Zaku iya participation a wnn meme challenge din domin samun kyautar usdt daga Gate
To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4653

π1
FOR TELEGRAM CHANNEL OWNERS ONLY.
Idan knada telegram channel kyi joining Waitlist dinnan na Ads marketplace, domin samun ads directly dga masu bayarwa ta hnyr wnn marketplace din .
join here for the Waitlist: https://t.me/collab_app_bot?startapp=cmVmPTU0Njg0ODk3OTI=

For African users only
Complete simple p2p task to earn USDT rewards
To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4714

β€1
π₯³Gate Crazy Wednesday is here, Trade with atleast $1 to unlock amazing rewardsπ°
πΉ Trade 1 $USDT to Unlock $XRP, Glenfiddich Whisky and High-Yield Plans.
Everyone can participate with a 100% win rate. During the event, enjoy up to 100% APR on USDT with Simple Earn, and earn up to 16% APR by staking #BTC, #ETH, or #SOLπ€
π Click to Join Now, Only 3 days left: https://www.gate.com/campaigns/4565?ref=BgRHUQ0L&ref_type=132&utm_cmp=PbQEMsUb
#Gate #CrazyWednesday #MysteryBox #Earn #Futures #Spot

BUNDLE ANALYSIS
Abubuwan da zamuyi bayani a wannan sashen sune:
i.Ma'anar bundle
ii. Amfani da rashin amfaninsa
ii.Yadda ake bundle analysis
iv. Bundle me hatsari da marar hatsari.
v. Summary
Kalmar "bundle" ko bandir tana nufin Ζunshi ko Ιauri na wani abu da aka haΙe waje guda wanda suke iri daya ko masu kama da juna. Misali Ιaurin itace, kuΙi ko kaya.
A fannin DEX trading bundle yana nufin dabarar da dev ko traders ke amfani da ita wajen siyan token a lokaci daya da wallet masu yawa akan block daya dev ko traders kan iya siyan token a cikin kasa da minti daya da kirkirosa.
Misali zasu iya siyan token da wallets goma ko ashirin ko sama da haka a lokaci daya wanda bincike na zahiri ko na gama gari bazai nuna maka cewa ga abun da ya faru ba.
MENENE AMFANIN BUNDLE
Babban dalili da ya sanya ake yin bundle shine domin a samu iko akan adadin token da aka buga (Supply control) hakan zai bawa dev ko trader ikon akan wannan token daya Ζunshe(bundled) domin kada sauran traders su mallaki kaso me yawa na wannan token har su samu ikon sarrafa wannan token.
Wannan shine babban amfanin bundle.
RASHIN AMFANIN BUNDLE
Rashin amfanin bundle a dex trading kusan ya ninka amfaninsa yawa domin yawaitar bundles na daya daga cikin abubuwan da kan iya jawo lalacewar token duk ingancinsa.
Mutum guda kan iya siye kaso sama hamsin 50% na wannan token bada niyyar tsare supply ba saide niyyar siyarwa gaba daya akan sauran traders.
Wani rashin amfanin bundle shine jefa tsoro ga masu son siyan token matukar suka ga cewa akwai bundle me nauyi kowa kanji tsoron shiga domin gudun saukewa akansa.
Wannan suna daga cikin rashin amfanin bundle a DEX TRADING.
HANYOYIN BUNDLE ANALYSIS.
1.OVERALL BUNDLE
2 INDIVIDUAL BUNDLE
3.REAL TIME BUNDLE
Wannan kadan daga cikin littafina me suna (JAGORAN DEX TRADER) na tsakuro muku.
Littafin zai zama available nan kusa kaΙan zai kasance hard Copy ne.
A yanzu haka mun bude GROUP na waitlist domin samun UPDATE akan wannan littafin
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/B8yEzqs4J6IA5sc6v4T6Mc?mode=gi_t

CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
BUNDLE ANALYSIS Abubuwan da zamuyi bayani a wannan sashen sune: i.Ma'anar bundle ii. Amfani da rashin amfaninsa ii.Yadda ake bundle analysis iv. Bundle me hatsari da marar hatsari. v. Summary Kalmar "bundle" ko bandir tana nufin Ζunshi ko Ιauri na waniβ¦
100 FIRST WAITLIST PRE-ORDER.
Har yanzu akwai sauran slot ga masu raayin sanya order na farko akan farashin β¦2500
Wannan dama ce ga mutanen farko in ta cika kuma sai dama ta biyu wanda zasu siya bayan Launching.
Payment details
9036003172
Abubakar Musa
Moniepoint
WhatsApp number
09027019901

Trade Smarter with P2P discount vouchers.
Click here to participate: https://t.me/GateAfricaNews/4766

π WCTC S8 Individual Competition Is Now Live - Compete for up to $2,000,000 in prizesπ€
π Unified ranking throughout 4/23 - 5/20
π Compete on cumulative trading volume, the higher the rank, the bigger the reward
β‘ Ranking Threshold
Cumulative trading volume during the event β₯ $20,000 USDT
π Trading Volume Formula
Spot / ETF / Instant Swap Γ150% + Futures + TradFi Γ10%
π You can join both the Individual Competition and Team Competition at the same time, with shared trading volume counted toward both
Climb the leaderboard now and compete for high-value rewards!
πClick to join now:https://app.zudanje.com/competition/wctc-s8?ref=BgRHUQ0L&ref_type=165&utm_cmp=qK2FsaYI
#WCTCS8 #IndividualCompetition #Gate13thAnniversary

β€2
TWITTER PREMIUM SUBSCRIPTION
for those want there X account to be professional with blue tick!!!
3 MONTHS SUBSCRIPTION FOR ONLY
7,000
INSTEAD OF 28,000
CONTACT ME VIA
TELEGRAM: @msmile01
WHATSAPP: 07080038185
THANKS FOR YOUR PATRONIZINGπ€ποΈ

β€3