CRYPTO DIGEST 💰💲💪
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
🎁Fire Wallet Waitlist

➡️Link :- https://wallet.joinfire.xyz/?ref=Fu9OVu

- Submit email
- Done
👍1
Avive

Shin kokusan cewa Avive genesis Nft da mukayi Minting jiya bayan alfanun da yake dashi kudin da suka samu basu zasu rike ba ? Zasu rabawa mutum 500 ne daga cikin mutum 5000 da sukayi Minting, kaga aqalla kudin da sukayi raising yakai $4,500, cikin mutum 500 din da zasu rabawa kowa zai samu $9.

Chances of winning na kowa shine 1/10 , Allah ya bamu sa'a Allah yasa ka kasance daya daga cikin wanda zasu bawa wnn kudi.

Zasuyi Raffle draw dinne yau da misalin karfe 2pm.

Dan uwa avive mining bai kamata kayi wasa dashi ba is a changing life opportunity, wadanda basu fara mining yakamta su fara wnn shine link nawa: https://m.avive.world/register/?vcode=b8x418

#Wagmi insha Allah

Don't forget to join our community for more : https://t.me/cryptodige
👍3
⭕️ Etheroot Airdrop
🎁 1,000 ECT each for 3,000 Random Winner

➖ Join: https://t.me/EtherootAirdropBot?start=5839340750
➖ Complete All Tasks
➖ Submit New BSC Address
➖ Done
Kunsan dai ban fiya Telegram bot Airdrop task bako ? To wnn legit ne idan kayi register zasu baka 100 million $pepe sannan 24 million for each referral minimum withdraw 540 million equivalent to $27, omo this is plenty 😅 free money 🤑.

Abinda zakayi kawae shine kayi joining wnn link din: http://t.me/PepeAirdropRobot?start=5468489792
Saikayi verify na captcha, then kayi following nasu a Twitter da channels nasu na telegram shikenan , sai kaima ka fara inviting.
👍3
Flush in the market.

ARB in good DCA zone
OP same
👏2
⚠️TRADE WITH CAUTION
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Avive Genesis Nfts

Mutanen mu da yawa sunyi Minting wnn Nfts din na avive jiya, kamar yadda na fada muku dama zasuyi Raffle draw na 500 da zasu rabawa kudin da sukayi raising lokacin Minting na nfts din, so i knew most of our people are eligible amma basu sani ba .

Ka kalli wnn video din don duba cewa kasamu lottery tickets ko baka samu ba.

Wnn shine link din: https://avive.world/genesis_nft/

Note: Duk wanda ya samu baiyi claiming rewards nasa ba nan da karfe 2pm shikenan yayi asara wnn rewards din Allah y bada sa'a
SUI BULLSHARK QUEST 2 LEADERBOARD IS LIVE

CHECK YOURS
https://quests.mystenlabs.com/
👍2🥰1
Claim NuLink Supporter OAT ✅

🔗 galxe.com/nulink/campaig…

@NuLink_ is building privacy-preserving technology for decentralized applications.

Backed by Binance Labs and more.

On-chain governance (DAO) launch on Q4 2023.
🔥3
ICE MINING ⛏️⛏️
Har yanzu ba'a yi maka Nisa ba zaka iya farawa✅
Babu lokacin bata data a banza yanzu✅
Shima kamar sauran mininig ne da ake yi ta wayar smartphone.✅

https://ice.io/@amfagge3
https://ice.io/@amfagge3
SUI NETWORK QUEST 2.

Ya kamata mutanen mu su maida hankali ga wannan gasar idan har mutum ya dage ya hau top 5000 zai samu 125 Sui (~$60).
Ba wani wahala bane da task din kawai interaction zakayi da Dapps dake kan Sui network.
Iya transaction volume dinka iya points dinka.

Ko baka cikin top 5000 zaka samu wani kaso daga cikin wani 2.5m Sui daza a raba.

PLEASE LET US TRY OUR BEST
In sha Allah zanyi video a weekend din nan
.
#WAGMI
👍6
Metamask have launched a quest company on Galxe called 'Mission Web3' 🚀, and other Tier 1 projects will also participate in it.We will receive points ✨ and NFTs 🎁.

There are 4 Modules on each task, So Let's go! ⚡️💪

Please Like, Share and RT this so others can see and perform the task.

https://x.com/pheyiyex/status/1692980976694038831?s=46&t=MQYRAmvO6tut2UZ8mdGuRA
👍3
LORE WAITLIST
https://app.lorescan.com/signup?ref=expLOREr-sqyyll2s
✅EMAIL
✅VERIFICATION
✅DONE

NOTE
👍CHANGE YOUR BROWSER TO DESKTOP

👍EACH REFERAL LINK IS VALID FOR ONLY 5 PEOPLE
👍2
OVER PROTOCOL QUIZ ANSWER

If you are new to it, you can register and start accumulating points

https://mobile.over.network/en/invite/EQPV3KDI6G
👍1
⭕✨ Galxe campaign by MetaMask✨⭕

MetaMask has launched a Quest campaign on Galxe called "Mission Web3", other tier1 projects will also participate. You will receive Points and NFT for completing it

What to do?
- Module 1: https://galxe.com/MissionWeb3/campaign/GCNT7UjFGQ
Answers:
a.) Introduction Of Web3 :
Ans: C , A
b.) Basic Of Blockchain and Crypto:
Ans: C , B
c.) Galxe x MetaMask: What is a Crypto Wallet:
Ans: C

- Module 2: COST $2 ON BASE
https://galxe.com/MissionWeb3/campaign/GCXm7UjALU
ANSWERS
a.) Crypto Currency Exchanges:
Ans: B, B, B
b.) Important Things To Know On-Chain:
Ans: A, C, C, B, A, B, B, C, B, B

- Module 3: answers the Quiz
Answers:
a.) Blockchain Networks: Layer 1 and Layer 2 :
Ans: B ,C
b.) Crypto Coins and Tokens:
Ans: A, C

- Module 4: Swap $1 on Base network, complete the Quiz
Answers:
a.) Decentralized Exchange:
Ans: B ,B ,C ,C ,C ,C ,B ,B ,B ,B
b.) How To Buy And Trade:
Ans : B ,B ,C ,C ,B ,C ,B ,B ,C ,C
c.) Security In DEX:
Ans: A, B, C, B, C, C, C, B, B, B
👍2❤1😁1
A da kafin ka samu 1000 points a phaver zaka iya shafe wata biyar baka samu ba , amma idan kyi register dasu ynzu zasu baka 1k points, hakama duk wnda kayi inviting sannan zasuyi promoting nka zuwa level 2.

So shidae wannan app din kamar twitter yake an ginasa ne akan fasahar web3 ma'ana dae decentralised App ne, sannan yana supporting na lens handle (lens protocol) amma ba dole sai kana da lens handle zakayi amfani dashi ba.

Shidae wnn App din idan kana amfani dashi zasuna baka points ne wanda anan gaba idan suka saki tokens nasu zaka iya convert nasu at 1:1 ratio .

Ta wacce hanya ake samun points din ?
Ta hanya biyuce idan kayi post wani yayi staking wnn post din ko kuma kayi invite to zaka samu wnn points din , ko kuma idan kai kayi staking na post din wani.

Kubi ta wnn link din kufara register da app din: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.phaver_mobile
Idan an tambayeka referral code zaka iya amfani da nawa (Al-ameen)

My referral code is: Al-ameen
👍4