A full guide to Venom foundation tesnet interaction.
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1652057696378449922?t=HZAfjcHxy6XKeQUycSfQvA&s=19

Twitter
Don't fade with this testnet interaction ๐๐๐
๐1
Yakamata ku fahimci wnn , a gsky bamu da enough time da zamuna amsa ko wacce tambaya saboda munada commitment sosae sannan ba wnn community din kadae muke managing ba akwae ragowar social media handles namu da muke suma managing.
Abunda zakunayi shine idan munyi sharing information anan idan wani yyi tambayar abinda baisani ba dan Allah wadanda suka sani su basa amsa bawae dole saemu munzo mun bashi amsa va, saboda nasan akwae mutane da yawa da mun dade muna tare dasu anan channel din tun farkon ta duk wani technicalities na abunda zamu kawo nan sun san yadda yke kuma zasu iya koyar da wasu yo dan Allah suna taimakawa suna amma sa tambayoyin mutane duk dan a gudu tare a tsira tare.
Allah y bamu sa'a ๐
Please understand this i knew sometimes u are experiencing non respond to your questions from us, this happened due to alot of our commitment and busy , cos we are managing more than five communities from our social media handles.
And the things that i want u to do is helping each other if u knew answer to someone question please answered him don't fade please do so, this will help to carry everyone along the journey.
Best regards

๐15โค3๐1
Ta hanyoyi uku kawai zaka iya mallakan sui
1. Allowlist, On Bybit, kucoin, and okx
2. Public sale on kucoin and okx only
3. Binance launchpad.
Gargadi ku kiyaye kanku da irin wadannan Airdrops din da suke bijirowa gabanin launching na coin Duk wani airdrop din da baka yi participating earlier ba maganar gaskiya bazaka samu ba. Hasali ma sai da a kwamushe ma wallet a sambada mata sweeper bot kamar yadda aka yiwa mutane da yawa lokacin airdrop na Arb. Don haka yana da kyau mutanen mu a kiyayi pls.
Adamu Ali

๐14๐2โค1๐ฅฐ1
๐ฃUPDATE ON QUAI NETWORK AIRDROP
Daga ranar ษaya ga watan May 2023 Quai network sun daina rewarding mutune Idan sunyi task a twitter saboda chanji da aka samu daga API na twitter.
A yanzu iya rewards na following accounts zasu ringa biya sai kuma sauran Tasks na YouTube, Reddit, Tiktok da Instagram kamar yadda suka sanar.
Sauran $QUAI da mutum ya riga ya tara ta hanyar yin Task a twitter suna nan a matsayinsu.
#WAGMI

๐8โค4
๐3
Starknet x Argent x Nfts
https://twitter.com/Alameen_eth/status/1654101506650435586?t=7M7hGMWIRgmFQ_ZGHPK3UA&s=19

CRYPTO DIGEST ๐ฐ๐ฒ๐ช
Linea voyage campaign https://twitter.com/Alameen_eth/status/1654103071729803264?t=cTYnMThFRXNWvRqzb-IlpA&s=19
Will be closed this today ๐
๐1
Another Alpha ๐
https://twitter.com/Alameen_eth/status/1655285776698032135?t=Rz5gnXaiWPp-INw2_-AMNw&s=19

Alpha ๐
๐1๐1
Sui Mysten Labs ACES (Active Contributors & Early Supporters) Program ๐ฃ
If you were a Sui Discord member BEFORE Sui Mainnet launch on May 3, then register before May 17th to become one of the Mysten ACES.
Register here: https://aces.mystenlabs.com
This is in recognition of the efforts from members of the Sui community leading into mainnet.
Registration period:
๐ May 10-17, 2023
Youโll get:
๐ฆ SuiFrens Bullshark Generation 0 Limited Edition
โ Official announcement: https://twitter.com/Mysten_Labs/status/1656417894966722562?t=J4g2w-Ta136hzmpLrdJ1xQ&s=19

SUI NETWORK (ACTIVE CONTRIBUTORS DA EARLY SUPPORTERS).
Sui network sun tabbatar daza su raba kyautar NFT na (SuiFren Bullshark Generation 0 Limited Edition) ga mutanen da suka taimakawa Sui network Projects.
๐ฃDa farko ka tabbatar daman kayi joining Sui discord kafin 3 ga watan May 2023.
๐ฃDaga nan sai ka shiga wannan link don kayi verifying na discord dinka.
https://aces.mystenlabs.com
๐ฃIdan kayi verifying akwai space da zaka sanya Wallet address dinka na (SUI WALLET).
Za'a fara daga yau 10 ga watan May 2023 zuwa 17 ga watan May. Sati guda kenan.
โ ๏ธKa tabbatar SUI WALLET ADDRESS dinka ka sanya domin babu damar canjawa.

โค2๐1
Idan kasamu Airdrop na Arbitrum zaka iya claiming wnn Airdrops din na $bruh yanzu haka ana fara trading nasa a mexc.
https://bruhcoin.co/?ref=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

๐2๐ข1
This might be the ideal time to mint NFT by worldcoin if you're considering doing so for a lower cost.
Minting link: https://zora.co/collect/0x4ebb2384cc1e86f578e37f2057b336b9027cb95a/mint
Twitter thread: https://twitter.com/abrahamchase09/status/1656913626824085504?s=46&t=HwWXRmsYmGnhDfb_sQDZVQ

Don't fade with this massive update
https://twitter.com/Alameen_eth/status/1657456565727666178?t=UCzRfNCNYsVfCxsKqoQTPQ&s=19

This is the update just follow this thread ๐งต procedure, and create ur Dogecoin wallet then drop ur wallet address below this tweet.
Don't forget to follow like and retweet.
I will send 1 @$dogecoin to the first 50 persons that drop their wallet address.

๐5๐ฅ2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Wannan shine yadda ake minting na NFts din
Wanda na bawa yayi distribution din zai fara na karfe 9:00pm .
Note: Ba a nan mutum zai ajiye wallet address nasa ba a Twitter posts din da nayi mutum zai ajiye

๐6โค2๐ฅ1