฆ
Duk wadanda sukayi wannan Airdrop din suje suyi verify na wallet dinsu ta Martian Aptos wallet acikin metamask gobe zasu kulleyi

Farko dai ka shiga wnn link din https://www.syner-gy.com/

Zai kaika cikin website nasu kamar yadda kuke gani a hoton farko, saika danna verify wallet daka danna zainkaika wajen hoto na biyun ka shigar da Twitter, Discord and Crew3 usernames naka saika shigar kamar yadda kuke gani nima na shigar, saika danna summit zai kaika cikin Martian Aptos wallet wacce kayi extension a kiwi browser sai kayi approved na connection din shikenan ka gama idan yayi zainnuma wallet address verification successfully kar amanta acikin kiwi browser za'ayi

Sharp sharp
๐Ÿ‘8
CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
Photo
Allah yasa jiya kun dauki abunnan serious kunje kunyi verify na wallet address dinku domin harsun kulle yanzu haka indai kayi qualified zaka iya dubawa zan tura da yadda zaku duba soon
โค5๐Ÿ‘3
Mun saki sabon Airdrop na Aptos Nfts wanda zasu kulle ranar 31st October, Shima wnn bashida wahala ko kadan sharp sharp kuje kuyi ga link nan

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1585006387264122880?t=wQOVU9NNRNAbBd6KR-mXKQ&s=19

Allah y bamu sa'a ๐Ÿ™
โค11
Pre-register on this first and wait for the announcement, don't play with this project I'm assured you will be huge ๐Ÿ”ฅ

The link for Testnet pre-register:https://signup.scroll.io/

U will be asked to provide your GitHub username if u don't have u can create the account via this link: https://github.com
๐Ÿ‘2
CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
Photo
Wannan sun qara budewa na tsawon kwana hudu wadanda basuyi ba yanxu su dage suje suyi after sunyi wallet verification, sai su duba Airdrop status dinsu ta wnn link din : https://www.syner-gy.com/

Note da Martian Aptos wallet akeyi

Sharp sharp ๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ
๐Ÿ‘3
๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
Sharp kuyi register with this da wannan site din za'a samu alkhairi Insha Allah.
Muna kan binceke akansa zamu zo muku da cikakkena bayani

Ga link din: https://antbit.network/onboard.php?ref=311630

Allah ya bamu sa'a
ARCOR INCENTIVIZED DEVNET AIRDROP ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ saura kwana biyar a rufe

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1585582787666612227?t=1zrTS8OywndHXP5MutcMBw&s=19

Munyi bayanin komai a twitter sai aje a duba๐Ÿงต
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda ake Maida network kan devnet wanda dashine za'ayi amfani wajen testnet din sai kowa ya kalla
๐Ÿ‘4
Abu mafi muhimmanci shine duk abinda aka kawo aka baka procedures na yadda zakayi , kamata yayi ace ka tsaya ka karanta komai ka fahimci yadda aka yi bayanin b4 mutum ya fara tamaba, sometimes wata tambayar idana akayiwa mutum tana 6ata masa rai sosai saboda ya riga ya bada amsar tun acikin bayanin da yayi amma wani bazai karanta bayanin ba kawae zai fara tambayarsa.

Sometimes sometimes kafin mu kawo muku abu muna daukan har fiye da 1hr wajen yin rubutu akansa da kuma tsarasa yadda kowa zai fahimta cikin sauki ,amma wasu duk da haka basa ganin haka.

Please dan Allah a gyara

Banace a daina tambaya bne a'a kawae dai kafin kayi tambayar kafara duba bayanin da akayi, Allah yasa mudace๐Ÿ™
๐Ÿ‘14โค3
Yadda zaka samu qarin 500 $EMC a Ethermail, mun saki ynzu a Twitter sai aje a duba

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1586790915070468096?t=d27tXOYrw_D6bXzSemK1VQ&s=19

Allah y bamu sa'a ๐Ÿ™
๐Ÿ‘3
Yadda zaka samu kyautar 200 daga wajena da kuma $MPH token na $1.85 instantly.

https://www.facebook.com/100074099740895/posts/pfbid02VPGu82gB6gCPWUk52RowGanxjJUxu2oHYJXK31NAphhV21CYpNxgmD9H1AMUj8Nal/?app=fbl

A Facebook nyi post din saiku duba ๐Ÿ˜Š

Allah y bamu sa'a ๐Ÿ™
๐Ÿ‘2
A cikin mutane kusan dari da sukayi register mutum 24 ne kawae sukayi kyc successful ๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข

Karku manta indae da link nawa kayi register, sannan kyi kyc tier 2 ina bada kyautar katin 200.

Masu matsalar kyc zasu iya goge browser history nasu su sake gwadawa.

morpher.com/invite/aminus146
๐Ÿ‘2
New Airdrop comfirmed ๐Ÿ’ฏ
Idan kayi missing wannan lefin kane

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1589922251314724867?t=kIkwp-XZ3R17ez4IA6229A&s=19
Allah y bamu sa'a ๐Ÿ™