CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.57K subscribers
2.12K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
ABUBUWAN DA YAKAMATA KASANI DANGANE DA WAVEWORLD πŸŒŠβ„οΈπŸ’§
🌊 Diverse Products :

Wave projects ba wai ya tsaya bane a iyaka wallet services, ya hadar Defi, Ai-enhanced trading tools, GameFi akan Sui blockchain da kuma Move programming language, sannan ya hadar da wasu social application din.
Wave ba wai a iyaka Telegram yake ba no, akwae su a Line, X, and Discord.

🌊 Yi duba zuwa wanna ma'aunin (metrics):

πŸ’§ Sunada onchain users akalla 3.5 Millon
πŸ’§ Onchain transaction fiyeda 250 million
πŸ’§ Ya ta6a samun fiyeda onchain users 1.2 million a rana daya, wanda shine mafi kololuwa
πŸ’§ Fiye da 300k active users a kullum, wanda hakan yasa yakasance daga cikin top 10 a gaba daya blockchain da ake dasu masu qarfin daily active users a kullum
πŸ’§ Akan samu daily transactions akalla 500k a kullum.

🌊 Investors :

Wave sun samu funding daga manyan investors kamar irinsu Kucoinlabs, Sui foundation, Web3 port ventures and Comma3 ventures.

🌊 Wave Trading, Ai-integrated trading bot:

Daya daga cikin fitaccen product na wave shine Wave trading, meme token trading platform ne da yake bawa user suyi trading akan social platform na Sui blockchain Dexs ba tare da sun bude wani separate dApp ba.

Wave trading sunada akalla 150k users, sannan sunada over $30 million trading volume.

🌊 Patners:
Bayan goyon bayan Sui foundation da Wave suka samu sunyi partnership sosai da projects da dama akan Sui ecosystem wanda sun hada da : Navi, Cetus, Scallop, Lumoz, Goplus, BlockVision, GetBlock, Tradeport, Ambrus Studio, and Lucky Kat Studios.

πŸ’§ @LumozOrg – Modular Compute Layer & RaaS for ZK & AI.
πŸ’§ @GoPlusSecurity – Security enhancements
πŸ’§ @CetusProtocol – Integrated liquidity for seamless trading
πŸ’§ @Navi_Protocol – Advanced DeFi strategies

🌊 Token Generation Event (TGE) :

Wave zasuyi TGE nasu acikin wannan watan na February 2025, yanzu kawae sanarwar exact date muke jira daga wave team.

Join the revolution and shape the future with me here : https://app.waveonsui.com?startapp=3028264
πŸ‘3
Yadda zaka duba $paws allocation naka
πŸ”₯3πŸ™3
Are you ready?

Is a video of how to buy monad tesnet token with sepolia eth πŸ˜‚πŸ˜
❀4πŸ‘2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zaka siya monad tesnet tokens da sepolia eth

Orbiter tesnet bridge: https://testnet.orbiter.finance/en?src_chain=11155111&tgt_chain=10143&src_token=ETH

Uniswap: https://app.uniswap.org/swap

monad eth CA: 0x836047a99e11F376522B447bffb6e3495Dd0637c
πŸ‘3
πŸ’₯Simple guide on @GoKiteAI Incentivized Testnet v1 Aero

❌No Funding
βœ…AI-driven layer-1 blockchain on @avax
πŸ’―FREE

πŸ‘‡Steps
πŸ”—https://testnet.gokite.ai/?r=txRMsrdC
βœ…Connect wallet
βœ…Link socials
βœ…Complete social task
βœ…Chat with all 3 AIs
πŸͺ™Earn points

©️ Cryptotelgu
πŸ‘3
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Simple way da zakana samun 0.01 Monad Testnet kullum.

πŸ’§ Yi joining wannan discord server din: discord.gg/pumpbtc

πŸ’§Complete this galxe quest, is very simple kawae task ne a Twitter : https://app.galxe.com/quest/PumpBTC/GCytctpLrH

Bayan ka gama saeka kalli wnn video na yadda aje claiming faucet din πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†
❀4πŸ‘2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
https://wikifxes.onelink.me/VBRr/rdbn3ls0

Ban sani ba ko kuna da labarin wannan website din mai suna β€œWikiFx”, wanda suke da tsarin demo da zaka iya shiga ka koyi trading ba tare da ka saka kudinka ba!

Amma fa kudin basa fita koda kayi trading ka samu riba. Kawai dama ana koyan trading dinne. Zasu baka dama kayi amfani da broker wacce zaka shiga kasuwa domin ka gwada trade.

Free ne. Ba kudi ake sakawa ba, dan haka karka saka ko sisinka. Ga link zaku iya download apk dinsu domin kuga yadda tsarin nasu yake.
https://wikifxes.onelink.me/VBRr/rdbn3ls0


Ku kalli video din domin ganin yadda tsarin application din nasu yake. Ba’ayin trading a wannan website din ko wani investment. Kawai ana gwajin trading da sauran news da ake samu ne a ciki.
πŸ‘1
Kafin ka zama eligible a $pain airdrop na stakeland dole sai kana rikeda atleast 1$pain kafin snapshot, saura baifi 28hrs ba ayi snapshot.

Ka dage kasa 1 $pain a solana wallet dinka da kayi connecting a stakeland, a yanzu darajar pain 1 takai $6

Pain CA: 1Qf8gESP4i6CFNWerUSDdLKJ9U1LpqTYvjJ2MM4pain

Sannan zaka samesa a mexc ko Gate.io exchange

All the best
πŸ‘4
Yanzu zaka iya chanja X account nka akan stakeland.

Wnn damace ga wadanda akayi musu suspending account.

Note : saura 1hrs a gama task na $pain a stakeland
Anfara burning steak a stakeland domin samun airdrop na $pain, kanada 24hrs kawae domin yin burning din sannan ka za6i max domin isan points naka baikai ba za'a dawo ma da streak naka.

Note : Ina mai baka shawarar kada ka cire $pain guda 1 da kasa har saikaga an baka allocation na $pain
πŸ‘3
Hey check my post on Twitter about $wav compared to others projects

Don't forget to like and retweet

https://x.com/Alameen_eth/status/1895364514423734388?t=FVmslrhbITitRV5RAeiG9Q&s=19
Result na @stakeland ya fito, wadanda suka zama qualified anyi burning streak nasu wadanda basu zama qualified ba andawo musu da streak nasu

Directly suka tura rewards din solana wallet da akayi submit tun farko, nima nasamu 1.2 $pain worth $7 it's not much but honest work 🀝
πŸ”₯1
Moonberg Megadrop waitlist

Moonberg Ai sun kawo waitlist na Trading platform nasu dan haka kuyi joining domin samun Airdrop

Waitlist : https://moonberg.ai/ref/8ujpewiasB

Kayi sign up da Gmail ko Twitter

Note : Access code daban referral code daban, access code za'a bawa mutum 1000 kawae nanda kwana goma da zasu sanu access da trading platform nasu, dan haka idan an tambaye ka access code kayi skipping for now.
πŸ‘1
Sui yana qara samun qarb6uwa, ana saran za'a qaddamar da sui ETFs kwanan nan, idan hakan ta faru mezai faru da waves namu na gargajiya?

Karanta cikakken bayanin da nayi a Twitter akan hkn : https://x.com/Alameen_eth/status/1898406961697132977?t=yqpOiTFTQxRRKfcna5JyWw&s=19

Don't forget to like and retweet
πŸ₯°2
Anfara duba allocation na Solana OG users a $paws

Idan ka ta6a amfani da Defi applications nakan solana ko kana riqe da memes token nasu you are eligible

Link: paws.community/app/solana-og

List na meme tokens da Defi apps πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

- DogWifHat ($WIF)
- Bonk*($BONK)
- Pudgy Penguins ($PENGU)
- STONKS ($STNK)
- GigaChad ($GIGA)
- Eliza($Ai16z)

DeFi:

- Magic Eden ($ME)
- Phantom Wallet
- Jupiter ($JUP)
- Raydium ($RAY)
- Solana Phone
- Jito ($JTO)
- Mad Lads by Backpack
πŸ‘6