This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda ake Maida network kan devnet wanda dashine za'ayi amfani wajen testnet din sai kowa ya kalla
π4
Abu mafi muhimmanci shine duk abinda aka kawo aka baka procedures na yadda zakayi , kamata yayi ace ka tsaya ka karanta komai ka fahimci yadda aka yi bayanin b4 mutum ya fara tamaba, sometimes wata tambayar idana akayiwa mutum tana 6ata masa rai sosai saboda ya riga ya bada amsar tun acikin bayanin da yayi amma wani bazai karanta bayanin ba kawae zai fara tambayarsa.
Sometimes sometimes kafin mu kawo muku abu muna daukan har fiye da 1hr wajen yin rubutu akansa da kuma tsarasa yadda kowa zai fahimta cikin sauki ,amma wasu duk da haka basa ganin haka.
Please dan Allah a gyara
Banace a daina tambaya bne a'a kawae dai kafin kayi tambayar kafara duba bayanin da akayi, Allah yasa mudaceπ

π14β€3
Updated daya kamata kusani akan Arco incentives Testnet kowa ya duba twitter sai yayi task din da suka qara badawa
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1586381038883950596?t=Xfjfvg5Mx3MHwzDOXAd5Wg&s=19
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1586381038883950596?t=Xfjfvg5Mx3MHwzDOXAd5Wg&s=19
Twitter
Wannan sunyi upgrade na website dinsu zuwa V1.3 dan haka kowa saiya qara gwadawa da wnn link din: https://t.co/01iFGs5puh amma dai procedures din duk dayane data baya kawae dai yanzu ta wnn link din zakayi access ma website din ka wara yin task din
π2
Again mun saki sabon Airdrop a Twitter sai kuje ku duba kuyi is very simple, za'a kulle on 31st October kunga saura kwana biyu kenan
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1586418795987759104?t=1zNtaFwg_XJwikulk4OW_g&s=19
Allah y bamu sa'a π
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1586418795987759104?t=1zNtaFwg_XJwikulk4OW_g&s=19
Allah y bamu sa'a π
Twitter
Step by step on how to get your anonymous Web3 mail from Ethermail and claims 250 EMC
#AirdropCrypto comfirmed
They raised $3m in seed round funding from top VCs.
For that reason don't sleep on this.
A thread π§΅β¬οΈ
#AirdropCrypto comfirmed
They raised $3m in seed round funding from top VCs.
For that reason don't sleep on this.
A thread π§΅β¬οΈ
π4
Yadda zaka samu qarin 500 $EMC a Ethermail, mun saki ynzu a Twitter sai aje a duba
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1586790915070468096?t=d27tXOYrw_D6bXzSemK1VQ&s=19
Allah y bamu sa'a π
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1586790915070468096?t=d27tXOYrw_D6bXzSemK1VQ&s=19
Allah y bamu sa'a π
π3
Yadda zaka samu kyautar 200 daga wajena da kuma $MPH token na $1.85 instantly.
https://www.facebook.com/100074099740895/posts/pfbid02VPGu82gB6gCPWUk52RowGanxjJUxu2oHYJXK31NAphhV21CYpNxgmD9H1AMUj8Nal/?app=fbl
A Facebook nyi post din saiku duba π

Facebook
Log in or sign up to view
See posts, photos and more on Facebook.
π2
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
Yadda zaka samu kyautar 200 daga wajena da kuma $MPH token na $1.85 instantly. https://www.facebook.com/100074099740895/posts/pfbid02VPGu82gB6gCPWUk52RowGanxjJUxu2oHYJXK31NAphhV21CYpNxgmD9H1AMUj8Nal/?app=fbl A Facebook nyi post din saiku duba π Allah yβ¦
Duk wanda yasan yayi verification na wannan Exchange din da link din, ya tura min number sa zan saka masa Airtime na 200
Sabon Testnet sai ayi maza aje ayi
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1588488571245174784?t=-4Bn1fUOM-tqfzqK4OOmQQ&s=19
Allah y bamu sa'a
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1588488571245174784?t=-4Bn1fUOM-tqfzqK4OOmQQ&s=19
Allah y bamu sa'a
A cikin mutane kusan dari da sukayi register mutum 24 ne kawae sukayi kyc successful π’π’π’
Karku manta indae da link nawa kayi register, sannan kyi kyc tier 2 ina bada kyautar katin 200.
Masu matsalar kyc zasu iya goge browser history nasu su sake gwadawa.
morpher.com/invite/aminus146
Karku manta indae da link nawa kayi register, sannan kyi kyc tier 2 ina bada kyautar katin 200.
Masu matsalar kyc zasu iya goge browser history nasu su sake gwadawa.
morpher.com/invite/aminus146
π2
New Airdrop comfirmed π―
Idan kayi missing wannan lefin kane
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1589922251314724867?t=kIkwp-XZ3R17ez4IA6229A&s=19
Allah y bamu sa'a π
Idan kayi missing wannan lefin kane
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1589922251314724867?t=kIkwp-XZ3R17ez4IA6229A&s=19
Allah y bamu sa'a π
Akwai Wani Testnet da zansa, yanzu haka video nakeso nayi saboda time daga yau kowa zai fara participation zuwa tsawon kwana 15 sae a dage, bashida wahala sosai
Stay tuned π¨
Stay tuned π¨
β€3
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Wannan ne video yadda xakayi Task din na Kana_labs and pontem wallet.
Wannan ne discord channel nasu: https://discord.gg/tmjV4vyD
Twitter: https://twitter.com/kanalabs?t=fdtcOzS8r2JF3u0v6_rqcg&s=09
Adage a fara a yau
Allah y bamu sa'a π
Wannan ne discord channel nasu: https://discord.gg/tmjV4vyD
Twitter: https://twitter.com/kanalabs?t=fdtcOzS8r2JF3u0v6_rqcg&s=09
Adage a fara a yau
Allah y bamu sa'a π
π3π₯2
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
Wannan ne video yadda xakayi Task din na Kana_labs and pontem wallet. Wannan ne discord channel nasu: https://discord.gg/tmjV4vyD Twitter: https://twitter.com/kanalabs?t=fdtcOzS8r2JF3u0v6_rqcg&s=09 Adage a fara a yau Allah y bamu sa'a π
Kar a manta ayi Tasks din yau
π6
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
Wannan ne video yadda xakayi Task din na Kana_labs and pontem wallet. Wannan ne discord channel nasu: https://discord.gg/tmjV4vyD Twitter: https://twitter.com/kanalabs?t=fdtcOzS8r2JF3u0v6_rqcg&s=09 Adage a fara a yau Allah y bamu sa'a π
Day 3 don't forget to perform your task π
π2
Free $5 in BTC. Tana fita instant, zanyi bayani akan yadda za'a cire In shaa Allah.
Ga yadda zaka samu:
1. Kayi downloading application Ιin Bitpapa a Playstore.
2. Kayi register da Email, ka saka Password, zasu tura maka da Mail kayi confirming Email Ιin.
3. Sai ka shiga kayi Login ta Application Ιinsu, kayi verifying phone number a setting (zasu kiraka da wata number ne a layin naka, saika rubuta numbobin Ζarshe guda 4 na number da aka kiraka.
4. Sai kayi KYC da Voters card ko Passport, naga option Ιin NIN, amma bansan ya saurinsa yake ba. Da passport nayi, shi kuma instant ne.
Da zarar sunyi verifying Ιinka zasu saka maka $5 nan take ku kuma za'a iya samun jinkiri na wasu mintina, karka damu zasu saka maka kuΙinka.

π8
NOAH APPπ₯π₯π₯
Kayi join waitlist na wannan app din na Noah, wallet ce da zatayi support na bitcoin lightning network.
Idan kayi register zasu baka points dinsu guda 100 wanda anan gaba zasu bada damar ayi conversation nasu zuwa bitcoin.
Saikuyi joining waitlist din : https://app.noah.com/?referralCode=Al-ameen
sannan idan ka dage kayi invite sosai a satin zasu baka access na Beta testers nasu wanda hakan shima zai baka damar samun wasu incentives din.

π1
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
NOAH APPπ₯π₯π₯ Kayi join waitlist na wannan app din na Noah, wallet ce da zatayi support na bitcoin lightning network. Idan kayi register zasu baka points dinsu guda 100 wanda anan gaba zasu bada damar ayi conversation nasu zuwa bitcoin. Saikuyi joining waitlistβ¦
Idan kayi register kayi join na Discord channel nasu domin samun update akan Beta access nasu
https://discord.gg/JDrydCw4
https://discord.gg/JDrydCw4
Discord
Join the NOAH Discord Server!
Check out the NOAH community on Discord - hang out with 29,238 other members and enjoy free voice and text chat.