CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda ake yin Extension a kiwi browser da kuma yadda ake bude metamask
πŸ‘11
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Yadda ake adding different testnet network acikin Metamask
πŸ‘3
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zakayi creating different wallet 10 cikin minti 2 a Metamask
❀3πŸ‘1
Insha Allah zuwa gobe zamu fara kawo Incentivized Airdrop masu potential, kaide kawai ka kasance cikin shiri.

Sannan kuma sai kun jure matuqa domin suna da cin rai da daukan lokaci πŸ™„
#Airdrophunters
❀7
Alhamdulilah munsaki Airdrop dinmu na farko sai kowa yaje ya duba, duk da nasan wasu already sunui interaction acikinsa ga link din:
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1583240517588221952?t=fWKaGbnXkUGxCCbBnHhG3Q&s=19
πŸ‘5
A yanzu ne lokacin yin Airdrop dinan kunga dai ba wahala garesa ba, saide kawae testnet network din anyi masa nauyi dan haka idan har bakayi bacci ba ka dage kayi a daren nan kona wallet biyar ne zuwa goma. Dan uwa saika cire lalacifa dagaske zakayiπŸ’ͺ
πŸ‘2
A yanzu haka network din yayi nml, wadanda basuyi ba zaku iya zuwa yanzu su karkayin trying
Allah y bamu sa'a
πŸ‘4πŸ‘3
Stay tuned 🚨🚨🚨
I will be sharing another Devnet insha'Allah
πŸ‘7πŸ”₯3
Alhamdulilah mun saki wani incentivized testnet Airdrop din sai aje a duna ga link na post din.
https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1583941796865810432?t=56ZHh-k18wVGvn1ner1Z7w&s=19

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ All the best
❀12πŸ‘2
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Alhamdulilah mun saki wani incentivized testnet Airdrop din sai aje a duna ga link na post din. https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1583941796865810432?t=56ZHh-k18wVGvn1ner1Z7w&s=19 πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ All the best
Wannan Testnet din kar mutum y kuskura yayi na wallet biyu da waya daya if not u will be banned for both account, saboda akwae verification da bot ykeyiwa mutum a Discord channel nasu.
Idan zakyi 2 account saide k gwada da wata wayar πŸ‘‚

Allah y bamu sa'a πŸ™
πŸ‘6πŸ‘1
You guys should try this Quest about synergyAptos the project are very serious , so don't u dare miss it out

https://synergyaptos.crew3.xyz/invite/S7hMcjRqErAlOJ2keiCGT

Connect your wallet
Connect your discord account
And also connect your Twitter account

All the best πŸ™
Comments below if you don't understand something about it
πŸ‘5πŸ‘2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda akeyin wallet Extension acikin Yandex browser (alpha) .
Naga kiwi browser tana bada matsala ne wani lokacin that's why na nema muku second alternative 😊
❀6
Something we do wrong on metamask wallet, that you need to know.
Details soon
🚨
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zaka ajiye private key na duka wallet din da kayi creating acikin Metamask koda sunkai guda goma

(Metamask App)
πŸ‘1
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zaka ajiye private key na duka wallet din da kayi creating acikin Metamask koda sunkai guda goma

(Metamask Kiwi extension)
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zaka ajiye private key na duka wallet din da kayi creating acikin Martian wallet koda sunkai guda biyar

(Martian Aptos wallet Kiwi extension)
πŸ‘1
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
You guys should try this Quest about synergyAptos the project are very serious , so don't u dare miss it out https://synergyaptos.crew3.xyz/invite/S7hMcjRqErAlOJ2keiCGT Connect your wallet Connect your discord account And also connect your Twitter account…
Duk wadanda sukayi wannan Airdrop din suje suyi verify na wallet dinsu ta Martian Aptos wallet acikin metamask gobe zasu kulleyi

Farko dai ka shiga wnn link din https://www.syner-gy.com/

Zai kaika cikin website nasu kamar yadda kuke gani a hoton farko, saika danna verify wallet daka danna zainkaika wajen hoto na biyun ka shigar da Twitter, Discord and Crew3 usernames naka saika shigar kamar yadda kuke gani nima na shigar, saika danna summit zai kaika cikin Martian Aptos wallet wacce kayi extension a kiwi browser sai kayi approved na connection din shikenan ka gama idan yayi zainnuma wallet address verification successfully kar amanta acikin kiwi browser za'ayi

Sharp sharp
πŸ‘8
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Photo
Allah yasa jiya kun dauki abunnan serious kunje kunyi verify na wallet address dinku domin harsun kulle yanzu haka indai kayi qualified zaka iya dubawa zan tura da yadda zaku duba soon
❀5πŸ‘3