CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.57K subscribers
2.12K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Alhamdulillah Oga Sabiu Muhammad Danpullo qarqashin DCTV Africa sun qirqiri Telegram bot wanda zaka iya siyan X (Twitter) bluetick cikin sauki da araha.

Ba sai kayi anfani da katin bankinka ba , basai ka siya akan X ba mai tsada. zaka siya na 3 months akan N8k kachal na 6 months kuma akan N15k kachal arahar har tayi yawa.

Masu son siya zasu iya shiga ta wnn link din : https://t.me/DCTV_Xpremium_bot?start=HTIKS2U

sannan sunada referral bonus duk wanda kayi referring ya siya kanada 1k , meanwhile mutum goma dubu goma 😁.

Allah ya bada sa'a
❀6
πŸš€ The crude oil market is rallying! Catch the trend and win bigπŸ’°

πŸ”₯ Gate Crude Oil Futures (XTIUSDT & XBRUSDT) Trading Competition is officially LIVE!

🎁 Claim your Triple Rewards:
βœ… New User Bonus: Complete a trade to get 20 USDT!
βœ… Trading Fiesta: Hit the trading target for a random 50-100 USDT drop!
βœ… Ultimate Prize Pool: Trade to share the 100,000 USDT pool! Win up to 200 USDT per person!

πŸ‘‰ Join Now: https://www.gate.com/campaigns/4442?ref=BgRHUQ0L&ref_type=132

πŸ“– Learn More: https://www.gate.com/announcements/article/50539

#Gate #Futures #XTI #XBR"
Instant PI campaign rewards

To participate join here: https://t.me/GateAfricaNews/4584
🀯1
Learn and Earn campaign from Gate

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4592
Kuyi joining $GT price prediction domin samun $25


To participate check: https://t.me/GateAfricaNews/4612
πŸ‘1
Join this campaign to earn upto 100usdt mainly for new p2p users

To participate check: https://t.me/GateAfricaNews/4622
❀1
Zaku iya participation a wnn meme challenge din domin samun kyautar usdt daga Gate

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4653
πŸ‘1
FOR TELEGRAM CHANNEL OWNERS ONLY.

Idan knada telegram channel kyi joining Waitlist dinnan na Ads marketplace, domin samun ads directly dga masu bayarwa ta hnyr wnn marketplace din .

join here for the Waitlist: https://t.me/collab_app_bot?startapp=cmVmPTU0Njg0ODk3OTI=
For African users only

Complete simple p2p task to earn USDT rewards

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4714
❀1
πŸ₯³Gate Crazy Wednesday is here, Trade with atleast $1 to unlock amazing rewardsπŸ’°

πŸ’Ή Trade 1 $USDT to Unlock $XRP, Glenfiddich Whisky and High-Yield Plans.

Everyone can participate with a 100% win rate. During the event, enjoy up to 100% APR on USDT with Simple Earn, and earn up to 16% APR by staking #BTC, #ETH, or #SOLπŸ€‘

πŸ‘‰ Click to Join Now, Only 3 days left: https://www.gate.com/campaigns/4565?ref=BgRHUQ0L&ref_type=132&utm_cmp=PbQEMsUb

#Gate #CrazyWednesday #MysteryBox #Earn #Futures #Spot
❀1
Quiz time with Gate

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4732
Trade and Win Big with Gate

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4742
BUNDLE ANALYSIS

Abubuwan da zamuyi bayani a wannan sashen sune:
i.Ma'anar bundle
ii. Amfani da rashin amfaninsa
ii.Yadda ake bundle analysis
iv. Bundle me hatsari da marar hatsari.
v. Summary

Kalmar "bundle" ko bandir tana nufin Ζ™unshi ko Ι—auri na wani abu da aka haΙ—e waje guda wanda suke iri daya ko masu kama da juna. Misali Ι—aurin itace, kuΙ—i ko kaya.

A fannin DEX trading bundle yana nufin dabarar da dev ko traders ke amfani da ita wajen siyan token a lokaci daya da wallet masu yawa akan block daya dev ko traders kan iya siyan token a cikin kasa da minti daya da kirkirosa.
Misali zasu iya siyan token da wallets goma ko ashirin ko sama da haka a lokaci daya wanda bincike na zahiri ko na gama gari bazai nuna maka cewa ga abun da ya faru ba.

MENENE AMFANIN BUNDLE
Babban dalili da ya sanya ake yin bundle shine domin a samu iko akan adadin token da aka buga (Supply control) hakan zai bawa dev ko trader ikon akan wannan token daya Ζ™unshe(bundled) domin kada sauran traders su mallaki kaso me yawa na wannan token har su samu ikon sarrafa wannan token.
Wannan shine babban amfanin bundle.

RASHIN AMFANIN BUNDLE
Rashin amfanin bundle a dex trading kusan ya ninka amfaninsa yawa domin yawaitar bundles na daya daga cikin abubuwan da kan iya jawo lalacewar token duk ingancinsa.
Mutum guda kan iya siye kaso sama hamsin 50% na wannan token bada niyyar tsare supply ba saide niyyar siyarwa gaba daya akan sauran traders.
Wani rashin amfanin bundle shine jefa tsoro ga masu son siyan token matukar suka ga cewa akwai bundle me nauyi kowa kanji tsoron shiga domin gudun saukewa akansa.
Wannan suna daga cikin rashin amfanin bundle a DEX TRADING.

HANYOYIN BUNDLE ANALYSIS.
1.OVERALL BUNDLE
2 INDIVIDUAL BUNDLE
3.REAL TIME BUNDLE

Wannan kadan daga cikin littafina me suna (JAGORAN DEX TRADER) na tsakuro muku.
Littafin zai zama available nan kusa kaΙ—an zai kasance hard Copy ne.

A yanzu haka mun bude GROUP na waitlist domin samun UPDATE akan wannan littafin



Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/B8yEzqs4J6IA5sc6v4T6Mc?mode=gi_t
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
BUNDLE ANALYSIS Abubuwan da zamuyi bayani a wannan sashen sune: i.Ma'anar bundle ii. Amfani da rashin amfaninsa ii.Yadda ake bundle analysis iv. Bundle me hatsari da marar hatsari. v. Summary Kalmar "bundle" ko bandir tana nufin Ζ™unshi ko Ι—auri na wani…
100 FIRST WAITLIST PRE-ORDER.

Har yanzu akwai sauran slot ga masu raayin sanya order na farko akan farashin ₦2500
Wannan dama ce ga mutanen farko in ta cika kuma sai dama ta biyu wanda zasu siya bayan Launching.

Payment details

9036003172

Abubakar Musa

Moniepoint

WhatsApp number

09027019901
Trade Smarter with P2P discount vouchers.

Click here to participate: https://t.me/GateAfricaNews/4766
Video on how to check Gate current activity on TikTok

Link : https://t.me/GateAfricaNews/4828