CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
NOAH APPπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

Kayi join waitlist na wannan app din na Noah, wallet ce da zatayi support na bitcoin lightning network.
Idan kayi register zasu baka points dinsu guda 100 wanda anan gaba zasu bada damar ayi conversation nasu zuwa bitcoin.

Saikuyi joining waitlist din : https://app.noah.com/?referralCode=Al-ameen

sannan idan ka dage kayi invite sosai a satin zasu baka access na Beta testers nasu wanda hakan shima zai baka damar samun wasu incentives din.

Allah y bamu sa'a πŸ™
πŸ‘1
FOX WALLET ANNIVERSARY AIRDROP.

Wannan wata wallet ce babba zasuyi Airdrop amman wallet din bata da token nata dan haka da BNB smartchain zasuyi Airdrop din zasu rabawa mutane a kalla na $10, 000 daga ranar 14 ga watan November jiya kenan zuwa 30 ga watan nan da kwana 15 kenan.

Masu sha awa zasu iya shiga wannan link din na kasa.

https://foxwallet.com/download?code=k6ekj3rm3h

Sai ku dakko wallet din a Playstore.

Sai kuyi creating wallet wajen referral code ku saka wannan code din.

k6ekj3rm3h

Zansa referral code din a comment section

Shikkenan sai ku shiga setting zaku ga share sai kuyi generating din link da zaku yi referring din mutane dashi.

Duk wanda ka gayyato zasu baka ladan gayyatarsa ko da mutum daya ne kuwa.
Sannan kuma idan kayi invite na mutum 3 zasu baka damar Minting Nfts dinsu na Anniversary

Duk bayan awanni 24 suke sakawa mutum ladan aikinsa, kuma zasu yi ta yin hakan har 30 ga watannan.

Dan haka wanda ya dage zai tara kudi sosai kuma zaka iya cirewa BNB ne smartchain kowa ya sanshi.

Ga screenshoot nan a kasa akwai karin bayani.

Allah ya bamu sa'a.

Arewa crypto Boy ✍️✍️✍️
πŸ‘2
Referral code πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†
A yanzu haka ana siyan mise coin a telegram group na mise network.

Duk mutum daya in ka gayyato zaka samu 10% na airdrop reward dinsa.

Join me to use Mises Browser, which supports Web3 sites and extensions on mobile.

https://home.mises.site/download?misesid=mises1yrvxsnhltqls0epyjfky0366uz8rkcxshh0hhg

#Mises #Browser #web3 #extension

#Mises #Browser #web3 #extension b

Note twitter account dinka sai yakai 6 months da buΙ—ewa
Assalamu alaikum

Duk wanda yassan yayi register da AITBIT NETWORK to yaje ya cike withdrawal form nanan sun saka idan baka cikaba bazasu biyaka ba

Allah kasa mudace
πŸ‘2
Karkuyi wasa da wannan 😍😍😍
Mining platform ne Mai suna Wild cash wanda zai baka damar mallakar Nfts dama coins which can be tradable to cash , ina mai shawartar daka dage kayi.
Sannan kuma akwai quiz da ake participation acikin app din hakan zai qara bka damar samum wasu points din.
Ga link: https://hsacw.xyz/r/1xfq7F

Zamu zo da full bayanai nam gaba , kuma zaku iya invite na friends nku.

Allah ybamu sa'a πŸ™
πŸ‘1
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Get your Starkpunk NFT for FREE πŸ’Έ

Complete all missions on Crew3

https://starkpunksnft.crew3.xyz/invite/NNvasXS-EyFL5jwMx9YXW

Mint your unique Punk NFT next week πŸŽ‰
in the end they will ask you to provide starknet wallet use this link to install the extension https://www.argent.xyz/argent-x/
ASCENDEX EXCHANGER. Don't joke with it

Wannan exchanger din sun bada damar mining na satoshi, satoshi na bitcoin ba na Core ba gwari Gwari kenan.

Yadda abun yake.

Da farko me bukata zai yi register ta wannan link din.

https://ascendex.com/en/register?inviteCode=UOYAW6JAB

Bayan kunyi register zaku iya sauke App dinsu a playstore ta wannan link din.

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ascendex.exchange

Sai kuyi log in.

Kuna yin register zasu baku satoshi guda dubu 10 yanzu haka a lissafi kamar yadda zaku gani a screenshoot satoshi guda 6050 ne yake yin $1.

Bayan sun baku wannan satoshi guda dubu 10 kyauta zasu bukaci kuyi KYC duk wanda yai KYC zasu kara masa satoshi guda dubu 10 nan take.

Sannan mutum zai cigaba da mining din satoshi din automatically duk bayan awa 1 zasu baka satoshi guda 2.

Akwai wasu tasks da zaka yi in kana da dama zasu kara maka yawan satoshinka.

Kuma wannan satoshin da zasu dinga baka zaka iya redeeming dinsa ka mayar dashi USDT ka cire abunka.

Akwai kuma ladan referrals da suke bayarwa ga wanda zai iya gayyatar mutane.

ASCENDEX Exchanger ce me zaman kanta wacce a yanzu haka ana trading din coins da yawa cikinta.

Wannan wata dama ce ta samun free money kar kuyi wasa da ita.

Me tambaya zai iya yi a comment.

Allah ya bamu sa'a
Arewa crypto boy ✍️✍️✍️
πŸ‘2