CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Alhamdulilah duk wani wanda ya turo da wallet address nasa na tura masa sannan zaiga nayi masa reaction na ๐Ÿ‘. Har wadanda suka turo daga baya ma na tura musu, sannan zancigaba da turawa wadanda basu samu ba har na wajena ya qare wanda bai turo da nasa ba sai ya turo , idan kuma kasan ka turo definitely na turama karka kara turowa please ๐Ÿ™
๐Ÿ‘6๐Ÿ”ฅ2๐Ÿฅฐ1
Yakamata ku fahimci wnn , a gsky bamu da enough time da zamuna amsa ko wacce tambaya saboda munada commitment sosae sannan ba wnn community din kadae muke managing ba akwae ragowar social media handles namu da muke suma managing.

Abunda zakunayi shine idan munyi sharing information anan idan wani yyi tambayar abinda baisani ba dan Allah wadanda suka sani su basa amsa bawae dole saemu munzo mun bashi amsa va, saboda nasan akwae mutane da yawa da mun dade muna tare dasu anan channel din tun farkon ta duk wani technicalities na abunda zamu kawo nan sun san yadda yke kuma zasu iya koyar da wasu yo dan Allah suna taimakawa suna amma sa tambayoyin mutane duk dan a gudu tare a tsira tare.

Allah y bamu sa'a ๐Ÿ™



Please understand this i knew sometimes u are experiencing non respond to your questions from us, this happened due to alot of our commitment and busy , cos we are managing more than five communities from our social media handles.

And the things that i want u to do is helping each other if u knew answer to someone question please answered him don't fade please do so, this will help to carry everyone along the journey.

Best regards
๐Ÿ‘15โค3๐Ÿ‘1
Ta hanyoyi uku kawai zaka iya mallakan sui
1. Allowlist, On Bybit, kucoin, and okx
2. Public sale on kucoin and okx only
3. Binance launchpad.

Gargadi ku kiyaye kanku da irin wadannan Airdrops din da suke bijirowa gabanin launching na coin Duk wani airdrop din da baka yi participating earlier ba maganar gaskiya bazaka samu ba. Hasali ma sai da a kwamushe ma wallet a sambada mata sweeper bot kamar yadda aka yiwa mutane da yawa lokacin airdrop na Arb. Don haka yana da kyau mutanen mu a kiyayi pls.

Adamu Ali
๐Ÿ‘14๐Ÿ‘2โค1๐Ÿฅฐ1
KUCOIN SUI RECOGNITION SALE PARTICIPANTS START CHECKING๐Ÿ’ฐ YOUR MAIN ACCOUNT ๐Ÿ’ฐ
๐Ÿ‘6๐Ÿ”ฅ3
๐Ÿ“ฃUPDATE ON QUAI NETWORK AIRDROP

Daga ranar ษ—aya ga watan May 2023 Quai network sun daina rewarding mutune Idan sunyi task a twitter saboda chanji da aka samu daga API na twitter.
A yanzu iya rewards na following accounts zasu ringa biya sai kuma sauran Tasks na YouTube, Reddit, Tiktok da Instagram kamar yadda suka sanar.
Sauran $QUAI da mutum ya riga ya tara ta hanyar yin Task a twitter suna nan a matsayinsu.
#WAGMI
๐Ÿ‘8โค4
Did you benefits from $sui recognition sale?
Anonymous Quiz
19%
Yes ๐Ÿ‘
81%
No ๐Ÿ‘Ž
๐Ÿ‘3
Sui Mysten Labs ACES (Active Contributors & Early Supporters) Program ๐Ÿ“ฃ

If you were a Sui Discord member BEFORE Sui Mainnet launch on May 3, then register before May 17th to become one of the Mysten ACES.

Register here: https://aces.mystenlabs.com

This is in recognition of the efforts from members of the Sui community leading into mainnet.

Registration period:
๐Ÿ—“ May 10-17, 2023

Youโ€™ll get:
๐Ÿฆˆ SuiFrens Bullshark Generation 0 Limited Edition

โœ… Official announcement: https://twitter.com/Mysten_Labs/status/1656417894966722562?t=J4g2w-Ta136hzmpLrdJ1xQ&s=19
SUI NETWORK (ACTIVE CONTRIBUTORS DA EARLY SUPPORTERS).

Sui network sun tabbatar daza su raba kyautar NFT na (SuiFren Bullshark Generation 0 Limited Edition) ga mutanen da suka taimakawa Sui network Projects.

๐Ÿ“ฃDa farko ka tabbatar daman kayi joining Sui discord kafin 3 ga watan May 2023.

๐Ÿ“ฃDaga nan sai ka shiga wannan link don kayi verifying na discord dinka.

https://aces.mystenlabs.com

๐Ÿ“ฃIdan kayi verifying akwai space da zaka sanya Wallet address dinka na (SUI WALLET).

Za'a fara daga yau 10 ga watan May 2023 zuwa 17 ga watan May. Sati guda kenan.

โš ๏ธKa tabbatar SUI WALLET ADDRESS dinka ka sanya domin babu damar canjawa.
โค2๐Ÿ‘1
Idan kasamu Airdrop na Arbitrum zaka iya claiming wnn Airdrops din na $bruh yanzu haka ana fara trading nasa a mexc.

https://bruhcoin.co/?ref=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB
๐Ÿ‘2๐Ÿ˜ข1
This might be the ideal time to mint NFT by worldcoin if you're considering doing so for a lower cost.

Minting link: https://zora.co/collect/0x4ebb2384cc1e86f578e37f2057b336b9027cb95a/mint

Twitter thread: https://twitter.com/abrahamchase09/status/1656913626824085504?s=46&t=HwWXRmsYmGnhDfb_sQDZVQ