CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
1K FOR EACH REFERRAL

To jama'a wnn harqallar idan ka dage kayi aiki tuquru saide kajika da wata 50k , ana magana ne akan application na CENTBEE eh kwarai CENTBEE kawai register zakayi dasu zasu baka kyautar 1k hakama duk wnda kayi inviting shima yanada 1k .
Note: amma ba instant suke sawa ba sometimes saika manta ma dakayi saide kawae kaga kudade acikin application din sun saukarma sai kaji kamar kyauta suka baka, kuma directly zkayi withdrawal zuwa bank account naka .

Idan kanada sha'awa zaka dauko application din ta wnn link din : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.centbee.app

Daka budesa abu na farko da zasu tambayeka shine referral code , zanji dadi idan kayi amfani da nawa wanda shine wnnπŸ‘‰πŸ‘‰ alameen123@centbee.com daga zasu bukaci kayi select na language and country sai kuma phone number zasu turama otp then sai kyi create na Pin , kai zasu buqaci kayi creating na username kamar yadda referral code din yke a sama sai kyi daga wallet dinka zata bude, sai kyi backup nata ka ajiye passphrase din saboda gaba.

Note: my referral code is : alameen123@centbee.com

Allah ya bamu Nasara 🀲
πŸ‘3
SUI NETWORK QUEST 2

Kamar yadda jama'a suka samu Sui coin guda 24 zuwa sama a yanzu ma an fara sabon Quest wanda tun 28 ga watan July aka fara. Sai de yanzu Sui network sun danyi chanji.

βœ…A yanzu kana bukatar akalla Sui guda goma ko sama da guda biyar.

βœ…Ana son kayi interaction da mafi karancin uku daga cikin Dapps dake jikin hoto na farko.

βœ… Ya zamana ka ajiye mafi karanci Sui guda daya acikin kowane Dapp hakan zai baka damar samun point.
Misali kayi providing liquidity a Cetus da Sui guda daya, NAVI ma kayi providing.. Kaga Kowane ka ajiye guda daya idan kayi da Dapps guda biyar Kaga ka ajiye Sui guda biyar har zuwa 28 ga wata Agusta.

βœ… Idan Sui goma ka tanada Kaga ka ajiye biyar kenan wanda ba'a son suyi kasa da haka, Sauran biyar sai ka cigaba da swapping cikin Dapps din.

βœ…Iya yawan interaction dinka iya points dinka.

Domin karin bayani ka shi ga wannan link

https://tech.mystenlabs.com/bullshark-quest-2/

https://t.me/cryptodige
πŸ”₯3πŸ‘1πŸ₯°1
β­•βœ¨Owlto Bridgeβœ¨β­•

β­•βœ¨Bridge : https://tinyurl.com/OwltoBridger

βž– Bridge ETH OP to BASE

βž– Bridge ETH BASE to OP

βž– You Can Bridge To Another Network

βœ”οΈ Fee $0.06
Eddy protocol early access ~ powered by zetachain

πŸ‘‰πŸ» https://eddy.finance/
πŸ‘2
Wadanda basu cike smartlayer Waitlist ba zasu iya cike Google form dinnan domin na samu damar tura musu invitation ta email.

Wnn shine form din: https://docs.google.com/forms/u/0/d/e/1FAIpQLSdriz6t9qFZCLirubW9mnz93kiKjff8WeH-TA2PFzy2Ukj6SA/formResponse
πŸ‘1
QUAI NETWORK X GALXE

Quai network shima yana Ι—aya daga cikin Airdrop da Coingecko suna yi sharhi akansa kuma L1 ne.

Daga sati me zuwa quai network social media rewards zai dawo kan GALXE.

βœ…Kana bukatar Gitcoin passport Ko Galxe passport don shiga wannan tsarin wanda sun tabbatar da maida kowane point zuwa coin dinsu a daidai ratio 1:1 ma'ana kowane Point Ι—aya daidai yake da Quai Coin dayaπŸ’²πŸ’²

βœ…GITCOIN PASSPORT

https://passport.gitcoin.co/#/welcome

βœ…GALXE PASSPORT ANA BUKATAR
(INTERNATIONAL PASSPORT)
https://docs.galxe.com/into-the-galxe/galxe-passport/

βœ…Duk wanda ka mallaka acikin daya ko Gitcoin ko Galxe ya wadatar.

Ga wadanda basu fara Task na Quai Network na ga link nan zasu iya farawa
https://t.me/cryptodige/199

βœ…QUAI NETWORK BA REFERAL DON HAKA KA DAURE KAYI IDAN KA GANI YANZU.

πŸ’²πŸ’²WAGMI
πŸ‘2
β­•βœ¨Altlayer Testnet Phase IIIβœ¨β­•

Use Goerli network

βž– Add RPC :  https://chainlist.org/chain/5

Go to : https://testnet.rocketpool.net/

βž– Click Wallet button

βž– Connect Wallet

βž– Stake ETH (min 0.015 ETH)

βž– You will get rETH

Go to : https://goerli.eigenlayer.xyz/

βž– Connect to Wallet

βž– Select Rocket Pool Ether (rETH)

βž– Enter amount : min 0.01 ETH

βž– Next  Confirm transaction

Go to : https://dashboard.alt.technology/flashlayers/deployments

βž– Connect Wallet

βž– Use "Goerli" Network

βž– Click 'Create'

βž– Click 'Restaking Trial' Box

βž– Click 'Confirm'

βž– Click 'Proceed'

βž– Change "Flash Layer name" to your name

βž– Scroll Down

βž– Click 'Validate address ownership' Β» Sign

βž– Click 'Create'

β­•βœ¨Claim OAT : https://galxe.com/altlayer/campaign/GC9tiUeiq3

β­•βœ¨Task Checklist

πŸ‘‰Restake at EigenLayer testnet (min 0.01 rETH)

πŸ‘‰Create a restaking tier Flash Layer
πŸ‘2
Congrats πŸŽ‰Guys something Big is Coming soon...

Mainnet includes the Sei Airdrop and Incentivized testnet rewardsπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

This first major token distribution has been designed to both recognize loyalty and bolster the Sei blockchain's global impact as the optimal destination for Web3 applications to build on.

πŸ”—Source:
https://twitter.com/Sei_FND/status/1689722756521205760
πŸ‘3πŸ”₯2πŸ₯°1
ZETACHAIN MAINNET IS LAUNCHING IN Q3 2023 βœ…

KEEP INTERACTING

ZETACHAIN TESTNET POTENTIAL AIRDROP

Kafin ka fara Kana bukatar
1.Active Discord account
2.Active twitter account
3.Wallet(Metamask ko Coinbase wallet)
4.XDEFI WALLET
Sune kawai abun da kake bukata..

1.Ka shiga wannan link kayi verifying, discord, wallet dinka

https://labs.zetachain.com/leaderboard?code=Ig6jAvVZcXHq_fNwQ1MUs.

-CLAIM YOUR ZETA SUPPORTER OAT
πŸ‘4πŸ”₯1
SEI ACTIVATIES WHICH ONE HAVE YOU DONEβœ…
πŸ‘1
The @QuaiNetwork twitter account has been compromised

Please stay safe πŸ₯‚
ZETACHAIN
HAR YANZU WASU BASUYI VERIFICATION NA WALLET BA KUMA AKWAI YIYUWAR MAINNET A SEPTEMBER.

Idan bakayi wallet verification ba ka daure kayi
Wanda kuma basu taba yin register ba ga link πŸ‘‡
https://labs.zetachain.com/leaderboard?code=Ig6jAvVZcXHq_fNwQ1MUs
πŸ‘2
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
This will also ends in few hours Join now: eesee.io/#subscribe
If you joined that waitlist earlier

Go and fill this form asap before it closes πŸ‘‡πŸΌ

https://eesee.beehiiv.com/forms/9ed9aebf-49fb-4812-8cd0-93227eb705a7?email=peachesibor%40gmail.com
Don’t forget to always submit burner wallet

It may be worth something or probably nothing
πŸ‘4πŸ”₯1
Sunyi raising $30 million

Sabuwar wallet ce da suka bada damar ayi mining na token dinsu mai suna $wow wanda a Q1 2024 za'ayi launching nasa , wallet dinsu non custodian ce already tana aiki ynzu haka.

Abin da zakayi shine ka shiga wnn link din kayi download na wallet din a Play store: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.hxg.wallet

Zasu baka passphrase saika adanasu dagan nan ka shiga wajen da aka rubuta Dapp a kasan wallet din sai kayi pasting na wannan link din a wajen: https://app.wowearn.com?inviteCode=NGVCVB
Idan mutum yakasa copy na link din zan ajiyesa a comment section

Daganan sai kayi connection na wallet dinka kawae ka fara mining.

Ga yadda zakayi nan a kasa nayi indicating a hotunan danasa .

Karkayi wasa da wnn mining din saboda already suna da funding and partners daga mnyan investors.

1 $wow = 20 $eth 😎
πŸ”₯3