CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Yadda Zaka Samu Kyautar N500 Da Kuma N500 per Refferal Ta Hanyar Amfani Da Sats App

Wannan wani sabon Application ne da sukeyin Promo ga New users

Dafarko ga Yadda zakayi

Ka shiga nan πŸ‘‡πŸ‘‡
https://referral.sats.co/YTXKVI0W

Ka dauko App din ka shiga kayi Register zasu turama OTP ta WhatsApp da Kuma E-mail bayan ka kammala Registration

Saika taba " Add Cash " saika taba kana ' USD ' ka Rubuta $5 kayi Funding kudin befi N4080 dubu Hudu da Dare takwas

Daga nan zasu bude maka wajen Reward zasu baka damar Invite na Friends dinka Duk mutum daya N500

β­• Dole kayi Funding kafin kasamu damar Invites

No BVN and KYC Require

Kawai Funding zakayi Account dinka ya zama Active

Referral code YTXKVI0W

Note suna daukan 150 deposit fee

Allah taimaka
Umar B. Crypto ✍️
πŸ‘1
πŸ‘9
⚠️SCAM ALERT DON’T WASTE YOUR TIME
PENDLE WAS ALREADY LISTED IN BINANCE.
😱3πŸ‘1
DYDX POTENTIAL AIRDROP
Mutane sun samu kusan $10k a shekarar 2021 da wannan RETROACTIVE airdrop.
A yanzu DYDX suna kan gwada Chain dinsu ga masu sha'awar yin Testnet Airdrop subi wannan guide din πŸ‘‡https://twitter.com/0xAdesola/status/1677382573075619840?t=wSzzReECW02ygtQgz95pbA&s=19
πŸ‘2
Masu participating a Shardeum su daure suyi pre-booking na SHM domain name.
Cost : 8matic ~ $6(gas fee inclusive)
https://dotshm.me?referral=amfagge
βœ…ARKHAM AIRDROP X BINANCE

AYI SAURI SUN KUSA RUFEWA

Za'a yi listing din ARKM token a ranar 17-7-2023
a Binance kuma har yanzu mutum yana da damar yin register na waitlist dinsu. Kamar yadda suka tabbatar zasu rabawa duk wanda suka gayyaci mutane zuwa wannan waitlist din ARKM token.

https://platform.arkhamintelligence.com/waitlist?referrer=YW1mYWdnZTNAZ21haWwuY29t
R3VL AIRDROP
Shima wani project ne kamar ARKHAM wanda yake samun goyon bayan Binance lab. A yanzu suna kan register na waitlist.
Kayi register ka kuma gayyato mutane.
Wajen wallet address ka sanya shi manually kada kayi connecting wallet dinka saboda Tsaro⚠️

https://form.zootools.co/go/bLFJhrGfkOoEQgt3I3LR?ref=UFhJlSoXzT48AyNKZq8k
πŸ”₯3πŸ‘1
Dangane da waitlist na wnn project din da zasuyi Airdrop sun riga sunyi snapshot since 8 ga wnn watan dan haka mu daina wahalar da kanmu.

Tun jiya naso mgna akai amma sai wayata ta fada ruwa πŸ˜ƒ yanzu haka bada tawa nake amfani ba
πŸ€”2
New Web3 Badge is here!

ARB Airdrop Hunter: Users who received the ARB airdrop can mint this badge.

Mint start time: 11th-July 0:00:00 (UTC+0)
Don't forget to claim your badge on DeBank!
debank.com/badge/7

NOTE :USE PC TO ACCESS THE SITE
Yanzu hka anfara Public genesis offering subscription a Bybit , idan kanada $100 xaka iya zuwa kayi commiting , domin samun damar samun ticket na 1000-2200 $mnt

Note: kowa zai iya participating indai kanada 100/usdt