CRYPTO DIGEST 💰💲💪
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
KU KWANTAR DA HANKALINKU📌

Duk wanda bai gani yanxu ba ba wai hkan na nufin bandashi bne, a'a ynxu ma suka fara turowa daga nan har zuwa 24hrs.

Allah ya bamu sa'a🙏
👍3
Mint and mix SuiFren 💧

https://testnet.suifrens.com/mint

- Open the link 👆🏻
- Mint 2 SuiFren
- Then go to "Mix Two" tab and mix the two SuiFren

That's it.

You never know what may come next. So it's better to be prepared.
Bybit sun fara contacting na mutane insha Allah zanyi video ko kuma screenshot guide na yadda mutum zaiyi subscription din, b4 amma ka kammala level 2 verification da sannan kayi deposit na akalla $50

Allah y bamu sa'a
👍2
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Full guide:

Yadda ake subscription na Sui recognition sale a bybit wanda aka fara dazu.

Note: Daga karshen video din akwai inda nake cewa nayi mistake, karka damu da wnn na gyra.

Allah y bamu sa'a 🙏
MASU OKX SU FARA DUBA EMAIL DINSU AN FARA TUROWA
🥰5❤1
💫 EID Mubarak to Airdrop hunting Family 🌛
👍7❤2🥰1
Wanda suka sa kucoin sun jira zuwa Monday
👍2
📶ARB Airdrop Claimer will get airdrops REKT Token.

✅Be Ready Will Fee We Will Update Once CLAIM Starts

🕊Source : https://twitter.com/rektfencer/status/1649060940061585408
👍4
Nan da karfe 06:10pm za'a fara claiming Airdrops dinnan na $REKT amma iyaka wadanda suka samu Airdrop na Arbitrum ne zasu iya claiming.

Wannan shine link din da zakayi connection na wallet dinka Domin claiming da zarar anfara:
https://rektarb.xyz/?ref=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

Note: Idan kasan akwae kudinka da yawa a wallet din ka ciresu ka maidasu cikin wata wallet din saboda tsaro ba dan tsoro ba .

Allah yasa mudace🙏
👍2
$REKT listed on mexc LFG🔥🔥🔥
😁1
Sui Allowlist Update👇

KuCoin has started sending emails to selected participants. If you do not receive an email from KuCoin within the next 24 hours, unfortunately, it means that you have not been selected.
Haryanzu ana cigaba da turo mail ga wadanda suka cike recognition sale na $sui acigaba da dubawa we all gonna make it in sha Allah.

Wasu mail suna musu yawa may be anturo basu sani ba , to abinda zasuyi shine kawa suyi search na SUI a inda ake search acikin Email to duk wani email related to sui zaka gansa ya bayyana may be kaga sakon anan .

Allah yasa mudace
👍4🥰1
Mingo x Airdrop official are cooking something for us in the kitchen 🥄🥣.

They are about to $drop us another 🔥🔥🔥 for $arb Airdrop claimers 🤑

I'm sorry for u if u don't have arb wallet 🫂

Wait for it 📌
👍2
Claim another Airdrop (only for Arbitrum claimers)

https://airdrop.pandaweibo.io/airdrop/arbitrum-community/?ref=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

Kada amanta adaena barin kudi masu yawa a wallet din daso samune ana barin na gasfee kawae
👍2🤔1
YADDA ZAKA SAMU AIRDROP DIN DA AKE BAWA ELIGIBLE ARBITRUM WALLET CLAIMERS KODA KAI BAKA SAMU BA.

Yawwa farko abinda zakayi shine dakaga wani yayi posting ko a Twitter ko anan Facebook cewa project kaza zasu bada Airdrop na coin dinsu wa $arb claimers shine kaje kaima kayi connect na wallet dinka da niyyar zakayi claiming kaima , to amma ba claiming din zakayi ba kawae abinda zkayi shine zaka ga a gefe sun rubuta invite friends to sai ta6a nan kayi generating na link dinka na referral duk wani wanda yasamu Airdrop na Arbitrum har idan yayi amfani da link dinka wajen claiming to xaka samu 10% or 5% na abinda yayi claiming directly zaizo xuwa wallet dinka saide kawae kayi import nasa ta hanyar C.A nasa.

Hanya ta biyu kuma ba sai kayi connecting na wallet dinka da website dinba kawae kayi copy na referral link na wani daka gani yyi sharing sai kayi editing na link din zaka ga daga karshe na rubuta "ref:0x....... to wnn 0x.... Shine wallet address na wancan kuma shine referral code nasa kawae sai kaikuma kayi replacing da naka address din shikenan kaima kayi generating na referral link naka saikayi sharing, to duk wani wnda yasamu Airdrop na arb idan yayi claiming using your link zka samu 10% or 5% na abinda yayi claiming a haka kaima zakaga ka tara da yawa baka sani ba, wannan shine a takaice.

Note : idan zkayi hakan daso samune ka bude sabuwar wallet kanayi da ita ko kuma Airdrop wallet dinka.

We all gonna make it in sha Allah 🙏
👍6
Arbcop free Mint in opencea

Link:https://opensea.io/collection/arbcopeai/drop

Minting this nft might be criteria for their Airdrop, but u need at least $1.5 Eth on Arbitrum blockchain to cover gasfee.

All the best
❤3
Wadanda suka samu damar yin Minting na Nft dinnan da Oga Sadeeq Yusuf ya kawo shekaran jiya to zasu iya zuwa suyi claiming na wannan Airdrop din.

Links to claim: https://arbpeople.ai/?referral=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

Allah y bada sa'a